Fannan Studio

Fannan Studio

Share

🎨 Creative Graphic Designer
📌 Logos | Flyers | Banners | Branding
📩 DM for business & collaborations

13/01/2026

🔥 FREE GRAPHIC DESIGN CLASS – A HAUSA
Shin kanason / Kinason koyon graphic design amma Abin yana baka/baki wahala?
Ko kana son sana’a da za ka/ki iya fara samun kuɗi da ita daga waya ( just with your smartphone)
Ga dama ta zo! 💥
Zamu buɗe ajin Graphic Design kyauta,
kuma da harshen Hausa/English zamu koyar daga tushe,
har zuwa yadda za ki / Ka iya ƙirƙirar designs masu kyau da fara aiki.
📌 Za a koya:
✔ Graphic Design daga farko
✔ Amfani da apps/tools
✔ Yin flyers, posters & social media designs
✔ Yadda ake fara samun kuɗi da graphic design
🎯 Ya dace da:
– Masu farawa gaba ɗaya
– Masu son digital skills
– Duk mai sha’awar sana’a
💯 Class ɗin KYAUTA ne
🗣 Koyarwa: Hausa
👉 Idan kina/kanason shiga, kadanna / kidanna Linkdin dake kasa yanzu
CLICK THE LINK BELOW 👇

https://chat.whatsapp.com/IDkRQ2puKB1BhgNoG5lXjV

Photos from Fannan Studio's post 26/12/2025

This is how I turn ideas into professional designs ✨
Graphic design is more than just beauty.”

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Kaduna