Lawan garkuwa
FIRS
25/07/2025
MAI GIRMA WALIN GABAS DIN GOMBEđź’Ą
Barka Da Juma'a Alh. Lawal Bappah Ahmed (Walin Gabas din Gombe) Muna Maka Fatan Alheri A Koda Yaushe.
A cikin Addu'o'in mu Kullum Fatan mu da Roƙon mu a kowane Lokaci shine Addu’o’in Al'ummar da ka farantawa, su Kasance Garkuwa a Gareka, Ubangiji Allah Ya Haneka Kunyar Duniya da Lahira Allah Ya Baka Nasara A Cikin Dukkan Lamuran ka.
Allah Ya Haska maka Goben ka Ya kyautata maka Yau ĆŠinka, Ameeen Ya Allah.
WALIN GABAS DIN GOMBE MEDIA TEAM ✍️
20/07/2025
Masha Allah waliyin Allah Kaine daii Daya tilo Kuma walin gabas din gombe 001 Dan garkuwa jikan liman Allah ya idanufi munamaka fatan Alkhairi
21/10/2021
Sorry for the late response LAWAN GARKUWA Kuma maso garkuwan gombe Allah ya,idanufi
14/10/2021
Barka da safiya Dan garkuwa jikan liman Allah yaqara kusanci damai martaba Allah yasa muji Alkairi Lawal Garkuwa Ameen
02/09/2021
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Tudun Wada
Gombe
LAWANGARKUWA
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Lawan garkuwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.