DUGU nation

DUGU nation

Share

Shanga

25/07/2021

YAH ALLAH KA TAEMAKI DUK MAE TAEMAKOH

22/02/2021

Now I challenge you too
send "La illaha illa Allah, Muhammadu Rasululah"
to 20 people
let's see if you have
time for Allah

09/08/2019

To Remind each other about (11) Beautiful sunnahs of Prophet Muhammad (SAW) in Eid day.

1.Ritual bath.

2.Do not Eat before going to Eid for (Eid ul Kabir),but(We must eat before Eid ul Fitr prayer).

3.Wear your best cloth (at least white ).

4.Use perfume(Male only).

5.Supplicate on your way to Eid (Allahu Akbar Allahu Akbar laillaha illalahu Allahu akbar walillahil hamd).

6.No Naffilah in Eid ground.

7.Going to Eid with foot not car or bike.

8.Change road when going back home.

9.Spread greetings (taqabbalallahu minna wa minkum).

10.Perform two Raka'at when you are back from Eid (i.e at home).

11.Visitation to friends, families, neighbors .

Please if you love ALLAH(SWT) and His Messenger.

don't leave this sunnahs of beloved Prophet on inbox, spread this message for others to benefit and ALLAH (SWT) Will reward you . 🙏🙏🙏

05/08/2019

Allah ya haskaka Fuskarka, kuma ya yalwata kirjinka, ya kuma daukaka darajarka, sannan ya daga kalmarka, ya datar dakai acikin rayuwarka, ya kuma biyamaka dukkanin bashin ka idan akwai ya yalwata arzikinka, yayimaka albarka arayuwarka, ya sanya soyayyarka azukatan bayinsa, ya horemaka wanda kasani da wanda bakasani ba, yasa kazama mai albarka aduniya, kuma ya gafarta maka zunubanka alahira, kuma ya tsareka daga Idanuwan mahassada, dakuma dubban shaidanu, yabaka arzikinda bashida iyaka, ya horemaka duk wata Rinduna, ya kiyayeka daga dukkan sharri, ya war-waremaka duk wani kulli, ya gyara zuciyarka da halayanka, kuma ya hutar da zuciyarka, ya yafemaka dukkan kuskuranka,wanda kasani da wanda baka sani ba, Kuma Ina rokon Allah maigirma da ya tsareka daga tsanani bala'i, da fadawa acikin halaka, ya kiyayeka daga mummuna hukunci, da dariyar Makiya, kuma ina rokonshi yakiyayeka daga gushewar ni'ima, da rashin lafiya, da fadawa cikin kunci, ya kuma tsareka daga fadawa cikin fushinsa Ina dada rokonshi da ya yarda dakai, yardar da fushi bazai biyo bayantaba, Ina rokonshi da ya baka duk wani abu maikyau, ya nesan taka daga dukkan mummuna,Ya Allah yayiwa matattunmu Rahama na dukkan musulmai bakidaya, Ya Allah, kai mai gafarane, mai karamcine, mai girmane, kuma kanasan ayi afuwa, ya Allah kayi mana afuwa, Allah kayi salati ga shugabanmu annabi Muhammad da yayan gidansa da sahabbansa kayi aminci agareshi maiyawa Ameen,

Wannan itace Addu'ata agareka cikin wadannan ranaku masu albarka,

Kaima katura gawanda kake kauna.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Ado-Ekiti?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Mopol Barrack
Ado-Ekiti
DUGU