Nasiru Abdullahi

Nasiru Abdullahi

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nasiru Abdullahi, Health/Beauty, ZANGO bauchi, Bauchi.

17/01/2023

ÑI AFAHIMTANA DUNIYA YAU TANAHANUN MUJIRUMAINE MASU GASKIYA SUNYI KARANCI INKACE WAI SAI MAI GASKIYA NE ZAIMULKEKA KAIMA KABATA MAKANKA LOKACINE ZABI NAKUSA DAKAI DUK MUJIRIMAN CINSA ZAKAMORI KAN

09/01/2023

NI BAMASU ZAGON KASA MA GOBNATIN KAURAN BAUCHI STATE KUWA ANADAB ZABE AMMA MUTANE DAYAWA ANKIBIYANSU PENSION DINSU

05/01/2023

YAKAMATA FA KAURA BAUCHI YABINCIKI MASU BIYAN PENSION DA ALBASHIFA DATTIJAI SUNAKUKAN BASUKA ANBIYASUBA KUMA MUNAFISKANTAN ZABENWFA

01/01/2023

ALLAH SARKi TALAKAN NIGERIA TUNKAFIN ZUWANB APC YANAFAMA DA RAYUWANSA AKAN BASIC NEED ( FOOD, CLOTHES,SHELTER,KASH AMMA ZUWAN APC TACE WANNAN DINMA BATAYADDA YASAMUBA,TAFISO YAMUTU ATSAYE.

31/12/2022

ALLAH SARKI MATASAN NIGERIA KOWANI SIYASA TAZO SAI AYAUDARESU,DACEWA ZA,ASAMAMASU AIKINYI,DAZARAN SUNZABETA SHIKENAN ANBARSU

Photos from Nasiru Abdullahi's post 23/12/2022

Happy Jummat Kareem

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


ZANGO Bauchi
Bauchi