Amina Muhammad Garba
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Amina Muhammad Garba, Health/Beauty, Kafin madaki, Bauchi.
22/01/2025
Available💕
"Mu bai wa ruhinmu gudumawa, mu bai wa ruhinmu abin ci,muyi wa ruhinmu sutura ta mutunci, mune ma wa ruhinmu aminci a ranar da ruhuka suke cikin firgici.
Ruhin mu yakanci ne daga ibadunmu(abincin ruhi shine ibada).
Ruhinmu yakan samu suturane daga ibadunmu, ruhinmu yana girmane daga ibadunmu.
🧏 Saudaya wa mukan mance da bada wa ruhinmu aminci, ko sutura, munfi da muwa da ganganr jiki Wanda shikuma daga karshe yakan zama abincin kasane.
Da ruhine da mu wanzu a bayan barin mu wannan duniyar da ruhine damuyi rayuwa ta har abada.
Ya yan Uwa mukula da abincin ruhinmu domin Karda mu iso rayuwa dashi musame shi a yunwace.
اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم.
🌹🌹 Bissalam.
✍️Aminatu Muhammad Garba. (Mu'allima)
28/05/2024
mu'ajiye salatin annabi hadiyya ga ruhin shaheed Muhammad Mahmud turi
Alhamdulillah Allah ya yayarda nadawo bakin aiki Ina farawa da:
اللهم صل علي محمد وآل محمد عجل فرجهم
Muyi wa annabi (s) Salati ranar juma'at
اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم
Allahumma salli ala Muhammad wa alih Muhammad wa ajjil farajahum
12 December😭😭abun yai muni
Babu mantuwa babu yafiya
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Website
Address
Kafin Madaki
Bauchi