Jawad muhammad Funtua
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jawad muhammad Funtua, Health/Beauty, bisije funtua, Funtua.
Ayyuhas shuhada salamun ❤️
01/08/2024
Mai ke faruwa yanzu? Baƙin talauci ne da yunwa da cututtuka da kashe-kashe da mugun rashin tsaro. Mutane sun manta ma a na cin abinci sau uku a rana, kai a samu a ci sau ɗaya ma a rana sai wane da wane. Kuma a hakan ma a cikin firgici ake. Yanzu mecece mafita? Mun gabato muku da koyarwar Imam Husaini (AS). Ku ce 'Labbaika Ya Husaini' Insha Allah duk matsalolin nan za su kau, zalunci ma zai kau.
Amma in ku na ganin zaku roki azzalumi, misali sai ku ce mishi "Dan Allah Fir'auna ka na kashe mana yara, ka kashe kaɗan kawai, kada ka ƙarar da su," sai Fir'aunan ya ce toh shikenan, bari zan ga abinda zan yi a kai." Ya kamata Bani Isra'ila su roki Fir'auna ya basu ƴancinsu? Kuma su yi tsammanin samun ƴancin? Haka zai yiwu? Ina! Wannan shi ne irin tunanin da mutanen ƙasar nan suke yi, su na fatan samun mafita ne daga masu zaluntar su.
Muna jaddada muku mafita ita ce hanyar Imam Husaini. Dole a shirya wa sadaukar da komi, ciki ko harda rayukanku, amma dai ran ba a banza za a sadaukar da shi ba. Za a bada ran ne a hanyar Allah, kuma za a girbe sakamako daga wajen Allah in an je a gobe ƙiyama.
-Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), cikin jawabin tunawa da waqi'ar Qudus na shekarar 2024/1446
Sayyid Ibraheem Zakzaky Office
25/Moharram/1446
01/008/2024
31/07/2024
ٱلَّذِينَ إِذَآ أَصَـٰبَتْهُم مُّصِيبَةٌۭ قَالُوٓا۟ إِنَّا لِلَّهِ وَإِنَّآ إِلَيْهِ رَٰجِعُونَ (بقره/۱۵۶)
who say, when struck by a disaster, “Surely to Allah we belong and to Him we will ˹all˺ return.” [2:156]
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Bisije Funtua
Funtua
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Jawad muhammad Funtua posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.