Gombe hospital complain
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gombe hospital complain, Health/Beauty, Gombe.
31/10/2023
22/10/2023
Dan gata
wai Meyasa likitotinmu basuda tausayine basucika karbar Mara Lafiya dawuriba har saiyamutu azo ace akaisihi mutuware Kuma alhali cutan masu gawan da'ayi, wasu likitotin basusan aikinsuba Amma sukiyaye Randa Allah de tambayesu
24/09/2023
mun gagara komai a Nigeria,mutane dadama suna neman aikinyi sun rasa saboda rashin shuwagabanni munada yara masu neman sojan ruwa, sojan sama, sojan Qasa Amma anhanasu,munada masu neman makarantar likitoti Amma wai sai Dan Mekudi,munada masu neman sharan t**i Amma wai sai karnukan yan Siyasa Allah wade da irin Wannan shugabanci Allah yakawomana sauqi ameen
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Gombe
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Gombe hospital complain posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.