Aliyu Hassan Gombe
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Aliyu Hassan Gombe, Health/Beauty, Gombe.
salam, ina yiwa daukacin al,umma taaziyar rasuwan sheik Dahiru Usman Bauchi Allah ya gafarta masa ya yafe musa kurakuran sa. yaba alumma hakurin rashinsa.
Salam mutanen Nigeria na gaishe ku kuroki Allah da iklasi duk Wanda keda hannu wajen dole mayin Dangote NNPC ne zata sayer t Allah ubangiji ya rufe ganin sa ya nade kafarsa. Ayita maimaitawa na tsawon sati insha Allahu Allah zai karba.
Kowa ya fadi raayinsa game da afkawar Nigeria wa Niger da yakin kwace mulki a hannun sojan Niger.
Salam, ina mika taaziya ga mai martaba sarkin Gombe Alh Dr. Abubakar Shehu Abubakar lll. Allah ya gafarta wa yariman Gombe ya jikan sa da rahama amin summa amin.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Gombe
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Aliyu Hassan Gombe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.