Imrana Iliyasu

Imrana Iliyasu

Share

Follow for tips, setups & market breakdowns!
#CryptoEducation #Web3 #πŸ’΅πŸ’΅πŸ’ΈπŸ’²πŸ”₯πŸ“ŠπŸ“ˆπŸ“‰

Crypto Trader | Web3 Developer | Content Creator
Engineer (Refrigeration & Air-conditioning)
Helping you master the crypto market with charts, analysis & real insights.

14/08/2026

Bismillahir Rahmanir Raheem.
Alhamdulillah! Albishirinku 'yan uwa Musulmai, mun samu albarkar shiga wata mai albarka, watan da aka haskaka duniya da fitowar shugaban halitta, abokin tattaunawar Ubangiji, Annabin rahama Muhammadu (S.A.W).

Ina amfani da wannan dama wajen taya dukan 'yan uwa da abokan arziki murnar zagayowar wannan rana mai daraja da tarihi a rayuwar musulunci.

Allah Ya bamu ikon bin sunnarsa kuma Ya hada mu da shi a Aljannatul Firdaus.
Ya Allah ka kara daukaka ga Annabinmu, ka kuma hada kan al'ummar Musulmi a kan gaskiya.

Mawlidun Nabiyyun Mubarakan! πŸ’šβœ¨

14/08/2026

Assalamu Alaikum warahmatullah

Ina Farinciki Sosae Kuma ina taya Dukkan Yan'uwa Musulmai Farincikin zagayowar Watan Haihuwar Shugaban Halitta Annabi Muhammad S. A. W.

Barkanmu da Juma'a

Photos from Imrana Iliyasu's post 05/08/2026

OKAY NAFAHIMTA πŸ€”πŸ˜…

Photos from Imrana Iliyasu's post 29/07/2026

XAUUSDπŸ‘Œ

Yazama Wajibi kazamo Mai Haqurin Jiran Kasuwa Adaidai Zone din da yadace kadau Trade naka. Idan bahakaba zaka dinga Tafka loosing Acin Wannan Industry din.

Kaga Yazama Loosing Opportunity People now πŸ˜…

Wannan Candle sticks din da nayi Cycling Nashi , Kamar Yadda mukasani Sunanshi "Doji Candle sticks" Kuma Psychology Behind of it, is a Consolidation.

A duk lokacin da kaganshi yazo a Matsayin Third 3 Candle sticks na FVG , to Hakan yana nuna maka Cewa Akwai High Probability din Cewa Wannan OB Din zatayi Respecting din Market price to the opposite Direction.

Sannan kuma mukula da wani abu, Shi yafi zuwa Acikin EXTREME OB NE, Ma'ana Idan Aka samu DECISIONAL AND EXTREME OB, To Shi yafi zuwa Acikin EXTREME OB NE.

ALLAH TA'ALA YABAMU NASARA Acikin Dukkan Al'amuranmu baki daya 🀲

*IMRANA_ILIYASU* πŸ–‹οΈ

Photos from Imrana Iliyasu's post 26/07/2026

Wannan Candle sticks din da nayi Cycling Nashi , Kamar Yadda mukasani Sunanshi "Doji Candle sticks" Kuma Psychology Behind of it, is a Consolidation.

A duk lokacin da kaganshi yazo a Matsayin Third 3 Candle sticks na FVG , to Hakan yana nuna maka Cewa Akwai High Probability din Cewa Wannan OB Din zatayi Respecting din Market price to the opposite Direction.

Sannan kuma mukula da wani abu, Shi yafi zuwa Acikin EXTREME OB NE, Ma'ana Idan Aka samu DECISIONAL AND EXTREME OB, To Shi yafi zuwa Acikin EXTREME OB NE.

Amma duk da haka zamufara Neman Confirmation Entry dinmu Akan Analysis din OGA @⁨SmartTech FX⁩ Idan munsamu Confirmation anan sai mudauki Trade dinmu, Idan Kuma bamusamu ba Sai mujira wancen EXTREME OB Din.

ALLAH TA'ALA YABAMU NASARA Acikin Dukkan Al'amuranmu baki daya 🀲

IMRANA ILIYASU πŸ–‹οΈ

Photos from Imrana Iliyasu's post 01/07/2026

GOOD EVENING In this Evening πŸ’ͺπŸ€‘πŸ“‰πŸ“ˆ

26/05/2026
Photos from Imrana Iliyasu's post 24/05/2026

Discipline and Psychology Works Here.

Photos from Imrana Iliyasu's post 11/05/2026

IT'S NOT JUST ABOUT ABOUT PROFESSION RATHER THAN CONSISTENCY.

PATIENCE ALWAYS IS THE KEY

Photos from Imrana Iliyasu's post 07/05/2026

TRY IT AGAIN AND AGAIN, ONE DAY YOU GONNA MAKE IT.

XAUUSD

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Funtua?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address

Funtua Local Government, Katsina Road
Funtua
AT-TA'AWUN

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imrana Iliyasu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Funtua.