Aliyu tilde page
Youth Awareness against 2023 General Election
ASSALAMU ALAIKUM YAN UWANA LOKACI YAYI DAKOWA ZAIBADA GUDUMAWARSA AKAN SIYASA
Assalamu Alaikum ya yan uwana dafatan kun wayi gari lafiya yau inaso in tunatar da talakawan Nigeria akan siyasa anacewa talaka yawaye hakika talaka had yenzu bai waye ba tunda har yenzu baya banbanta mutumin kirki da na banza saidai Wanda zai bashi kudi shine na kirki awojensa.
**ASSALAMU ALAIKUM WA RAHMATULLAHI WA BARAKATUHU**
Tsokaci nake son yi a taƙaice bisa wata magana da wani mai da'awa yayi. Yayi maganganu anma a ciki zan ɗauki guda uku nayi magana akan su.
1-Yace"ba inda ANNABI s.a.w ya kashe wanda ya zage sh".
2-Yace" kafiran najeriya kafiran amana ne. Mu dasu ƙasa ta haɗamu an yarda za'a yi zaman lafiya.ya kawo hadisin wanda ya kashe kafirin amana ba zai ji ƙamshin aljannah na tsawon shekara 40 ba.
3- Yace ANNABI saw yace" idan na kashe su za'a ce ina kashe mutane.
**WARWARA**
*(1)Haƙiƙa tabbas an samu wanda yazo ya cakumi kwalar manzon ALLAH s.a.w yace ka bani daga dukiyar baitul mali dan ba ta.....(ya faɗi mahaifin annabi s.a.w) sahabbai sun so su hukunta shi ANNABI saw ya hana su yace gaskiya ya faɗa ba dukiyar iyayena bace ku bashi. Abubuwan da ya kamata a sani anan shine (A) waye yayi wannan aykin.? Wani balaraben ƙauye ne yayi wannan rashin hankalin Larabawan ƙauye kuwa sun sha zuwa su yiwa ANNABI saw abubuwan wauta. Ƙarshe ALLAH da kan shi ya kira larabawan ƙauye da cewa"mafi yawancin su basu da hankali" duba suratul hujrat aya ta 4. to shin a wacce aya ALLAH yace deborah bata da hankali.?.?*
*(B) Akwai wata ƙa'ida mai girma ta cewa ANNABI saw baya fushi idan an taɓa shi. Yana fushi ne idan an taɓa ALLAH. Sahabbai ne suke yin fushi idan an taɓa ANNABI saw. Idan an fahimci wannan ƙa'ida tafi nuna girma da karamcin ANNABI saw fiye da ta ace an zage shi ya kashe mai zagin(ALLAH YASA ANGANE NAN WAJEN)*
*(C) Muna da nassi mai kyau na waɗanda aka kashe a sakamakon sun zagi ANNABI saw a zamanin shi aka kashe su kuma ANNABI saw bai ce anyi laifi ba. Akwai wani sahabi da baiwar shi ta zagi ANNABI saw ya caka mata abu a ciki ta mutu. ANNABI saw bai ce wannan sahabi yayi laifi ba,bai kuma ce dan me bai kawo ta an yanke mata hukunci ba. Ashe kenan wani daban ba ANNABI saw ba zai iya kashe duk wanda ya aibata ANNABI saw.*
*(D) Gabaɗayan malaman musulunci na da can da na yanzu sun haɗu akan duk wanda ya zagi ANNABI saw hukuncin shi ki
Assalamu alaikum yan uwana inakira agareku dakuyi dubi zuwaga shugabannin dazaku zaba baruwanku da jam'iya kubi zabi shanshanta akowoce jam'iya nagari yake kuzabeshi.
Alhaji hussaini gwabba Allah yajikanka da rahama sukuma wanda suke da hannu akaceka sai su dauwama aduniya.
Assalamu alaikum ya yan uwana dafatan kowa yatashi lafiya ameen.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Federal Low Cost
Bauchi