Sky Garden Production Services
Herbal medicine
02/10/2023
28/09/2023
SEXUAL TRANSMITTED DISEASE (STD) OR SEXUAL TRANSMITTED INFECTION (STI) IN RESULTS OF ORAL SEXUAL CONTACT
Daga: Nura Ibrahim Khalil Zaria
([email protected])
Ana ɗaukar wannan cuta na (STD ko STI) ne ta hanyar saduwa. STD ko STI ana samun sa ne ta hanyar 'Bactaria, parasites da kuma viruses wadanda suke a cikin jini. Ana kuma iya yaɗa wannan cuta ne tsakanin mutum da mutum ta hanyar jini, wasu ƙananan kwayoyin cuta ne amma an fi yada shi kai-tsaye ta hanyar saduwa.
Maza da mata ke kamuwa da wannan ciwo, amma ciwon ya fi ba mata matsala, domin idan mai ciki ta kamu da wannan cuta to zai iya ba lafiyar jaririn da ke cikin nata matsala.
GA KAƊAN DAGA ALAMUN KAMUWA DA CIWON!
(1) Yawan fitar da wani abu daga al'aura.
(2) Raɗadi a wuraren da ke kusa da al'aura.
(3) Zafin ko yawaita fitsari.
(4) Ƙaikayi da kuma ganin matsematsi ya zama ja.
(5) Bororo ko tabo a kusa da baki.
(6) Warin da ba a saba ji ba daga al'aura.
(7) Yawan jin ƙaikayi ko zubar da jini.
(8) Zafin jiki gabaɗaya.
(9) Zazzaɓi 'fever'
(10) Idan wannan ciwon ya jima a jiki yana haddasa rikicewar al'ada ga mata kuma yana sanya jin zafi lokacin saduwa, sannan yakan haddasa rashin samun juna biyu. Maza kuma yakan haddasa masu rauni da ƙankancewar mazakuta.
Ba kowane lokaci wannan ciwon ke nuna alamun an kamu da shi ba, saboda haka zai iya yiwuwa mutum ya kamu da shi amma bai san ya kamu ba, amma kuma zai iya yaɗa wa wasu.
STD/STI Da aka kamu da shi ta hanyar Bactaria ko Parasites suna da ɗan sauƙin dakatarwa, amma idan ta hanyar Viruses aka kamu to yana da matukar wahalar magani kuma sai an yi ƙoƙarin amfani da magani na wani adadin lokaci.
HANYOYIN KARE KAI DAGA STD/STI:
(1) A guji amfani da bayi ɗaya da sauran mutane.
(2) A guji amfani da 'towel' (abin share jiki) da wani.
(3) A guji sanya 'underwaer' din wani.
(4) A yawaita tsaftace jiki da al'aura.
(5) A guji shaye-shaye musamman giya.
(6) A shawarci likitoci.
Muna haɗa maganin gargajiya na wannan ciwo kuma muna aika maganin zuwa ko'ina amma muna sharadi.
Ba muna haɗa maganin mu ajiye bane, muna neman kayayyakin haɗawa ne mu haɗa idan an sa mu mu haɗa. Sannan bamu haɗawa sai an biya mu. Sannan wanda kuma aka haɗa wa maganin shi ke biyan kudin aika maganin wato 'way Bill'
Domin ƙarin bayani, a tuntuɓe mu ta WhatsApp ko a kira kai-tsaye.
Kira: 08036267808
WhatsApp: ±2348033718219
13/11/2022
HUBBY MAN POWER🌍™️
©Skygarden Production Services🌲
HUBBY MAN POWER Sahihin mafita ga matsalar rauni a ɓangaren iyali...
HUBBY MAN POWER:
Wani nau'in magani ne da aka haɗa shi da itatuwa da ganyayyaki da kuma sauyoyi masu matuƙar aiki a wannan fanni.
HUBBY MAN POWER:
Yana magance matsaloli kamar haka:....
(1) Yana magance rauni a ɓangaren iyali.
(2) Yana kawar da gajiya yayin saduwa.
(3) Yana inganta da kuma ƙara yawan kwayoyin halitta ga ɗa namiji.
(4) Yana hana kamuwa da cututtukan da ake ɗauka wajen saduwa, wato 'Sexual transmitted diseas' (STD/STI) da sauran su.
(5) Yana magance matsalar ƙankancewar mazakuta idan an lizimci shan sa.
YADDA AKE SHAN MAGANIN:
A sake 'sachet' ɗaya na maganin a cikin ruwan zafi (yadda za a iya shanyewa nan take) a barshi ya jika na tsawon minti 1-5, sai a girgiza a shanye, sa'a ɗaya, wato 'One hour' kafin a je ga iyali.
ANA SAMUN HUBBY MAN POWER A WURARE KAMAR HAKA👇
(1) ZARIA JIHAR KADUNA, NIGERIA: Malam, Saifullahi Abdulkadir Zaria:
0903 471 5788
(2) ABUJA, NIGERIA: Shagon Abubakar Ma'azu (Ɗan Asabe), Kubwa, Abuja. Kira ko WhatsApp : +234 903 522 6146
CIKIN GARIN KUBWA WAJEN 'YAN TALLA: 08166405444, 08038188215.
(3) YANKIN ABAJI/ TOTO: Malam. Lawal: 07026973653
(4) SULEJA, JIHAR NIGER, NIGERIA: Sunusi Abubakar, Musa Khalipha Alhassan Islamic Chemist, Tsohon kwata, Suleja. Kira ko WhatsApp : +2349168710316.
SULEJA: Shagon Islamic Chemist Na Malam. Adamu, Anguwan Magaji, kusa da Leo Frank Pharmacy, Suleja. 0704 363 1754
(5) SULEJA, JIHAR NIGER, NIGERIA: Shagon Muhammad Naziru, Old U.B.A Road, Suleja. ±234813 454 0760
(6) BABBAR KASUWAR NIAMEY, NIJAR: Abubakar Rayyan, Cikin kasuwar 'Grand marché Niamey, jamhuriyyar Nijar. Kira ko WhatsApp : ±22788598599.
(7) CIKIN GARIN NIAMEY, NIJAR: Adam Usman Ubba, cikin garin Niamey, jamhuriyar Nijar. Kira: +22797972789, WhatsApp : +2348139050492.
(8) BABBAR KASUWAR BAMAKO, MALI: Malam. Jibirila, bakin kasuwar 'Arrida Grand Marché, Bamako, Mali. Kira ko WhatsApp : +22362901090.
(9) NIAMEY/SAY: JAMHURIYAR NIJAR
Dauda Say, cikin garin Say, Niamey: WhatsApp : +22397260189.
(10) Akan samu wannan maganin a shagunan masu 'Trader' da kuma wajen 'yan talla (Masu yawo).
Masu son sayen ɗai-dai ko sari, suna iya tuntubar mu ta wannan lambar
☎️±2348036267808
------------------------------------------------
MAGUNGUNAN DA AKE SA MU MU HAƊA WA MUTANE
(1) Haɗin maganin matsanancin sanyi musamman mai rike gaɓoɓi da sanya matsala a gangar jiki (Na mata da maza).
(2) Haɗin maganin basir (Na mata da maza).
(3) Haɗin maganin 'Infections' masu haddasa rikicewa da raɗadi lokacin al'ada, har ya kai ga hana samun ciki da sauran nau'o'in 'infections', maza kuma ya haddasa masu matsaloli daban-daban.
(4) Haɗin da ke ƙara wa mata ƙiba da ni'ima, gyara mace da kintsa ta cikin ɗan lokaci kaɗan, (Maza ma na iya sha don tada komaɗa).
(5) Haɗin magani (Na sha) mai wanke jini, gyara fata da kashe kurajen fata da ƙara lafiyar jini (Maza na iya sha don samun ƙarin lafiya).
(5) Haɗin maganin gyambon ciki 'Ulcer'
(6) Haɗin maganin zazzaɓin 'malaria'
(7) Haɗin magungunan da s**a shafi matsalolin maza.
(8) Haɗin maganin zazzaɓin 'Typoirt'
MUHIMMIN BAYANI:
Ba mu haɗa waɗannan magunguna mu ajiye don siyarwa, muna nemo kayayyakin ne mu haɗa ma waɗanda s**a sa mu haɗa masu. Don haka, sai an samu mu haɗa kuma an biya sannan muke haɗawa. Sannan wanda za a tura ma maganin a duk garin da yike, shi ke biyan kuɗin tura maganin.
Domin ƙarin bayani ana iya tuntubar mu a wannan lambar.
©SKYGARDEN PRODUCTION SERVICES🌲
☎️+2348036267808.
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=193623093172303&id=100075738406192

(9) CIKIN GARIN BAMAKO, MALI:
Dauda Say, cikin garin Bamako, Mali: kira ko WhatsApp : +22397260189.
(10) Akan samu wannan maganin a shagunan masu 'Trader' da kuma wajen 'yan talla (Masu yawo).
Masu son sayen ɗai-dai ko sari, suna iya tuntubar mu ta wannan lambar
☎️08036267808
------------------------------------------------
MAGUNGUNAN DA AKE SA MU MU HAƊA WA MUTANE
(1) Haɗin maganin matsanancin sanyi musamman mai rike gaɓoɓi da sanya matsala a gangar jiki (Na mata da maza).
(2) Haɗin maganin basir (Na mata da maza).
(3) Haɗin maganin 'Infections' masu haddasa rikicewa da raɗadi lokacin al'ada, har ya kai ga hana samun ciki da sauran nau'o'in 'infections', maza kuma ya haddasa masu matsaloli daban-daban.
(4) Haɗin da ke ƙara wa mata ƙiba da ni'ima, gyara mace da kintsa ta cikin ɗan lokaci kaɗan, (Maza ma na iya sha don tada komaɗa).
(5) Haɗin magani (Na sha) mai wanke jini, gyara fata da kashe kurajen fata da ƙara lafiyar jini (Maza na iya sha don samun ƙarin lafiya).
(5) Haɗin maganin gyambon ciki 'Ulcer'
(6) Haɗin maganin zazzaɓin 'malaria'
(7) Haɗin magungunan da s**a shafi matsalolin maza.
(8) Haɗin maganin zazzaɓin 'Typoirt'
MUHIMMIN BAYANI:
Ba mu haɗa waɗannan magunguna mu ajiye don siyarwa, muna nemo kayayyakin ne mu haɗa ma waɗanda s**a sa mu haɗa masu. Don haka, sai an samu mu haɗa kuma an biya sannan muke haɗawa. Sannan wanda za a tura ma maganin a duk garin da yike, shi ke biyan kuɗin tura maganin.
Domin ƙarin bayani ana iya tuntubar mu a wannan lambar.
©SKYGARDEN PRODUCTION SERVICES🌲
☎️+2348036267808.
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=192385509962728&id=100075738406192
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Zaria
Kaduna