seenatbeauty

seenatbeauty

Share

Skin beauty palace

03/11/2025

Yadda Zaki hada vesline me capacity keda yara a wanan yanayin na sanyi

Amfanin sa:

Yana kashe kuraje da rashes

Yana sa jiki yayi laushi da kyau

Yana bada glow mai natural

Yana hana fata bushewa da kaushi lokacin sanyi

Lokacin sanyi fata na bushewa sosai, amma yau zan koya muku yadda zaku hade vaseline mai kyau da zai Fatar ku ku da yaran ku kuyita glowing, fresh ku ma ta kashe rashes da kuraje! 😍

🧴 Abubuwan da zaki tanada:

Vaseline mai kyau. Cokali 5

Shea butter (man kadanya) cokali 3

Coconut oil. Cokali 1

Olive oil. Cokali 1

Aloe Vera gel. Cokali 1

Baby oil. Cokali 3

Vitamin E. Guda biyu

Yadda ake hadawa:
1️⃣ Kisa Vaseline a wuta kadan ta narke.
2️⃣ Sai ki saka Shea butter ta narke tare.
3️⃣ Sauke daga wuta ki barshi ya huce kadan.
4️⃣ Ki zuba Coconut oil, Olive oil, Baby oil, Aloe Vera gel da Vitamin E.
5️⃣ Ki gauraya sosai, idan kina so ki saka turare.
6️⃣ Ki zuba a kwalba mai kyau.

Kuyi amfani dashi kullum bayan wanka, zakiga yadda fatar ku zata canza tayi fresh kamar baby skin!

Seenat Glow Hassanat Hashim

02/11/2025

🌸 DALILAN DA KE SA PRODUCTS ƊINKI BASA BADA SAKAMAKO – BA DON BA SU DA KYAU BA!

Kin ta amfani da cream, scrub, toner, har serum… amma babu wani canji?
Ki tsaya na fada miki gaskiya 👇
Ba products ɗinki bane matsalar, ke ce baki bashi damar yin aiki ba 😅

Ga dalilai guda biyar da yawanci mata basa lura da su 👇

1️⃣ Fata bata da tsafta sosai.
Idan baki cire datti da dead cells ba, komai kyau lotion ɗinki, baya zai shiga Fatar ki yadda ya kamata ba, dole ki dingayin scrubbing lokaci lokaci.

2️⃣ Rashin consistency.
Ba zai yiwu ki shafa yau, ki daina gobe, ki dawo sati mai zuwa ki ga sakamako ba 😅
Fata tana buƙatar kulawa kullum! Bawai kina anfani da kayan gyran fata wata seki ji tace ni rabon da jiki ina yaga maai har na manta kuma wai a haka tana son samun fata me lpy .
Fata na bukatar kulawa kullum ki bata lokaci biyu
Kiyi morning Routine da night Routine

3️⃣ Rashin hydration.
Babu Fatar dazatayi Glowing yadda k**eso face kina moisturizing dinta da hydrating dinta Hydraration na farawa da ciki ne har ya fito kuma ya nuna a Fatar sama da muke gani ma ana anso ki dinga shan ruwa idan baki shan ruwa — products ɗinki bazai yi aiki ba yadda k**eso ba.
Don haka yana da kyau ki dinga shan ruwa domin Hydrating daga ciki ki kuma samu hydrating serum dazki dinga shafawa domin Hydrating Fatar waje, ki samu moisturiser me kyau .

4️⃣ Baki san irin fatarki ba.
Wata tana da oily skin, wata dry, wata sensitive — idan baki san naki ba, baza ki iya zabar product daya dace da fatar ki ba. Don haka dole kinsan irin fatar ki kafin ki sayi product

5️⃣ Kina yawan canza products da wuri.
Fata baza ta canza cikin kwana biyu ba. Ki bashi lokaci – aƙalla makonni 3–4 kafin ki yanke hukunci.

Idan kika gyara WA'ANNAN, TOH products zasu dinga miki aiki kamar magic! ✨

Taku dai me kishin fatar ku

Seenatbeauty Glow

Mu hadu a darasi na gaba zamu koya muku yadda zaku gane skin types ɗinku kinsan kalar Fatar ki kema

Yawan comments da likes ɗinku shi ke bamu karfin gwiwa

22/10/2025

Yadda Zaki hada sabulun gyran fata a sauka ke duba comment section

Photos from seenatbeauty's post 19/03/2022

08030614730 jos

Photos from seenatbeauty's post 23/02/2021

Aslm
Skin beauty secret
WOW MASHAA ALLAAH HAJIYA NEW 2021 RECIPES
muna da mayukan da sabulai gran fata MASU inganci hana fata bushew, sanan muna da masu fito dA natural skin and glow sanan akwai MASU sa FARI ,HASKE DUK TAURIN FATARKI INSHAA ALLAAH WANN SABON HADIN ZAI MAI DO MKI DA MARTABARTA, INA MASU FAMA DA PIMPLES,SUNBURN,DARK EYE CYCLE,INA MASU fama da KnuCLES, INA MASU FAMA DA TABON JIKI KO FUSKA.....MASHAA ALLAAH INA MASU FAMA GISHIRN FUSKA KO BAKI BAKIN AKN FATA ( WATO ACNE) INSHAA ALLAAHU KUKANKU YAKARE INA MASU SON SUYI FARI BNA BLEACHING BA BBU SIDE EFFECT KOMAI NAMU NATURAL .....CALL OR 08030614730.
KO KITABA WANN LINK DOMIN SAMUNA A WHTSAPPhttps://wa.me/2348030614730
Ko kiyi mn magana private or send me request Hassanat Hashim

Photos from seenatbeauty's post 17/02/2021

My wahtsappp link👇👇👇https://wa.me/2348030614730

Skin!beauty secret
Ina k**e hjiyata karkice Ni taba using Bai mn wayyo kar kibari aci Wann sabon garabasn bbu ke💃💃 Albishrinki.... Naxo muku da Sabin 2021 recipes 7days results Inshaa Allaah.

Muna hada kaya kmr hka:


*✅CRISTAL WHITE KIT*

*✅EXTREM WHITE AND GLOW FOR STURBON SKIN KIT*

✅*PIMPLES AND SPOT COMBO*

✅*HALFCAST SOAP AND HALF CAST CREAM*

*✅ALL CLEAR WHITENING FACE CREAM*

*✅SNOW WHITE KIT*


*✅NATURAL SKIN GLOW CLEAR*

*✅MOLATO KIT*

*✅AMARYA COMBO*

Maza ki matso kusa kiji hjiyata naxo muku da tested and trusted kayn gyran fata in 7dys....afarshi me sauki..
Call or Whatsapp 08030614730

Photos from seenatbeauty's post 15/11/2020

Whtsapp plss or call shoes And Bags at affordable price it's Legos order 1week👌👌08030614730

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Jos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Ang. Rimi
Jos

Opening Hours

09:00 - 17:00