Dr Teemah

Dr Teemah

Share

Hi! I'm Dr. Teemah, a natural herbs entrepreneur. Welcome to my page! 🌿💚

I share herbal wellness tips and offer natural products for hair care, skincare, and men's and women's wellness.

19/05/2026

To albishirinki! Ga wata hanya da watakila baku sani ba, samu Citta kidan matso ruwanta a sanya a wajen kurajen yayi kamar mintuna biyar, sai a wanke da ruwan sanyi. Kuma ana iya yin shayin Cittar a rinka sha domin maganin kyamushasshiyar fata tayi luwai

19/05/2026

Kanwa nada matukar anfani acikin jikin Dan adam

18/05/2026

Kubewa

18/05/2026

Uba sani sau biyu

18/05/2026

Tummy tea

11/11/2025

Anfanin lemun tsami acikin jikin dan adam

25/10/2025

08103315312
Location kaduna

LLOLIN DA BASIR (DAN KANOMA ) KE HADDASAWA

-TSUWAR HANJI (INTESTINAL DISTURBANCE
-KUNBURIN CIKI
-YAWAN TUSA (FREQUENT FLATUELENC
- ZAFIN JIKI DA CIWAN KAI
- RASHIN CIN ABINCI A KOSHI
- YAWAN ZUWA TOULET
- ZAFIN JIKI DA CIWAN KAI
- RASHIN CIN ABINCI KA KOSHI
- YAWAN ZUWA TOILET
- RAMEWA
- CIWAN GABOBI DA JIKI
- TASHIN ZUCIYA
- FITAR BAYA
- CIWO ACIKIN DUBURA
- DAUKEWAR SHA’AWA
- KAIKAYIN DUBURA
- KURAJEN MATSE MATSI
- YANA MURDA HANJI
- BAYAN GIDA MAI TAURI

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna South?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


6 P**i Road By Dutsamma
Kaduna South
800283