Abban Dikko
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abban Dikko, Health/Beauty, Rabba Road kd, Kaduna South.
03/09/2025
Gwamna Dauda Lawal ya ƙara da cewa a yanzu da wayarsa zai iya nuna inda wadannan ’yan ta’addan suke a yau. Amma babu abin da zai iya yi musu.
20/08/2025
SOJOJI SUN K**A ALBURUSAI MASU YAWA DAGA MAIDUGURI ZA'A KAIMA 'YAN BINDIGA A AREWA TA YAMMA
18/08/2025
🌿 RAIDORE (Rai-Rai / Sanga-Sanga / Lafiya Dubu) 🌿
Raidore tsiro ne mai albarka wanda aka fi sani da sunaye daban-daban a Hausa, k**ar:
👉 Rai-Rai
👉 Sanga-Sanga
👉 Lafiya Dubu
👉 Rai
da sauran sunaye.
🌿 Abubuwan da Raidore ke ɗauke da su:
Potassium
Protein
Iron
Magnesium
Vitamin C, K, D, E, B, A
Calcium
Riboflavin
Da sauran sinadarai masu ƙarfi da maganin cututtuka
Ana amfani da:
👉 Ganyen Raidore
👉 Saiwar Shi
👉 Furen Shi
👉 Bawon Shi
👉 'Ya'yan Shi
👉 Har ma da itacen Shi
Dukansu suna da fa’idodi wajen magani.
🏥 Ga wasu daga cikin magungunan da Raidore ke yi:
1. 🌿 Olsa (Ulcer)
A sha garin ganyen Raidore cikin abin sha (wanda ba mai tsami ko mai gas ba).
A sha rabin babban cokali, sau 1 a rana, tsawon mako 3.
Zai warkar da kowanne irin olsa.
2. 🌿 Ciwon Zuciya
A yi shayin ganyen Raidore a sha tare da zuma, sau 2 a rana.
3. 🌿 Ƙarfin Maza
A soya 'ya'yan Raidore a niƙa su gari.
A sha a ruwan ɗumi tare da zuma.
Yana ƙara ƙarfin maza, da juriya.
4. 🌿 HIV
A dafa Raidore gaba ɗaya (ganye, saiwa, fure).
A sha babban kofi sau 1 a rana.
Yana hana ƙwayar cutar yin galaba a jiki.
5. 🌿 Ciwon Hanta
A kwaɓa garin 'ya'yan Raidore da zuma a lita 1.
A sha cokali 1 da safe, 1 da yamma.
Yana warkar da ciwon hanta.
6. 🌿 Malaria
A dafa ganyen Raidore, a sha sau 2 a rana, kuma a yi surace da wanka.
7. 🌿 Sanyi Mara
A dafa saiwar Raidore da jan kanwa.
A sha (ba tare da zafi ba).
8. 🌿 Warin Baki
A dafa Raidore da ɗan gishiri.
A riƙa kuskure baki sau 2 a rana na sati 2.
9. 🌿 Ciwon Haƙori
Yin asuwaki da itacen Raidore yana rage ciwon haƙori da kare kamuwa.
10. 🌿 Ciwon Ƙoda
A dafa 'ya'yan Raidore, a tace ruwan.
A sha ƙaramar kofi sau 1 a rana na mako 4.
11. 🌿 Amai
A sha ruwan da aka jiqa saiwar Raidore.
12. 🌿 Tsutsar Ciki
A dafa 'ya'yan Raidore, a sha ƙaramin kofi sau 1 a rana na kwana 3.
13. 🌿 Hawan Jini
A sha shayin furen Raidore sau 2 a rana.
14. 🌿 Ciwon Ciki
A sha shayin ganyen Raidore.
15. 🌿 Gyarar Fata
Garin furen R
06/08/2025
19/07/2025
"SUN YI SHIRIN KAIWA 'YAN TA'ADDA KAYA – AMMA AN BANKADO KOMAI!"😱🤔
🔴 "An K**a 'Yan Union Da Kayan Soja – Sun Shirya Kaiwa 'Yan Ta'adda!"
Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana a wani taron manema labarai a ranar 17 Yuli 2025, cewa an k**a Members biyu na NURTW: Isah Abdullahi da Abdullahi Mohammed. Ana zargi sun shigo da kayan soja guda 13 (jerin riguna da sauran kayan soja) zuwa ga kungiyar ‘yan ta’addar Boko Haram a jihar Borno .
An k**a su ne a Liya, karamar hukumar Biu, jihar Borno, yayin da suke karɓar wasikar hanya (waybill) daga direban mota, bisa ga bayanan leƙen asiri na sojoji .
Daga cikin abubuwan da aka dawo da su akwai kayan aikin soja, batirin wutar lantarki mai ƙarfi (high-voltage batteries) da wasu abubuwa masu mahimmanci da ake zaton za su taimakawa ayyukan ta’addanci .
Wannan samamen ya kasance wani bangare na yunkurin hukumomin tsaro na hana ayyukan ta’addanci ta hanyar hana masu amfani da kaya k**ar tufafi da kayan soja ba tare da izini ba, da kuma dakile hanyoyin jigilar kayan aiki zuwa kungiyoyin ta’addanci .
✍️ Comr Abdul Adam Jijo
Labari Da Gaskiya
26/05/2025
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
Rabba Road Kd
Kaduna South
O200
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Abban Dikko posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.