Tanko Alhaji Maigida
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tanko Alhaji Maigida, Health/Beauty, Tafawa Balewa LG, Bauchi.
02/02/2026
Jiya Lahadi 1/2/2026 Alh Murtala Ibrahim Danmalikin Boto, Ya Jagoranci Taron Wasu Rukuni Daga Cikin Magoya Bayan Mai Girma Tsohon Gwamnan Jihar Bauchi M.A Abubakar SAN.
Rukunonin Da S**a Tarun Sun Hada Da Tsofaffin Kwamishinonin Da S**ayi Aiki Karkashin Gwamnatin Mai Girma M.A Abubakar SAN. Sai Tsofaffin Shugabannin Kananan Hukumomi Da S**a Jagoranci Kananan Hukumomin Su Lokacin Gwamnatim M.A Abubakar SAN. Sai Tsofaffin Masu Bada Shawari/ Da Masu Tallafa Na Musamman, A Lokacin Gwamnatin M.A Abubakar SAN. Sai Tsofaffin EXCO Da Sabbi A Bangaren Jam,iya.
Yayin Taron Danmalikin Boto Ya Tabbatar Wa Mahalarta Taron Cewa Mai Girma Tsohon Gwamna M.A Abubakar SAN Ya Gama Dukkannin Shirye Shirye Kuma Dayyi Takara Da Izinin ALLAH Kuma Dayyi Nasara.
Bayan Jawabin Shugaban Taron, Ansamu Wakilci Daga Dukkan Rukunoni Dasuka Taru Wanda S**ayi Jawabin Jindadin Wannan Sako Na Takaran M.A Tare Da Nuna Goyon Bayansu Dari Bisa Dari (100%} Amadadin Rukunin Dasuke Wakilta.
Taron Ya Sanya Farin Ciki Da Jindadi Wa Magoya Bayan Na M.A Inda Kowa Ke Cewa Daman Wannan Sakon Suke Jira Don Daukan Mikati Tare Da Isar Da Wannan Babban Sakon Wa Alumman Su.
Daga Karshe An Rufe Taro Da Addu,an ALLAH Ya Dawo Mana Da Gwamnatin Mai Girma Tsohon Gwamna Muhammed Abdullahi Abubakar SAN. AMEEN
23/04/2025
Yau Ma Shekara Yasake Raguwa Acikin Waadin Shekarun Da Danyi Aduniya, Muna Addua ALLAH Ya Sanya Albarka Cikin Shekaru, Ko Kwanaki, Ko Awanni Ko Mintoti Dasuka Ragemana Aduniyan Amin.
Happy Birthday To My Humble Self 🌥️🌥️🌥️
Innalillahi Wainna ilaihin Rajiun
Yayata Danake Bi Kuma Kanwa Ga Alh Maigida Mai Suna LADI MAIGIDA Wanda Take Aure a Wuro Gara, ALLAH Yayi Mata Rasuwa Yanzun Nan
Jana,iza Gobe Karfe Takwas 8:00Am Nasafe
Agidan Alh Maigida Dake Sabuwar Kasuwa Railway Bauchi. ALLAH Ya Gafarta Mata.
07/01/2025
Sayyadi Bishiri Shelhk Dahiru Usman Bauchi Yazo Mana Ta,aziyan Rashin Mahaifiya, Malan Balarabe Ne Ya Marabceshi Amadadin Iyalai.
Muna Godiya Da Zumunci Allah Yabada Ladan Zumunci.
07/01/2025
Iyalan Gidan Shelhk Dahir Usman Bauchi Sunzo Mana Ta,aziyan Rashin Mahaifiya, Shelhk Balarabe Isa Shine Ya Marabcesu Amadadin Iyalai.
Muna Godiya Matuqa ALLAH Yabada Ladan Zumunci.
25/05/2023
Yara Manyan Gobe, ALLAH Ya Sanya Muku Albarka.
Mu Dinga Kyautata Zato Tare Da Mutunta Junan Mu. Don Ita Duniya Babu Tabbas.
Idan Yau Kaine, Kasani Gobe Ba Kaibane,
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Tafawa Balewa LG
Bauchi