Bakori Celebrities

Bakori Celebrities

Share

Munbude sabo da yan uwa

16/12/2025

Muna gabatar muku da shirin GARBATI season 1 wanda zai fara zuwa insha Allah bada jimawaba, akwai darasi aciki bandariya da Kuma nishadi duk acikin wannan shiri na GARBATI. Kada kusake abaku labari

Zamu saki Tallan shirin Yau TALATA AπŸ‘‡πŸ‘‡

YOUTUBE Channel 8:00pm
(G MAIKI TV)

Directed by
YAREEMA HUSSAIN

Producer
UMME HANAN

10/12/2025

Shikenan daga yau na kure masu editing, idan kun isa kubudemin fuskata 😜😊

Photos from Bakori Celebrities's post 10/12/2025

Wani fah ya iya ganin wannan wankan saboda adawa yakiyin like 😌 my lover's show me love 😘

Photos from Bakori Celebrities's post 10/12/2025

Kai da kake karanta wannan posting din wai shin baka da burin raba yarinya da gidan iyayenta ne πŸ˜’ mekake har yanzu baka shige daga ciki ba ?

09/12/2025

Maza wani lokacin idan kukayi wani abin sai yayta bani mamaki wlh πŸ«£πŸ˜’ wai ni za,a yau dara Kai πŸ₯ΊπŸ₯Ί

09/12/2025

Kana son hujen hanci kokuma kaima sakago ne πŸ˜‚ muhadu a comment section 😍

Photos from Bakori Celebrities's post 09/12/2025

Gsky ni ma,a bociyar zaman hotel ce, rayuwa nike simple ni kawai abokin fira nike bukata idan zan samu ✊

Photos from Bakori Celebrities's post 09/12/2025

Wai yanzu ace samun saurayi me mashin wayo kudina yazama jaraba umhm Allah ya kyauta πŸ˜’

Photos from Bakori Celebrities's post 08/12/2025

Adayi zuciya ayi aure 😌😌

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna South?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Wudil Kana
Kaduna South
07031224246