Nagari Tv

Nagari Tv

Share

share most important thing to the people �

04/12/2025

SAW🩸🩸🥰🩸🥰🩸🥰🩸🥰🩸🩸

04/12/2025

Kaji wata batu

27/11/2025

KHADIMUL QUR'AN AN KWANTA DAMA

Allah Madaukakin Sarki ya karbi rayuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi bayan ya haura shekaru dari a duniya

Allahu Akbar, Khadimul Qur'an an kwanta dama, ya rasu a cikin daren yau alhamis, hakika Malam ya yiwa Qur'ani hidima

Allah Ya jikansa da rahama, Ya yafe masa kura-kuransa

19/11/2025

•Sheikh Dalha Abubakar Abdullahi Kantana Ya Bayyana Matsayinsa Kan Masu Zærgin Iyayen Annabi

•A wani jawabi da ya jawo hankalin jama'a, Shehin malamin, Sheikh Dalha Abubakar Abdullahi Kantana, ya yi martani kan batun da wasu ke dangantawa da cewa iyayen Annabi Muhammadu (SAW) su na wutæ. Wannan batu dai ya dade yana haifar da muhawara a tsakanin wasu al'ummomin musulmi.

•A cikin bayaninsa, Sheikh Kantana ya yi karin haske kan matsayinsa, inda ya bayyana hujjojin da ya dogara da su domin bayyana fahimtar da ya ke da ita game da matsalar. Malamin ya gabatar da bayanan nasa cikin tsari na ilimi da hujja, yana mai jaddada bukatar bin ka'idojin malamai na tafsiri da hadisi wajen mu'amala da irin wadannan batutuwa masu sosa zuciya.

•Sheikh Kantana ya yi nuni da cewa irin wadannan lamurra suna bukatar nutsuwa da hangen nesa, domin guje wa zarg£-zarge da ka iya ræba zukatan al'umma. Ya ce ya dauki wannan mataki ne domin karin haske, ba domin tada gærdama ba, tare da yi wa jama'a bayani cewa muhawarori kan tarihi da aqida na bukatar bin sahihan dalilai.

•Jawabin nasa ya jawo tattaunawa a shafukan sada zumunta, inda masu sharhi ke bayyana ra'ayoyi mabambanta kan wannan batu. Sai dai masana sun jaddada muhimmancin kallon irin wadannan bayanai ta fuskar ilimi da hujja, ba ta fuskar bac¡n rai ko rærrabuwa ba.

•Daga karshe yace "kofa a bude take ga mai ganin zaiyi masa martani akan jawabansa.

14/11/2025

MU GUJI WAƊAN NAN ABINCI KAN GUDA GOMA(10), INDAI MUNA SON LAFIYAR MU TA INGANTA....

Akwai nau'i na abinci ka da aturance muke cewa "JUNK FOODS".
Masana ilimin lafiya na duniya, sun tabbatar da cewa yawaita ta'ammali da waɗan nan abinci ka na jefa mu ahaɗarin kamuwa da ciwon zuciya, ciwon siga, hawan jini, ƙiba mara kyau, ciwon daji(cancer) da sauransu.

Misalin waɗan nan abincika...

-Lemukan kwalba dana roba
-Nau'in su taliya indomi
-Farin biredi(bread)
-Abincikan gwangwani
-Meat pie, Chinchin da sauran nau'in su
-Shawarma
-Pizza
-Burger
-Samosa
-Chips.

Bance adaina ci ko shan su ba, amma dai a taƙaita.
Banyi wannan rubutu dan na kashe ma wani kasuwa ba, dan haka duk wanda ya zage ni wlhi ban yafe mai ba.

Pls amun sharing don wasu su amfana.

Dr Abdurrahman Dambazau

12/11/2025

Bayani akan wike

05/11/2025

Wata Shari ar se alahira

28/10/2025

A wanne gari ku ke tunanin za a samu wannan lungun?

26/10/2025

Murna Da Zuwan Annabi

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address


Tafawa Balewa Estate
Bauchi