Comrd Sani Ibrahim

Comrd Sani Ibrahim

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Comrd Sani Ibrahim, Health/Beauty, Abuja.

25/08/2025

Alhmdllh

23/12/2024

With Rahama Sadau – I just got recognized as one of their top fans!

19/12/2024

Sanata Abdul Ningi ya kalubalanci shugaban majalisa kan makudan kudin tsaro da ake turawa gwamnoni. Karanta muhawarar da s**a yi a sashen sharhi.
Hoto: Nigerian Senate|Facebook

19/12/2024

Product Of Alhmdllh 🥰❤️🙏

30/09/2024

Na kawo rigunan Independence, 20K riga da hula.

Azo asaya don Allah

08/08/2024

🤣🤣

09/05/2024

Maganin shejiya ae sae shege🤣🤣

15/04/2024

Yima qaddaran wani Daria na daga ckin alamun jahilici
Good Morning😎

14/04/2024

Banbancin Guba (P0IS0N) da Dafi (VEN0M)

Guba da Dafi ana musu kallon abu ɗaya amma abubuwa ne daban-daban sannan hanyar da suke bi su cutar da ɗan Adam daban daban ne shi ma.
Sun bambanta ta hanyar da suke shiga jikin ɗan Adam.

Guba (P0IS0N)
Wani gurbataccen sinadari mai cutarwa da ake iya samun shi daga wasu dabbobi, ganyayyaki, ko kwayoyin halitta, sinadarai (chemicals) da sauransu.

Hanyar Shiga Jiki: Guba na shiga jikin ɗan Adam ta hanyar, hadiya ta baki, shaka ta hanci, ko kuma gogayya da fatar jiki.

Dafi (VEN0M)
Gurbataccen sinadari ne da wasu halittu (dabbobi ko kwari kamar su maciji, kunama, girgizo da sauransu) suke fitarwa daga cikin jikin su.

Hanyar Shiga Jiki: Dafi na shiga jiki ne KAI TSAYE a sanadiyar cizo ko sara da ya ma mutum, kuma yana shiga cikin jini ne yabi jiki.

Babban bambanci tsakanin Guda da Dafi shi ne ta hanyar samuwar su da hanyar shiga jiki.

Maganin Guba na Garin gawayi (activated charcoal) ba ya ma dafi aiki. Ku karanta abin da nasa a comment.

✍️✍️ I.A SANI
14/04/2024

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Website

Address


Abuja