Ina mafuta "yan nigeria
Wannan shafin ankirkireshene domin shawar warin ga matasa wayardakai da hadinkan "yan nigeria.
14/09/2026
🎁 10M LINKERS REWARDS EVENT IS NOW LIVE!
To thank you for being one of the First 10 Million Linkers, we’ve prepared a special collection of rewards created exclusively for this historic community.
These rewards are more than just gifts. They are a mark of being among the earliest Linkers who joined, contributed, and became part of InterLink’s journey.
Only the First 10M Linkers will have the opportunity to own them.
🏆 WHAT CAN YOU RECEIVE?
Eligible Linkers can receive:
• 💎 1 ITL per eligible user
• 🪪 Exclusive 10M Linkers NFT
• 🤝 Exclusive InterLink x OKX NFT
• 🎁 Badge First 10M Linkers
🔐 ELIGIBILITY
To participate and claim your rewards, your account must:
• Have completed KYC Step 1
• Have been registered before August 1, 2026
• Hold at least 10,000 ITLG at the time of reward distribution
• Log in or sign up to OKX through InterLink to qualify for the InterLink x OKX NFT
⏳ CLAIM DEADLINE: October 12, 2026 23:59:00 UTC
Make sure to complete your claim before the deadline. Rewards that are not claimed within the event period may no longer be available afterward.
🔗 CLAIM YOUR REWARDS HERE: https://celebrate10musers.interlinklabs.ai/
The First 10 Million will always be part of InterLink’s history.
We Are the First 10M Linkers💜
Kakakin Houthis ya aika da gargaɗi kai tsaye ga Saudi Arabiya!
Kakakin Houthis na Yemen ya ce:
“Saudi Arabiya ta ci amanar Musulmi ta hanyar mara wa maƙiyin Sahayoniya baya. Zamanin wadata da ci gaban Saudi Arabiya zai ƙare yanzu. Babu shakka za mu hukunta su.
Duk wanda ya mara wa Isra’ila baya, shi ma maƙiyi ne kamar yadda Isra’ila take maƙiyinmu.”
16/06/2026
!!!!TUNUBU MUST GOO!!!
!!!!TUNUBU MUST GOO!!!
03/05/2026
YADDA AKECHIN ZABE A AREWA MUSAMMAN A BORNO STATE.
02/05/2026
Shin waye major Almustafa?
02/05/2026
Mu ajiye maganar Jam'iya da sun zuciya duk Nigeria babu Dan takarar shugaban kasar kamar Major Dr. Hamza Al-Mustapha
TAMBAYA?
MEYASA SAI AREWA SOJOJI SUKE KASHE FARA REN HULA ACE KUSKURE NE
MEYASA BAYA FARUWA KUDU.
15/04/2026
بِسْمِ اللهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيمِ
Dan gwagwarmaya ba wanda yake tsoron azzalumai ba ne ⚔️
Ba wanda yake gudun mutuwa 😤 ko tsoron zagi da cin mutunci ba ❌
Domin wanda yake fakewa daga gaskiya 🚫, bai shirya shiga sahun gwagwarmaya ba.
Dan gwagwarmaya na gaskiya jarumi ne 💪🔥
Mai tsayawa kan gaskiya 🕊️ ko da duniya zata juya masa baya 🌍
Mai riƙon amana 🤝, mai juriya 🧱, mai sadaukarwa domin al’umma ❤️
❓ To, waye ya kamata yan gwagwarmaya su yi koyi da shi?
👉 Shi ne wanda baya sayar da gaskiya 💯 saboda tsoro ko son rai ❌
👉 Shi ne wanda yake tsayin daka 🧍♂️ a lokacin jarabawa ⏳
❓ Wacece matar dan gwagwarmaya?
👉 Ita ce mace mai fahimta 🧕 da haƙuri 🌸
👉 Wadda take goyon bayan gaskiya 🙌, tana ƙarfafa shi 💖
❓ Waye mijin ‘yar gwagwarmaya?
👉 Shi ne namiji mai daraja 👑 da kishin gaskiya ⚖️
👉 Wanda yake girmama ƙoƙarinta 🌹, ya zama ginshiƙi a gareta 🏛️
🔥 Gwagwarmaya ba wasa ba ce… 🎯
Sai mai zuciya mai ƙarfi 💥, mai imani 🤲, mai niyyar gaskiya 💎
Idan ka shirya tsayawa 🛡️ — ka zama cikakken dan gwagwarmaya!
Idan kuma tsoro ne ke tafiyar da kai 😔 — ka sani, hanya ba taka ba ce ❗
اللهم صل على محمد وآل محمد ﷺ
Dan Lamido
Copied
*MUHIMMIN SAƘO DAGA NDLEA*
Iyaye masu daraja,
Idan kuna da ‘ya’ya matasa, musamman waɗanda ke cikin shekarun balaga, ku fara lura da harshensu.
Musamman ‘ya’ya mata, idan kuka fara ganin canjin launi a harshensu akai-akai kamar shuɗi, rawaya, kore ko lemu (orange), ku sani cewa suna iya shiga shan wani miyagun ƙwayoyi mai suna Molly.
Molly tana sa mutum jin daɗi da annashuwa fiye da kima, tana iya sa mutum yin dariya ba tare da dalili ba, kamar wani irin hauka na wucin gadi.
Idan tasirin Molly ya bayyana, duk wanda ya taɓa yarinyar da ta sha wannan ƙwaya zai iya yin lalata da ita cikin sauƙi.
A yanzu haka, makarantu da tituna sun zama wuraren da ake yawan amfani da Molly.
Abin takaici, wasu ‘yan mata ma sun maida sayar da ita a matsayin kasuwanci.
Molly (M**A) ƙwaya ce haramtacciya, kuma farashinta ba shi da ƙayyadadden tsari.
A wani rahoto, an ce a shekarar 2022 ana sayar da kashi ɗaya na Molly a Najeriya da kusan ₦25,000.
A yau kuma, ta fi sauƙin samu a tituna da makarantu da farashin ₦2,000, ₦5,000, ko ₦10,000.
Hanyoyin amfani da ita sun haɗa da:
Wasu suna lasawa kamar Vitamin C
Wasu suna maida ita gari su ɗora a harshe a hankali
Wasu kuma suna narkar da ita a cikin ruwa
A halin yanzu tana daya daga cikin kwayoyin da ke lalata rayuwar matasa maza da mata.
Abin da ya fi muni shi ne, idan jiki ya saba da Molly, mutum zai fara neman wasu ƙwayoyi kamar Barky ko Crack domin ƙara ƙarfi, kuma kafin a ankara, yaron zai lalace gaba ɗaya.
Mu haɗa kai mu ɗaga murya domin yaƙi da wannan matsala.
Za mu iya rage ta, kuma za mu iya taimaka wa wasu su fita daga wannan hali.
Na gode, Allah Ya ci gaba da albarkace mu, Ya kuma shiryar da matasanmu.
SHAN MIYAGUN ƘWAYOYI MATSALA CE DA TA ZAMA RUWAN DARE A CIKIN AL'UMMARMU A YAU; MU TASHI MU YAKE TA TUN GABANIN TA IDA KASHE MATASANMU.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Sammani Close Maraban Jos Kaduba
Kaduna
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Ina mafuta "yan nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.