Masarautar hakimin cikin garin gombe

Masarautar hakimin cikin garin gombe

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Masarautar hakimin cikin garin gombe, Health/Beauty, Gombe local government area, Gombe.

Photos from Masarautar hakimin cikin garin gombe's post 09/09/2021

Assalamu alaikum
Mai girma yareeman gombe kuma babban hakimin cikin garin gombe yana mai miqa ta aziyarsa ga iyalan turakin gombe da dukkanin al ummar kasar gombe game da rashi da akayi na turakin gombe Allah yajikanshi yagafarta mishi yasa aljanna tazamo makomarsa idan namu tazo Allah yasa mucika da imaani.
Ameen 🤲

28/08/2021

Alhamdulillah
Jama a munayiwa kowa fatan alkairi Allah ubangiji yasada mu da alkairin wannan rana tsautsayi da asara Allah yakare 🙏

24/08/2021

Alhamdulillah
Mungodewa Allah madaukakin sarki wadda yaqaddara tashin mu da rai da lafiya a wannan rana, tsautsayi da asara Allah yakare ✅

Photos from Masarautar hakimin cikin garin gombe's post 22/08/2021

Alhamdulillah
Munagodewa Allah madaukakin Sarki mai kowa mai komi. A yau ne mai girma yariman gombe (HAKIMIN CIKIN GARI) Alh Abdulkadir abubakar Umar yacika shekara 43 akan karagar hakimcin cikin garin gombe.Allah yaqara lafiya da nisan kwana.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Website

Address


Gombe Local Government Area
Gombe
123456789

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masarautar hakimin cikin garin gombe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Gombe.