Asmy Beauty makeup

Asmy Beauty makeup

Share

Wlcm to Asmy beauty makeup distributor 4 makeup, this group is all about to encourage & give each an

09/03/2025

Hello fansโค๐Ÿ‘‹

19/01/2025

Insha Allah zan dawo amfani da wnnn page din

19/01/2025

Asmy beauty๐Ÿ’„๐Ÿ’„

19/01/2025

Hello fans

03/01/2021

Kafin ka fara makeup kana da bukatan ka fara sanin colourn fatanka da kuma colourn foundation da powadern da ya dace dashi.
Sannan kuma akwai kayayyakin da ya kamata ka tanada kafin kwalliya ya yuwu,
Wadannan abubuwa sun hada da

Foundation
Powder
Gazal
Conciller
Face frimer
Highlighter
Contour
Eye shadow
Bronzer
Mascara
Eyeliner
Lip balm
Lip liner
Lip stick ๐Ÿ’„
Foundation spray (after makeup)
Makeup kit

To wadannan sune abubuwan da ake bukata kafin kwalliya ta yuyu, insha allah nan gaba zan muku bayani akan amfanin ko wanne dg cikin su 1 bayan 1 da kuma yanda ake amfani dashi

beauty ๐Ÿ’…makeup ๐Ÿ’„

09/12/2020

Barkanku dai yan uwa da abokan arziki ina godiya matuka a gareku sannan kuma na gagga sakonninku ta inbox akan kuna so a fara muku bayani akan makeup ๐Ÿ’„ baku da sauran damuwa sbd ina mai muku albishir sannan kuma ina farin cikin sanar daku cewa insha allah daga ranan friday 11/12/2020 zan fara muku bayani akan abubuwan da s**a shafi makeup ๐Ÿ’„ sbd haka ku dakace ni, taku har kullum Asmy muh'd ngd da hadin kanku

Asmy Beauty makeup Send a message to learn more

09/12/2020

Good evening 2 u allโœ‹

13/11/2020
01/11/2020

Asmy Beauty makeup Wlcm to Asmy beauty makeup distributor 4 makeup, this group is all about to encourage & give each an

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Bauchi