DLD GAMJI GUSAU
labaran gwormnatin Dr dauda lawal dare zamfara state
09/03/2025
Work on progress Dauda Lawal
Dauda Lawal
16/12/2024
Jami'an Tsaro Sun Kàshè'Yan Ta'àddâ Sama Da 500 A Daren Jiya Alhamis A Jihar Zamfara, Tare Da Kwato Mak**ansu Da Mashina Sama Da 200
Sojojin Najeriya sun hallaka 'yan bindigan fiye da Dari biyar tare da k**a wasu da rai tsakanin dajin Anka, Bukkuyum da Gummi a jihar Zamfara, tare da karbar baburan da suke kai hare-hare ga al'ummar da ba su ji ba su gani ba.
YAA Allah ka karabada nasara ga jamian tsaro
27/05/2024
DAUDA GIDA GIDA FOUNDATION
26/5/2024
ALMAJIRI SCHOOL
Tawagar Mai Daraja Gomna Dr Dauda Lawal Sunk**alla Bude Makarantar Almajiri School Dake Qaramar Hukumar Mulkin Gumi Wadda Ansakawa Wannan Makaranta Suna
(SULTAN SA'AD ABUBAKAR |||, ALMAJIRI INTERESTED QUR'ANIC EDUCATION CENTER.GUMMI )
Wannan Aikin Ne Daga Cikin Ayukan Mai Daraja Gomna Dan Ganin Anbada Kulawa Bangaren Ilimin Addini Musamman Al Qur'ani
Allah Yasaka Mashi Da Mafificin Alkhairi Allah Yaqara Shiga Cikin Lamuranshi Alfarmar Annabi s a w
MAGAWATA
Dauda Gida Gida
27/05/2024
Updated flight schedule for 2024 Hajj.
13/03/2024
ƘYAUTAR NAIRA MILIYAN ƊAYA.
Yanzu yanzu Hajiya Lubna Muhammad ta gwangwaje Liyau Muhammad Musa da kyautar Naira Miliyan ɗaya, Wani abun burgewa a cikin kayutar ba alƙawari tayi Mashi ba, kwatsam ta miƙa Mashi kudin kafin daga bisani yaji saukar su a cikin asusun ajiyar shi.
Saboda Murna da jin daɗi sai da ya fashe da kuka, Allah Yasaka Mata da Alkhairi yabiya bukatar ta duniya da lakhira.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Address
Gusau
Gusau
632101
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when DLD GAMJI GUSAU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.