Darush-Shifa Herbal & Islamic Medicine

Darush-Shifa Herbal & Islamic Medicine

Share

Wannan shafi mun bude shine don taimaka Al'umma da magunguna na musulunci da kuma na gargajiya, sann

08/07/2020

Assalamu alaikm

GYARAN HAKORA

Abubuwan Dake Karawa Hakora Haske

Lura da hakori na daya daga cikin hanyoyin dakan kara fitar da kima hadida kamalar mutum. Duk yadda mutum yakai ga iya kwalliya hadida kwarewa wurin daukar wanka daxarar yagaxa tafannin kula da hakoransa saikaga gabadaya kwalliyar ta lalace, dankuwa yagaxa tafannin bawa hakoransa kulawar data dace. Danhaka wannan wata hanyace daxata dawowa mutum kima, martaba hadida darajar hakoranki/ka koda kuwa hakoran sunyi irin baki ko tsatsa tacikine haka kuma yakan yaki kwayoyin cutar dakan haifarwa mutum warin baki.


1-STRAWBERRIES:ka/Kinemi ganyen itacen strawberry kiyankashi kanana- kanana kidinga cuda hakoran dashi, yana sanya hakora haske sosai haka kuma yana kore dattin dake makalewa ajikin hakora, hakanan yana sanya baki fitar da iska me dadin kamshi.


2-LEMON ZAKI(Orange): ka/Kisamu lemon xaki mekyau meruwa kiyanka kimatse ruwan sannan ki guntsi ruwan abakinki sannan kisanya brush kidinga diddirxawa lungu da sako sannan kixubar kiwanke da ruwa. Yanasa hakora suyi kashar kamar kankara.

3-LEMON TSAMI(LEMON) ka/Kisamu lemon tsami kiyanka ki matse ruwan sannan ki sanya abakinki kiwanke kowane lumgu da saki na bakin, yana fitar da duk wani dabbara- dabbara dakan makale a hakori.

Allah yasa mu dace.

Wassalamu alaikum.

08/07/2020

MENENE BASUR?

Da farko dai a cikin duburar 'dan Adam akwai jijiyoyin jini wadanda wani lokacin suna samun matsatsi da talala mai takurasu. A lokacinda s**a samu takurawa da yawa, sai su kumbura.

Kumburin wadannan jijiyoyin jini da kara matsi da takura a garesu cikin dubura shi ya ke sa wa kaga wani tsiro ya fito maka a bakin dubura, wanda jijiyar jini ce.

Za ka ji ciwo, ko kai-kayi koma zubar jini.

Wannan shi ake cewa BASIR-MAI-TSIRO. Da akwai kuma nau'in Basur mai sanya yawan fitar hutu wato tusa da kuma mai sa cushewar ciki ko yin kashi mai tauri. Wani basir din kuma har yana sa tsatstsagewar dubura yayin fitar bayan gida.

ALAMUN DA MUTUM ZAI GANE YANA DAUKE DA BASUR
Mutum zai rika fama da wadannan matsaloli

★Kaikayi a dubura da bacin rai.

★Fitar jini idan ana bayan gida amma ba tare da anji zafi ba.

★Ciwon jiki da rashin sakewa.

★Kumburar dubura.

★Fitar kashi curi-curi ko dunkule-dunkule tare da wahala.

RIGA-KAFI YA FI MAGANI
Wanda yake gudun kamuwa da cutar Basur sai ya yawaita shan dauri da daci, kamar gauta da sassaqen mangwaro ko sassaqen 6aure ko madaci, ko mur da makamantansu. Saidai a kula, kada a matsawa shan daci saboda matsalolin hanta.

Wannan cibiya mai Albarka tana hada magunguna wayanda s**a shafi nau'ukan cututtuka daban daban don samun waraka daga cututtuka daban daban da Yardan Allah.

Daga cikin magungunan da muke hadawa kuma muke taimakawa Al'umma da suakwai
MAGANIN BASUR KOWANNE Insha Allah.

Allah ya kara mana lafiya kuma yasa jinyar da muke su zamto kaffara agaremu.

Wassalamu alaikum

08/07/2020

Assalamu alaikum

MENENE CUTAR SUGA (DIABETES) ???



Gabatarwa

Jikin 'dan adam na bukatar wani irin nau'in sinadarin suga (glucose) dake cikin jini domin aiwatar da wasu daga cikin manya-manyan ayyukan da s**a shafi lafiyar jikin. Suga (glucose) na bayarda kuzari (energy) ga jikin 'dan adam wanda ake bukata wajen narkarda abinci da kuma rayuwar 'kananan halittun da s**a tattaru yawa s**ayi ginin jikin 'dan adam ko halittarsa tamkar bululluka [tubali] (cells).

Wannan sugan 'glucose' shine makamashin dake bawa jikin 'dan adam kuzari domin rayuwa. Kuma ana samun sa ne daga abincin da muke ci - wato nau'in abinci mai samarda kuzari (carbohydrate), kamar irinsu gero, dawa, masara ,shinkafa da sauransu. kwakwalwa (brain), ko hanyoyin sadarwar kwakwalwa a jiki (nerves) da kuma wasu jajayen halittun jini ( developing red blood cells) , duk kaninsu suna amfani da wannan makamashi (glucose) domin samun rayuwa.

Ciwon-suga (diabetes) cutace wadda suga (glucose) dake cikin jini yake haurawa sama - wato suga yayi yawa a cikin jini. Yawansa nada illa ga lafiya. Dalilin yawansa na faruwa ne sabili da jikin mutum baya samarda da wani sinadarin kemical mai suna 'insulin'

( = type 1 diabetes) , ko jikin ne baya amfani da 'insulin' yadda ake so, ko kuma ma jikin baya samar da 'insulin' da kyau [wato isasshe] ( = type 2 diabetes). Idan har babu 'insulin' tofa sugan 'glucose' zai cigaba da taruwa da yawa cikin jini har yayi illa ga lafiya. Sinadarin 'insulin' (a hormone), wata tsokace ajikin dan adam take samar dashi (pancreas).

Amfanin sinadarin 'insulin' shine daukar sugan 'glucose' dake cikin jinin zuwa cikin 'kananan halittun da s**a gina jikin 'dan adam (cells) domin samun kuzari gare su da cigaban rayuwa. Idan babu 'insulin' ko baya aiki yanda ake bukata to suga fa zai cigaba da taruwa cikin jini yayi yawa har ya haddasa munanan matsaloli ga lafiya. Sugan zai iya yin illa ga idanu, koda, wasu jijiyoyin jini da sauransu.

08/07/2020

AMFANIN GANYEN/GARIN MAGARYA GA LAFIYAR DAN ADAM.

KADAN DAGA CIKIN AMFANINTA.



1. Ciwon daji (cancer) : Idan ana dafa garin magarya anasha da zuma yana kashe kwayar cutar daji koda nacikin jini ne idan kuma Yayi miki sai arinka dafa garin magaryar da ruwan khal ana wanke wurin mikin idan an
wanke sai a barbada garin magaryar.



2. Yanada karfin yaqar cutar fata kamar su tautau, makero, Kanzuwa da sauransu sai A kwaba shi da zuma arinkasha Ana shafawa a Wurin da abin ya shafa.



3. Yana tsaftace jini domin Yana dauke da sinadarin Saponin,alkaloid da triterpenoid wadannan Sinadaraine masu tsaftace Jini.



4. Shansa da ruwan zafi yana magance gajiya da ciwon Jiki.



5. Yana magance ulcer idan ana shansa da madara ko zuma.



6. Yana taimakawa hanta ya hanashi jin ciwo da cututtuka.



7. Yana daidaita nauyin mutun.



8. Yana tsaida zawo cikin kankanin lokaci idan aka Shashi da ruwa ko koko.



9. Yana miqar da kasusuwa musamman ga mai karaya.



10. Yana maganin rashin shaawa ga mata idan suna tsarki dashi kuma Suna shansa da madara.

Wallahu Alalam.

05/07/2020

استخدامات الزنجبيل

يحتوي لزنجبيل العديد من الموادّ والمركبات التي جعلت منه مادةً ذات خصائص علاجية بشكل ملحوظ كما أنّ له العديد من الاستخدامات ومنها:

يشكل نوعاً هاماً من مطيبات الطعام.

يطرد الغازات ويقوي جهاز المناعة من خلال تنشيط الغدد كما يدخل في تركيب بعض الأدوية المستخدمة لتوسعة الأوعية الدموية، بالإضافة لعمله كمضاد حيويّ طبيعيّ.

يزيد قوّة الدم وهرمونات الجسم المختلفة.ينشّط وظائف الأعضاء ويطهّرها ويعمل على تقوية أجهزة الجسم المختلفة، بالإضافة لقدرته على طرد البلغم.مفيد للمثانة والمعدة والكلى، كما يدرّ البول ويعالج الحمى، ويذيب الدهون بفعالية كبيرة.

فوائد الزنجبيل

للزنجبيل بالعديد من الفوائد ومن أهمها:

يُخفّف آلام المعدة ويزيل التهاباتها.

منشّط للكبد بسبب احتوائه على مادة الكبريت بالإضافة لقدرته على طرد السموم وبناء الدم.

يُكافح الشعور بالدوار والغثيان والإضطراب العام بالجسم.

يُخفّف من الأرق ويعمل على التخلص منه نهائياً، كما أنّه يقلّل من التوتر العصبيّ.

يُقوّي الذاكرة ويعمل على تعزيزها وتقليل حالات النسيان.

يُعالج مشاكل العيون المختلفة ويقلل من آلامها.

يزيد من قوة جهاز المناعة ويحسن من أدائه.

يُعالج آلام الرأس والصداع وخاصةً الشقيقة.

يُقلل من آلام المفاصل

يُخفّف من الآلام المصاحبة لنزلات البرد مثل الزكام.

يُعالج مشاكل الجهاز التناسلي.

يُشكل مشروب الحليب مع الزنجبيل واحداً من أكثر المشروبت فائدة بسبب قدرة الزنجبيل على هضم اللاكتوز الموجود في الحليب.

يُوسع الأوعية الدموية ويعزز من كفائتا ويقلل من خطر الإصابة بالتجلطات.

يقلل من خطر الإصابة بالنقرس.

05/07/2020

حبة البركة

رسول الله صلى الله عليه وسلم: (عليكم بهذه الحبة السوداء.. فإن فيها شفاء لكل داء إلّا السأم) رواه البخاري، وهذا أكبر دليل على مدى فائدة الحبة السوداء.

تعالج الحبة السوداء العديد من الأمراض وكل منها له طريقته باستخدام الحبة السوداء ولكم بعض منها :

لتساقط الشعر :نحضر مطحون الحبة السوداء ويتم عجنه بعصير الجرجير وفنجان من زيت الزيتون وملعقة من الخل ويتم تدليك فروة الرأس به يومياً كل مساء من ثم يتم غسله بالماء الدافئ والصابون.

للأرق : نحضر ملعقة من الحبة السوداء ونضيفها على كأس من الحليب ونحليه بالعسل من ثم يتم قراءة أية الكرسي والمعوّذات وما تيسّر من القرآن من ثم نشربها وهي دافئة.

الصداع :نحضر مطحون الحبة السوداء ونضيف له نصف الكمية من القرنفل المطحون وكمية من اليانسون من ثم نخلط المكونات مع بعضها البعض ويتم تناولها عند الشعور بالصداع مع إضافة ملعقة من الخليط إلى اللبن الزبادي ويتم تدليك المنطقة المصابة بزيت حبة البركة.

لعلاج الدوخة وآلام الأذن :نحضر زيت حبة البركة من ثم نقطر بالأذن قطرة واحدة ويتم دهن مؤخرة الرأس والصدغين للتخلص من الدوخة.

للقراع والثعلبة : نحضر فنجان من حبة البركة المطحونة ونضع عليها فنجان من الخل المخفف وفنجان من عصير الثوم ونخلطها حتى يتكون لدينا مرهم يتم تدليك الرأس يومياً من ثم نقوم بدهن المنطقة بزيت الحبة السوداء.

لأمراض النساء والولادة: تعتبر حبة البركة من اكثر المسهلات للولادة وذلك بغليها مع البابونج ونحليها بالعسل الطبيعي ويتم إضافته لجميع المشروبات الساخنة لشفاء من جميع الأمراض النسائية التي تتعرض لها المرأة.

لعلاج ألم الأسنان والحنجرة واللوزتين :نغلي الحبة السوداء بوعاء ويتم تغطيته تماماً اثناء الغلي من ثم نستخدم المغلي بالمضمضم والغرغرة لعلاج جميع أمراض الفم والأسنان واللثة كذلك إن شاء الله تعالى.

للأمراض الجلدية:نأخذ مقدار من زيت الحبة السوداء وقدار من زيت الورد ومقدار مضاعف من الدقيق ويتم خلط المقادير مع بعضها البعض وعند استعمالها على الجلد يتم دهن الجزء المصاب بقطعة مبلّلة من الخل المخفف ونعرضها للشمي وبعد ذلك ندهن الجزء المصاب يومياً مع تجنب الطعام المثير للحاسية.

قناع الجمال والبياض:نحضر مطحون حبة البركة المطحونة ناعماً مع فنجان من زيت الزيتون ويتم دهن الوجه به مع التعرض الخفيف للشمس بأي وقت خلال النهار وفي أي يوم.

03/07/2020

فطريات الفم

يعاني الإنسان منذ ولادته من الكثير المشاكل الصحية البسيطة والمعقدة، وأحد هذه المشاكل هو الإصابة بفطريات الفم والتي تكون على شكل نقاط بيضاء على اللسان، بحيث تظهر نتيجة اختلاف التوازن بين الفطريات الموجودة داخل الفم وبين البكتيريا النافعة، بحيث تقوم بإضعافها. فما هي الأسباب التي تؤدي للإصابة بها؟ ما هي أعراض وجودها؟ وكيف يمكن علاجها باستخدام الأعشاب؟

أسباب الإصابة

عدم الاهتمام بنظافة الفم والأسنان.الإكثار من تناول المضادات الحيوية مثل الكورتيزون.ضعف مناعة الجسم.التهابات المعدة.الإكثار من تناول حبوب منع الحمل.سوء النظام الغذائي.الإصابة بأمراض السكري، أو فقر الدم، أو السرطان إضافةً إلى جفاف الفم.التدخين والكحول.عدم ملائمة طقم الأسنان للشخص المستخدم له.المشاكل النفسية كالتوتر والقلق.

أعراض الإصابة

تظهر بقع بيضاء اللون موزعة على اللسان.الإحساس بحرقة في الفم والحلق.فقدان حاسة التذوق.

علاجها بالأعشاب

استخدام العسل كأول مستحضر طبي لعلاج فطريات الفم، ويتم ذلك من خلال وضع العسل على جميع المناطق المصابة بالفطريات أكثر من مرة في نفس اليوم.الحفاظ على نظافة الفم والأسنان، وذلك بغسل الأسنان واللسان بالماء والمعجون، استخدام السواك، غسول الفم الذي يحتوي على مطهرات قاتلة للبكتريا الضارة إضافةً إلى استخدام عصير الليمون، الماء والملح أيضاً.استخدام الطحينية الممزوجة بالسمسم، والقيام بدهن جميع المناطق المصابة بالفطريات بها وتركها عليها مدّة معينة من الزمن، ثم تكرار هذه الخطوة مرة في الصباح ومرة في المساء.استخدام ماء الأكسجين، والذي يعمل على قتل الفطريات عن طريق مضمضة الفم به، مع الحرص على أن تكون كميته بما يعادل 20 غرام ليس أكثر، وبعد الانتهاء من المضمضة به، استخدم الماء العادي لإزالة آثار ماء الأكسجين من الفم.استخدام القرنفل المغلي مع الماء، وذلك من خلال المضمضة به أكثر من مرة في اليوم الواحد، لما له من فوائد تساعد على القضاء على الفطريات الموجودة داخل الفم.شرب الميرمية المغلية مع شاي أو بدون شاي.شرب القرفة المغلية مع ماء، لأنّه يعمل على القضاء على فطريات الفم وكذلك الحلق أيضاً.شرب السنامكي المطحون بعد غليه مع الماء، وذلك من خلال شرب كمية صغيرة لا تتجاوز الفنجان الواحد ولكن يجب هنا الأخذ بالاعتبار بأنه يعمل كمُلين معوي.استخدام عصير الليمون المركز مع الخل.منقوع البقد

23/04/2020

Assalamu alaikum

A yau 23/4/2020 Allah ya nufe mu da samun labarin ganin Jinjirin wata daga bakin mai Alfarma sarkin Musulmai, muna taya yan'uwa murnar shigawan wannan wata mai Albarka da kuma fatan Allah madaukaki ya sadamu da dukkan Albarka, Falala , Jinkai, Rahama da kuma Gafara dake cikin wannan wata mai Albarka.

Photos from Darush-Shifa Herbal & Islamic Medicine's post 28/03/2020
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darush-Shifa Herbal & Islamic Medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Gombe.