Sarkin waka umar m Shareef
Na bude wannan page ne domin masoya umar m shareef fatan alkairi wa kowannemmu
27/04/2022
Masha Allah
23/04/2022
Hakika duk wanda yaziyarci dakin Allah zuciyarsa na bege Da kuma zumudin komawa ya Allah kabama sauran bayinka musulmai zuwa wannan guri mai tarin albarka
22/04/2022
Assalamu alaikum masoya
Kowanne daga cikin nada tasa bukatar sannan kuma muna cikin watan karbar addua yan uwana murage kasala koma ribaci wannan dare na lailatul qadri daga naku umar m Shareef ngd masoyana
Rike kenan short video
15/04/2022
Short video
Besty yazo kwalama
13/04/2022
Zuciya sirrin maishi take
12/04/2022
Lokaci yayi zamu fara sakin wakoki da kuma short videos
Just like and follow my page
11/04/2022
Wakar mudassir and brothers kenan hadakan mawaka
Umar m Sharif
Nura m inuwa
Alan waka
Ali jita
Mai bukatarta yayimin magana ta whatsapp
11/04/2022
Allah kabamu ganin karshensa lafiya
Kasa ayyukan alkairammu suhau hawa
Kasamu daga cikin wadanda zaa yanta a wannan wata mai albarka
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kaduna
GOOD