SIRRI RIKE MIJI1
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from SIRRI RIKE MIJI1, Health/Beauty, Kawo kaduna, Kaduna.
22/10/2021
sirrin rike miji
*YADDA AKE SADUWAR AURE GA MA'AURA;*
☏+2348060582297
*MAU'RATA KAWAI INDAI BAKA DA AURE KADA KA KARANTA*
✬ *1. Ki jawo hankalin maigidanki ta hanyar kwalliya mai kyau, saka kaya masu jan hankali, turare mai kyau, da kuma yi masa kalamai masu jan hankali.*
( maza )
2. Mai gida ka tabbatar kana cikin tsabtar jiki, data bakin ka, kawai ka tunkari matarka cikin iya salon soyayya, ka rungumeta tare da sunbatarta.
3. *Kayi wasa da ita sosai, wannan zai kara maka dogon zango.*
4. Kar ka yi cikin sauri sosai.
5. *ka dinga mata kalamai lokacin da kuke saduwa, wannan zai kara maka dadewa.*
*6.ka dinga shan yayan itace kamar kankana, ayaba, lemo da sauransu.*
7. ka dinga motsa jikinka (exercise) zai taimaka maka sosai.
Mata
8. kar ki saki jiki kawai kice mai gida ne zai yi komai, kema kiyi iya kokarinki irinsu shagwaba,, dadai sauransu.
WhatsApp +2348060582297
30/09/2021
Sirrin rike miji
BONANZA ! BONANZA !! BONANZA !!! KARSHEN WATA:
TSAWON KWANA BIYU 28-09-2021 ZUWA 3 OCTOBER 2021:
WhatsApp+2348060582297
: SABULUN SKIN Care ( ₦3000. )
MAGANIN INFECTION ( MARRIED 8000 ) - NON ₦5000.
GYARAN NONO ₦4000 DA HIPS ₦3500.
MAGANIN ISTIMNA'I ₦5000.
MAGANIN NI'IMA GA MATA ₦3000.
SAURIN INZALI ₦7000.
KANKANCEWAR GABAN NAMIJI ₦8000.
RAGE KIBA DA TUMBI ₦4500.
KADUNA NIGERIA:
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: Islamic medical center Kaduna Nigeria
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji1
WhatsApp: ☏+2348060582297
28/09/2021
Sirrin rike miji
MAGANIN KARIN RUWAN MANIYY SOSAI:
Message Sirrin rike miji on WhatsApp.+2348060582297
KADA KAYI BAKIN CIKI,KA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA SU ANFANA.
Yan uwa ina yiwa kowa fatan Alkhairi,a yau insha Allah zan baku wani babban sirrin ga masu fama da matsala ta karancin maniyy.
Ko wanda maniy nasa matattun sunfi masu rai yawa,ko wadan da maniy nasu baya fita yadda ya kamata to ga wannan fa'ida agi kokari a jarraba ta insha Allah zaa dace.
Wannan hadin yana kara
Motility
morphology
Da kuma s***m count
ABINDA ZAA NEMA:
Zaa samu yayan kabewa,amma kabewar wacce ta nuna sosai sai gyara su a shanya su bushe a inuwa bayan nan zaa dake su sosai su zama gari.
Zaa rika diban karamin chokali (teaspoon)ana zuwbawa a madara da ruwa peak milk rabin gwangwani a sha safe da yamma.
Idan peak tana bata maka ciki sai ka samu nono mai kyau mara tsami ka hada dashi kana sha,sannan zaa sha wannan tsawon sati 3 zuwa wata guda.
Amma idan mutum Allah bai bashi haihuwa ba sandiyyar karanci ko tsinkewar maniyy,sai ya rika hakurin rage jima'i,ya rika yi kamar sau 2 ko 1 a sati,domin wannan shine zai bawa maniy damar zama cikakke wanda zai iya samar da 'da.
Allah yasa mu dace .
WhatsApp+2348060582297
SHARE
Sirrin rike miji
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
*۩۞▀ GYARAN ・NONO ▀۞۩*
*WhatsApp*
☏+2348060582297
*SAURIN KWANCIYAR NONO*
Kina budurwa kinaso kada nononki ya zuba kafin aurenki ki daina saka damanmu kaya kuma babu brz ko kirinka tsalle da sauransu kuma ki daina kwanciya rub da ciki ko kirinka daga zani sama kina damesu kuma rashin shan kayan marmari da rashin saka brz suma suna kawo saurin zubewar nono.
* GYARAN NONO *
➮ alkama.
➮ madara.
zaki yi shi sau biyu a rana zaki yi hakan kafin sati biyu a yi iyaye da kuma sati biyu bayan iyaye.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
✮✮ GYARAN NONO✮✮
➦ Hulba za a samu a tafasa ki rinka gasa nono da shi sai kuma a shafa man hulba za a ga abin mamaki.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
*♖ GYARAN ・ NONO ♖*
A tafasa hulba a gasa nono, sai a shafa kwan salwa a kuma fasa kwan salwan guda uku a sha.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀�����▀▀▀▀▀
*➜ GIRMAN NONO ➜*
➻ ganyen tatarida
➻ wake
➻ gujjiya
➻ alkama.
ki samu wake gwangwani daya gujjiya gwangwani biyu, alkama gwangwani biyu ki kai inji a nika miki, ki daka ganyen tatarida gari gwangwani daya ki hada, guri guda ki dinga zubawa a nono kindirmo mara tsami kina sha amma garin magani cokali biyu.
*♖➻ CIKOWAR NONO ➻♖*
-➩ habbatus sauda
-➩ hulba
-➩ shinkafa
-➩ madara
zaki hade su guri daya sai ki rika yin kunu kina sha kafin awa biyu da yin barci sannan awa biyu bayan breakfast, ki hanzarta yin wannan hadin da ixnin Allah za'a ga biyan bukata.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿
*✥ GYARAN JIKI MA'AURATA ✥*
✆ Wɧat ﻯApp
❀✎•••++2348060582297
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: https://mobile.facebook.com/groups/182798160626103/?_rdc=1&_rdr
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348060582297
27/09/2021
sirrin rike miji
MAGININ CUTAR SANYI DA YAKE ADDABAR MATA (ME SA WARIN GABA KO ME SA FITAR FARIN RUWA KO KURAJEN GABA)
___________________________☏08060582297 GAMASUSO MAGANIN MU
"
"
"
Idan Mace na Fama da wadannan Matsalolin kamar haka to ta Jarraba wannan Maganin Insha Allahu zata samu Waraka.
1-Matsanancin Ciwon Sanyin Mara.
2-Kananan Kuraje da ke Fitowa agaban Mace In ana Jima'i da ita sai ta rinka Jin Zafi kamar Gaban ze Tsage.
3-Mace me Fitar Farin ruwa agabanta.
4-Mace me Warin Gaba.
5-Me Yawan Ciwon Mara duk lokacin Al'adarta.
Duk Macen da ke fama da Wa'dannan Matsalolin to ta nemi:- KANWA Cokali Uku (3) GISHIRI Cokali biyu (2) TAFARNUWA Dun'kule 'daya (1)
Se ta zuba ruwa dai-dai Yadda zekai ta shiga Cikin baho ta zauna, se ta dafa shi Inya dahu se ta Juyeshi a Baho, In ya 'dan Sirace seta shiga ciki ta zauna, na tsawon Minti Goma zuwa Shabiyar sannan se ta fice aciki.
To lallai zata sha mamakin yadda zataga Cutar sanyi ke fita agabanta, sannan In tanason Yazama ta rabaru da Wa'dancan Matsalolin Gaba daya, to se ta Kara da wannan kuma bayan tayi wancan na farkon.
Ta nemi:.
1-MAN ZAITUN kwalba 'daya (1)
2-MAN TAFARNUWA kwalba 'daya (1)
3-MAN KWAKWA kwalba 'daya (1)
Se ta hadasu akwano daya ta Soyasu amma zata soya ne da TAFARNUWA Dunkule daya, In ya soyu se ta sauke shi ta barshi ya Huce (Yayi Sanyi Sosai) se ta juye a roba, sannan ta nemi auduga Se ta sa sawa audugar wancan Mayi se Juku da Mayin Sannan Seta Dauka ta sanyata agabanta, baza ta cike ba har se bukatar Fitsari ko bayan Gida ta taso mata, sannan se ta cire.
Lalle Mace Inta Jarraba wannan Zata sha Mamakin Yadda zataga Wani Mummunan abinda ze fita ajikinta, sannan zataga tana Fitar da wani Yellown ruwa agabanta ko taga wani bakin ruwa Yana fita Intazo Fitsari to alamar Sanyin Yafita ajikinta kenan Kwata-kwata.
Dan Neman Karin Bayani ko Tambaya a tuntube mu a:-
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: Islamic medical center Kaduna Nigeria
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji1
WhatsApp: ☏+234806
25/09/2021
sirrin rike miji
*MAGANIN RASHIN HAIHUWA AMMA DA YARDA ALLAH*
☏+2348060582297
Mace ko Namiji wadanda bassu samun haihuwa, ga wata Fa'ida nan mai girma daga *SIRRIN MA'AURATA* ku jarraba za'a dace insha Allahu.
1. Garin Habbatus Sauda cokali 5.
2. Garin 'Ya'yan Hulba cokali 5.
Ahadasu gaba daya agauraya sannan azuba cikin Zuma kofi guda.
Arika shan cokali guda safe da yamma.
Sannan abi bayansa da kofi guda na Nonon rakumi.
Insha Allahu za'a samu haihuwa.
Idan Namiji ne, koda 'Ya'yan maniyyinsa ne s**a mutu, to insha Allahu Allah zai raya su.
Idan kuma Mace ce, koda tana da wasu cututtuka acikin Mahaifarta to insha Allahu zata samu waraka, kuma zata haihu.
Idan an Gwada kuma an dace, tukwici *GODIYA GA ALLAH*
WhatsApp+2348060582297
24/09/2021
sirrin rike miji
*௹↭ HIPS ( GA MATA )↭௹
*
*●sirrin ↭rike↭miji●*
☏+2348060582297
Mata da yawa suna bukatar suga hips dinsu ya ciko tun
basuyi aureba saboda yanda yake daukar hankalin da namiji to ballantana amarya Wanda ita tafi cancanta data samu hips domin daukar hankalin oga kuma yana kara saka namiji yaji ya gamsu da matarsa Kafin kiyi amfani da maganin karin hips Abinda ya kamata kifara sani shine yaya yanayin jikinki yake? Ya dace ki kara hips?
Abinda nake nufi shine akwai mace Wanda taketa kiba ita
wannan batada matsakar wannan koda yake ana samu wacce kibarta tafi yawa ta sama.
•
Akwai kuma mace wacce take batada kiba amma tanada breast (nono) sosai to irin wadannan zaka samesu basuda wadataccen
hips irinsu sune ya kamata surinka kokarin amfanida
maganin karin hips amma mace wacce batada nono sosai tun tana budurwa ana
samunta da hips itama wannan babu ruwanta da wani maganin karin hipsNTo idan kinga ya dace ki kara hips ga hanyoyinda zakibi in
Allah ya yarda zakiyi nasara
•
*௹ HIPS ௹*
•
(1) Kisamu dankali na hausa ko na turawa ki dafashi saiki yanyankashi sannan ki dakashi ki zuba acikin nono ko madara peak sannan ki zuba zuma
ki gaurayashi sosai kisha zaki iyayinsa sau3 Ako wanne sati tabbas wannan hadin har ni ima yana karawa mace.
•
(2) ko kuma ki samu kankana ki yanyankata da gwanda itama ki fereta sai kabewa itama ki yankata kokumba (gurji) shima haka da tumatur ki yanyankashi ki wankeshi duk kiyi markadensu waje daya
ki tace ruwan kinasha sau2 a rana Shima wannan yana kara hips sannan yana karawa mace ni ima.
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: Islamic medical center kaduna
WhatsApp: ☏+2348060582297
23/09/2021
Sirrin rike miji
FAMILY PLANING NA ISLAMC MEDICINE WANDA BASHI DA ILLA KO KA'DAN FISABILILLAHI AMMA IN BAZAWARA KO BUDURWA TAYI BAN YAFE MATA BA KUMA SHARA'DIN YINSA SHINE KAIMA KAYI SHARING DAN A AMFANA
"
WhatsApp+2348060582297
"
"
Kamar Yadda mukayi alkawari abaya cewa Insha Allahu zamu kawo muku Yadda ake Family Planing (Wato bada tazarar Haifuwa) Alhamdulillah Yau mun kawo mukushi.
Ga duk Wanda Yake da ra'ayin yin tazarar haifuwa na Herbal Medicine to ga Yadda akeyi:- Ya nemi Neem Oil (Man Darbijiya) se a tafasa shi Iyalinsa ta sha chakali shida bayan sungama saduwa (Jima'i)
Ko kuma a Samu Shanusul Gubran ('Ya'yan zurman) se a fasa shi acikinsa akwai wasu 'Ya'ya se ta Had'iyi kamar guda Hudu ko Shida Ya danganta da karfin Jinin matar, Indai tasha wannan abunun Insha Allahu se tayi wata shida ko wata Tara batayi ciki ba.
Akwai kuma Shanuzul Papaya ('Ya'yan Papaya Gaskiya bansan sunansa da Hausa ba, shi amma Namiji ne ze sha kwaya daya, Insha Allahu ko mata nawa Yasadu da su bazasu ciki ba. Har tsawon wata Hudu.
Se kuma Castro Oil (Man Gelo) shi kuma In za'a kusanci Iyali (Jima'i) to Minti talatin kafin nan Se ki samu auduga (Cotton) ki Dandali Wannan Mayin se kisa agabanki, In yayi wannan 30 Minutes 'din se ki cire audugar, se kuma Mijinki Inyazo kusantarki (kwanciya dake) se Shafa masa wannan Mayin shima akan Al'aurarsa, Insha Allahu bazakiyi ciki ba Indai Kuna yin wannan abun ke da shi. Kuma zeyi miki maganin Sanyi (Infection) dake Jikinki.
Sannan Yin wannan na Karshen Yana Maganin Jinnul ashik (Aljanin dare)
Munyiwa kowa fatan Alkhairi Ga Wanda keson Yin Tambaya ko kuma meson sayan Kayanmu.
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: Islamic medicine center Kaduna Nigeria
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji1
WhatsApp: ☏+2348060582297
23/09/2021
Sirrin rike miji
MAGANIN HANA SAURIN KAWOWA YAYIN SADUWA:
IDAN KA KARANTA KAYI KOKARI KA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SU AMFANA. WhatsApp
+2348060582297
Mai fama da matsala ta saurin kawowa yayin kusantar iyali,wani ko minti daya baiyi wani ma ana cikin wasanni yake kawowa,wani kuma sau 1 idan yayi ba kari, insha Allah wannan fa'ida ta wadatar.
ABINDA ZAA NEMA.
1. Man zaitun
2. Man kaninfari
3. Garin kaninfari
Zaa samu man kaninfari da man zaitun amma na misra ko Aljeria,zaa hada waje daya amma zaiyun yafi yawa,sannan a samu kaninfari a dake shi sosai yayi gari sai a zuba shi a cikin wannan mai da aka hade a barshi awa 10.
Sannan da dare awa 1 kafin a kusanci iyali zaa shafe gaba da wannan magani.
Insha Allah za'a ga abin mamaki.
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP:
FACEBOOK PAGE LIKE: Islamic medicine center Kaduna Nigeria
WhatsApp: ☏+2348060582297
22/09/2021
Sirrin rike miji
MAGANIN BASUR KOWANNE IRI.
WhatsApp+2348060582297
GAMASU BUKATAR MAGANIN MU
Idan ka karanta kayi share zuwa yan uwa domin su amfana,banda mugunta!!!
Duk mai fama da matsala ta basir ko dattin ciki ko cushewar ciki ga wannan ingantacciyar hanya wacce zaibi domin samun sauki da warama.
1. Lemon-tsami guda uku
2. Tsohuwar-tsamiya guda uku
3. Jan-gauta guda uku
4. Barkono guda biyar
5. Sabulun sha(Tukash sha) kamar girman lemon tsami.
Dukkan wadannan abubuwa In aka tashi sai a hade su waje daya a jika, su kwana. Kullum sai a tsiyayi rabin kofi a sha da safe kafin a ci abinci. Ana diba ana kara ruwa, har sai ya salamce sannan a zubar.
Wannan magani ne na Basur sosai. Indai ka hada shi zai warke, ka rabu da shi da iznin Allah.
GARGADI!!!
Banda masu Ulcer.
Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.
LIKE AND share
22/09/2021
BONANZA BONANZA KARSHEN WATA
MAGANin NONO 4000 k
MAGANIN hIPs 3500 k
Maganin ni IMA 3000 k
Maganin infection 5000 k
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kawo Kaduna
Kaduna
+2348060582297