Kasim Abubakar
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kasim Abubakar, Health/Beauty, Kontagora, Idu.
20/02/2026
Rana ta biyu: daga hedkwatar kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Iqamatis Sunnah ta kasa. Cigaba da tafsirin AlQur'ani mai girma wanda babban sakataren kungiya na kasa ke gabatarwa.
02/02/2026
Kamar yadda ya alkawarta, Sheikh Kabiru Gombe ya kammala aika tambayoyi 100 zuwa ga Sheikh Yahaya Ibrahim Masuss**a, domin Kure akidarsata bin Qur'ani zalla.
Sheikh Kabir Gombe ya alkawarta cewa matuƙar Masuss**a ya amsa ko da daya daga cikin tambayoyin 100, toh zai koma akidar bin Qur'ani zalla.
Me zaku ce kan hakan???
**a
04/01/2026
Bara Mu kara jaddada aqidarmu
Eyaka Na’abudu Wa’eyaka NastaeM
04/01/2026
Malamin addini yaci ado ya sanya sutura mai kyau
Malamin addini ya gina gidan alfarma
Malamin addini ya siya motar alfarma
Malamin addini yaci abincin alfarma
Malamin addini yaje yawon buɗe ido a ƙasashen duniya
Duk wannan umarnin Allah ne yazo acikin Alkur'ani da ingantattun hadissan annabi Saw, duk musulmi wajibi ne yaci ado da kwalliya da more rayuwa ba tare da almubazzaranci ba (wuce gona da iri)
Saboda haka wancen mutumin dake zagin Sheikh Abdullahi Bala Lau ya aikata kuskure.
Wannan ke ƙara bayyana cewa bashida ilimin addini mai zurfi.
04/01/2026
Innā lillāhi wa innā ilaihi rājiʿūn.
An samu hatsarin mota da ya shafi motar ’yan agajin Jihar Gombe, yayin da suke dawowa daga Jihar Bauchi.
Alhamdulillāh, ba a samu asarar rai ba, sai dai an samu raunuka da dama.
Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki:
• Ya ba waɗanda s**a jikkata lafiya ta gaggawa,
• Ya kiyaye su da sauran jama’a daga aukuwar irin wannan hatsari a nan gaba,
• Ya sanya wannan ya zama kafara da lada a gare su.
Allah Ya kare gaba, Ya ba su lafiya. Āmīn. 🤲
02/01/2026
Sallar Juma'a Masallacin Al-aqsa dake Falasdinu, a yau juma'a| Allah ya karawa Annabi Daraja
30/03/2025
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kontagora
Idu