Shehu nazifi da I'man

Shehu nazifi da I'man

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Shehu nazifi da I'man, Health/Beauty, Hayin malam bello, Kaduna South.

Wannan group munbudehine domin sada zuminta ga masoya shehu Ibrahim gausil agawas a karkashin zawiyar maulana Al,sheck sharif nazif bin sheck zakkari saulawa ikara local government kaduna State

15/03/2026

Lafilan dare na 27
Raka a 12 sallama 6
Fatiha 1 Inna anzalnahu 10.
Wuridi ya ra,ufu 100
Istgifari 100
Daga ✍️ official alhajin yalwa na futuhee 53 da,imn

14/03/2026

Lafilan dare na 26
Raka a 6
Sallama 3
Fatiha 1 kulhuwallahu 5 alkari,atu 1
Wuridi ya muminu 100
Daga✍️ official alhajin yalwa na futuhee 53 da,imn

10/03/2026

Lafilan dare na 22 raka a 2
Sallama 1
Fatiha 1
Sabbi Inna anzalnahu 3 kulhuwallahu 3 falaki 3 nasi 3 wuridi ya shahidu 100
Daga ✍️ official alhajin yalwa na futuhillah 53 da,imn

09/03/2026

Lafilan dare na 21
Raka a 4
Sallama 2
Fatiha 1
Kulhuwallahu 10
Wuridi salatin annabi s a w 100 ya Hadi 100
Daga ✍️ official alhajin yalwa na futuhe 53 da,imn

03/03/2026

Lafilan dare na 15 acikin watan ramadana 🍉🙏💕🍎💕🍒🍉🍒
Raka a 6
Sallama 3
Fatiha 1
:-* Sura
Izaja a 1 kulhuwallhu 35
Wuridi
Ya azizu 100
Daga ✍️ official alhajin yalwa na futuhe 53 da imn:-$:-D🙏

02/03/2026

Lafilan dare na 14 acikin watan ramadana 🍉🙏💕🍎💕🍒💕🍒🍉🙏 raka,a 10
Sallama 5
Fatiha 1
Sura
Izaja,a 7
Wuridi
Ya tawwabu 100
----% daga ✍️ official alhajin yalwa na futuhee 53 da I'm n

08/12/2025
26/10/2025

DABI'UN MAULANA SHEHU ABULFATHI PART TWO 02

Dabi'ar Maulana Shehu Abulfathi R.t.a mafi girma mafi daraja nan San kowani dan Adam akwai wata dabi'a wadda itace tazamo tushen kowacce irin dabi'arsa a rayuwa tabbas

Toh
Shi Maulana Abulfathi R.t.a dabi'arsa mafificiya itace Alqur'ani da Hadithn Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam; Saboda haka kowacce dabi'a Zatamo koma bayan wannan mafificiyar dabi'ar ta Shehu Abulfathi R.t.a

Shiyasa Maulana Sheikh Abubakar Elmiskin Abulfathi R.t.a yake cewa tunda yake a duniya bai taba ganin mutum irin Shehu Abulfathi ba domin kuwa Dabi'arsa SUNNA ce kawai da FARILLAH

Amincin Allah ya kara tabbata ga wannan Ma'abocin kyakkkyawan dabi'un Daga Sayyada Fadimatou Zahra'u Bintu Rasulullahi Sallallahu Alaihi Wasallam

Abulfathi mun tuba
Abulfathi Kawai...

Ina laddubi Abba'na
Sufin Shariff Alhaji Sukerij
22/09/2025

18/04/2025

LàbbAÀikum masoya manxon Allah s a w

16/03/2025

NAFILAN YAU DARE NA (17) ACIKIN WATAN RAMADAN
🥑🥑
Annabi s,A,w yace duk wanda yayi wannan Sallan Allah zai baka lada Adadin Duk wanda yayi imani da Allah tundaga Annabi ADAMU har yazuwa tashin ƙiyama.
🥑🥑
Nafilane Raka,a Goma 10 Sallama biyar 5 Akowani Raka,a zaka biya Fatiha Ɗaya Inna anzalnahu ƙafa biyu 2 Qul huwallahu Ahadi ƙafa biyu 2
Idan kaidar zaka biya sunan Allah ( YA BADINU ) ƙafa ɗari 100
🥑🥑
Allah dan girman Annabi Muhammadu s,A,w Allah dan Martaban Annabi Muhammadu s,A,w Awajanka Allah Kabumu Kujerun Aikin Hajji da Umara Allah kashare mana wannan hawayan namu Ameen.
🥑🥑
Daga
alkalami hafixu Ibrahim alhajin yalwa na futuhi 53 da imn✍️.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna South?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Hayin Malam Bello
Kaduna South