Auwal Balagawa
simple and easy
01/05/2026
Waso sinci se b mukomamncise A
Si a wakilnyam
30/04/2026
Hello
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sanar da amincewa da tallafin naira 500,000 ga maniyyata Hajjin bana da s**a fito daga jihar, a wani yunƙuri na rage masu raɗaɗin ƙarin kuɗin kujerar da Hukumar Alhazan Najeriya ta yi.
Ƴan bindiga sun shiga wani kauye a yankin gundumar Maƙera, Dutsinma a Katsina.
Maharan sun tafi da matan aure 12 da namiji ɗaya ana shirin shan ruwa ranar Litinin.
Ƴan bindigar sun kuma kwashi dukiyar miliyoyin kuɗi, sun tafka mummunar ɓarna.
27/03/2024
Kotun High Court dake Birnin Kano, ta yankewa Bachanise mai suna Geng Quarong, hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan kammala dukkan binciken daya tabbatar da shi ya kashe budurwar sa margayiya Ummulkhulsum Sani Buhari.
Antoni Janar na jihar Kano, Haruna Dederi ne ya bayyana wa 'yan jarida hukuncin da kotun ta dauka.
Shekaru kusan biyu kenan aka kwashe ana gwabza wannan shariar domin kuwa tun a cikin 2022 dai lamarin ya faru kuma ake ta zaman shari'a domin cimma matsaya.
Auwal Isah Balagawa
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Bauchi