Pious Muslimah Gallery
Alhamdulillah
Salam. Aunty barka da safiya.a taimaka kimin posting aban shawara plz. Mijinmu ne ni da kishiyata duk ranar girkina gidanta yake cin abinci yayi hira sai kusan 12 na dare sai ya shigo gidana ya kwanta Kuma 8 ko 9 na safe yabar gidana ba zai sake dawowa ba sai girkina ya zagayo. ko su fita yawo sai dare amma ni baya son fita dani Koda hanyarmu daya sai dai ya bani kudi na hau motar haya.hatta kudin cefane ita yake ba ta siyo abinda take so sai dai ta dau yanda take so ta kawo min saura Koda ranar girkina ce cefanena yana saurin karewa, idan nayi magana har dukana yakeyi har hawan jini ya kamani gani da Yara 2 twins Yanzu yana so ya hademu gida 1 nace bazan iya ba saboda da bama zaune gida daya dai nasha wahala ina ga muna zaune waje 1 shine ya sakeni saki 1. Wai idan zan hakura ya hademu sai ya maida auren idan ba zanyi ba Kuma shikenan. Menene naku raayin? Kuma fa nice uwar gida
Plz aunty maijidda kiboye sunana yarinyar mijina shekararta 8 to mamanta shekararta 5da rabuwarsu da babanta ni nakeriqe da ita lokacin da aka haifeta baban bashi da halina yimata hakika yanzu Kuma Allah yakawo masa budi to dama abin Yana ransa shine yasayo abin yanka yace zaiyimata to basa ga maciji da ita uwar yarinya Dan ko mgn basayi Amma dai tayi aure tana gidan miji nikuma ta tsaneni duk sanda mukahadu sai tacemn natsaneki wannan yasa bama jituwa ba maiyi da Wani nida ita bamai ko kallon kowa domn tsakanina da ita sai sharri da bita da kulli Dan hk nafita harkarta Dan yanxu bansanma duniyar datakeba dama ba yar garibace to shine nace Dan Allah yakuke ganin yakamata ayi da naman in an yanka kunga dai ita ta haifi yarta
Assalamu alaikum
Assalamu alaikum my dear friends we're back to business in Sha Allah
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kaduna