Kayan mata
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kayan mata, Health/Beauty, Maraba shopping center, Abuja.
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Maman Zarah, Pretty Hapsa, Fatima Ibrahim
ønłɏ fɇmȺłɇ
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ibrahim Ahmad, Hauwa Abubakar, Muhammed Hauwau, Amina Usman, Hauwa'u Mustapha, Victoria Istifanus, Sympathy Harold
24/07/2026
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN
Waɗannan su ne hotunan yadda aka gudanar da jana'izar mutane 27 da wasu da ake zargin 'yan bindiga ne s**a kashe a garin Sauna, da ke Ƙaramar Hukumar Talata Mafara a Jihar Zamfara.
Lamarin ya jefa al'ummar yankin cikin jimami da alhini, yayin da iyalai da mazauna garin ke ci gaba da alhinin wannan mummunan hari.
Allah Maɗaukakin Sarki Ya jikansu da rahama, Ya gafarta musu kurakuransu, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsu, Ya kuma bai wa iyalansu da al'ummar yankin haƙurin jure wannan babban rashi. Amin.
With Nnabuife tv – I just got recognised as one of their top fans!
With Chandani Kumari – I've just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Maraba Shopping Center
Abuja