DAN AREWA
First proud 2 be a muslim
Proud prohphate mo'hammed(S.A.W)
I love you mommy and dad
Nknm Dan arewa
27/11/2023
Mutumin Fa Ya Koma Garuwa 🥱🥱
25/11/2023
ZUCIYA BA TA DA ƘASHI.
Yadda ɗigon zuma guda ya haddasa yaƙi.
Wani mafarauci ne yake da karensa wanda yake tsananin so, domin karen yana masa amfani sosai wurin farauta. Da a doki karen nan nasa gwamma an doki ɗansa.
Wata rana mafaraucin nan yana yawon farauta cikin daji sai ya yi gam-da-katar da wani kogon dutse cike da ruwan zumata.
Mafarauci ya jawo salkar ruwansa, ya bulbular, ya cika ta da ruwan zuma, ya saɓa ga kafaɗa ya nufi wani gari dake kusa, cike da farin ciki, yana 'yan waƙe-waƙensu na mafarauta, karensa na biye da shi a baya yana kaɗa jela.
Yana shiga cikin gari sai ya nufi rumfar wani mutum mai sayar da zuma. Aka yi ciniki, mafarauci ya sallama zumarsa, aka ba shi awalaja ya ƙulle a cunar warki.
Mai zuma ya kawo ƙaton kurtu inda za a juye masa. Garin juyewa sai ɗigo guda na zuma ya ɗiga ƙasa. Ƙuda sarkin kwaɗayi, mai sayar da rai don biyan buƙata, ya sauka bisa ɗigon zumar nan. Ashe kuma akwai wani ɗan tsuntsu da yake da sheƙa cikin rufin rumfar mai zuma, da ya ƙyallara ido ya hango ƙudan nan sai ya diro ƙasa domin ya sami na kalaci.
Ita kuwa kyanwar mai zuma da ke can wani saƙo maƙe, tana ganin tsuntsu sai ta dako tsalle domin ta k**a shi. Karen mafarauci kuwa yana ganin kyanwa sai ya ce da ke aka haɗa ni. Ya tumurmushe ta, ya kashe.
Mai zuma kuwa yadda yake ji da kyanwar nan tasa bai haɗa ta da komai ba. Yayin da ya ga kissan gillar da karen mafarauci ya yi mata, sai ya suri wani ƙaton sungumi, raba-ni-da-ɓaidu, ya fyaɗe karen. Kare bai ko shura ba ya mimmiƙe.
Yayin da mafarauci ya ga an kashe masa kare, farin cikin rayuwarsa, sanyin idaniyarsa, sai ransa ya ɓaci, hasken da ke fuskarsa ya juye duhu, tsohon tsumi ya motsa. Ya fizge sungumi daga hannun mai zuma, ya yi masa ƙum ɗaya ga maɗiga. Abinka da ƙarar kwana, nan take mai zuma ya hauri arewa.
Da mafarauci ya ga ya yi kisan kai sai ya yi nufin ya gudu, amma sai mutanen gari s**a yi cacukwi da shi, cikin fushi s**a aika shi barzahu.
To, ashe kuma akwai wasu 'yan garin mafaraucin da
Babu Mutum Mai Kima Da Darajar✨Manzon Allahﷺ🤍🦋(S.A.W).
DADAN AREWA
Yanzu zakajee kowa ya amsa
MUHAMMADU RASULULLAH (S.A.W)
06/11/2023
dikko dakin kara
04/11/2023
Good evening
my gentlemen
04/11/2023
Allah ka cika mana burinmu na Alkaire
Don Al farmar biyayyin Halita (S.A.W)
03/11/2023
Jumma at khareem to All Muslims
My bro and sisters
03/10/2023
We not happy independent stop stop stop
Bandit
Kidnappings.
Arewa mu farka.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kaduna South