Kowace cuta damaganinta

Kowace cuta damaganinta

Share

Burinmu kowa yasamu ingantaccen lafiya

Photos from Kowace cuta damaganinta's post 01/10/2025

I got 1 reaction on my recent top post! Thank you all for your continued support. I could not have done it without you. 🙏🤗🎉

Photos from Kowace cuta damaganinta's post 28/07/2025

“MAGANIN GYARAN NONO MAI SAUKIN HADAWA"

Sharadin shine ayi sharing domin yan uwa su amfana 🛎🛎🛎

Wannan haɗine mai saukin gaske amma yana da matukar tasiri sosai yana ƙara girman nono sosai cikin ƙanƙanin Lokaci......

Sannan ga yan'mata waɗanda basuyi aure ba yana hana nono zubewa idan kina amfani dashi inshaAllah mamanki zasu kasance a tsaye ......

Ga waɗanda nononsu ya zube ma'ana ya kwanta suyi amfani dashi na tsawon kwana uku zuwa bakwai zakusha mamakin yadda zasu ciko su tashi inshaAllah...

Ina yammta wadanda basason Suga Nonon su yazube to ku gwada Wannan Hadin

Hajia kinyi Aure kina tsoran kada ki haihu Nononki ya zube to ki gwada Wannan Hadin

Sannan yana magance matsaloli irinsu : sanyin nono, ciwon nono da dai sauransu....

Sannan yana ƙara ruwan nono sosai gamai shayarwa....

YADDA ZAKU HAƊA MAGANIN

Kunemo wannan kwallon dake jikin iccen tumfafiya ga hotonshi nan kasan rubutun nan bayan kunnemoshi sai ku shanyashi a cikin rana , batare daya fashe ba . Idan ya bushe sai ku dakeshi ya koma gari .

Bayan kun dakeshi ya koma gari zakuga akwai wata k**ar yana yana a cikin sa ita kaɗai zaku cire bayan kun dakeshi...... Sai kunemo ɗanyan mai (ma'ana ɗanyan man shanu) ku haɗasu waje guda a kwaɓasu sai Adunga shafawa a nonnon uwar gida zakisha mamakin yadda nononki zai ciko tamkar na budurwa.....

wannan maganin cikin ƙanƙanin lokaci yake k**a jiki kuma baya da wata illa insha Allah.

GARGADI

WANNAN MAGANIN BA'A SHANSA KAWAI SHAFAWA AKEYI

Ga matan da suke tsoron zubewar Nono ko kuma nonon ya zube su danna bulun rubutun dake kasa domin sanin yadda ya k**ata suyi
.....

28/04/2025

*Domin kaifin kwakwalwa da Karfin hadda*

Za a Rubuta Suratul Rahman kafa daya sai a wanke Rubutun da Ruwan sama wanda ya sauko a cikin watan April

وهي للحفظ والذاكرة
تكتب سورة الرحمن ورد وتمحى بماء مطر ابريل ثم تقرا عليها الفاتحة عشرا واية الكرسي عشرا واية "فسبحان الله حين تمسون وحين تصبحون وله الحمد في السماوات والأرض وعشيا وحين تظهرون" سبعا
ويكون الافطار عليها سبعة ايام على الريق
Sai a karanta fatiha kafa goma Ayatul kursiy kafa goma tare da wannan Ayar itama kafa goma

فسبحان الله حين تمسون وحين تصبحون وله الحمد فى السماوات والأرض وعشيا وحين تظهرون
Za a tofa a cikin ruwan rubutun ne sai a rika sha kafin aci komai, ga mai Azumi kuwa yafi karfi idan ya zama da wannan ruwan zai fara buda baki, hakan za ayi har tsawon kwana bakwai, kuma sau daya ake rubutawa a tofa wadannan Ayoyin da muka fada to ruwan dashi za ayi amfani har kwana bakwai din, ba wai kullum sai an rubuta ba.

07/04/2025

AMFANIN KARAS TA BANGAREN KIWON LAFIYAR DAN ADAM.

Sunan sa na Larabci (Jazrun) da Turanci (Carrot) Sunan Kimiyya (Daucus Carota Sativa).
Karas yana daga cikin Adwiya masu amfani a jiki sosai. Kayan marmari ne da aka jima da saninsa.
Ya kasu biyu:
a) Akwai ja mai zaqi sosai.
b) Akwai fatsi mai dauke da sinadarai sosai.

Bangarensa Mai Amfani:
Ana amfani da jijiyoyinsa da irinsa.
Binciken zamani ya nuna yana da vitamin A, B, C. Pottasium da calcium da iron da sauransu.

Ayyukansu:

■ Sinadaransa na carotene suna taimaka wa ido da garkuwar jiki.

■ Yana taimakawa wajen narka abinci da tsabtace hanji daga ruɓaɓɓun abubuwa.

■ Karas yana da mai a cikinsa mai taimaka wa kashe cutuka, idan aka ci jijiya daya babba ko biyu zuwa uku.

■ Ana shan taceccensa domin qunar qirji da rashin narkewar abinci.

■ Tafasashshen irinsa yana maganin qwayoyin cuta da daidaita rikicewar haila.

■ Taceccensa yana maganin Sikila (anaemia) da ciwon giddatul dirkiya da qurajen qirji.

■ Bayan wannan taceccensa yana mai da tsoho yaro, ya gyara fatar jiki da ido, ya jinkirta tsufa.

Malam Atturkumani ya ce: Yana da harara a daraja ta uku, yubusa a daraja ta biyu, yana da ruduba a cikinsa. Yana taimaka wa tumbi da hanta da qarfin jimai.

FAIDA:
Ana hada shi da Kabeji da Inabi a wanke turmi a kirɓa, ko a blender a sa masa ruwa, in ya yi laushi a tace sai a sa masa Zuma da yawa a dinga sha, yana maganin sikila da rashin jini da rama da rashin ruwan jiki da olsa da kuma kansa da sauransu.

~~ DAGA CIKIN LITTAFIN :KIMIYAR MAGUNGUNNA A LIKITANCI MUSULUNCI.
WALLAFAWAR :DR MUHAMMAD WALI
(DABAN FULANI GOMBE).

26/03/2025

Ku dinga yawaita Shan ruwa acikin dare bayan Bude baki

26/03/2025

Barkammu da Shan ruwa

16/01/2025

AMFANIN SABARA

1--ULSA KO WACE IRI
A Riqa Shan Garin Sabara Mai Laushi Sosai da Kunu ko Nono Akai Akai Za'a Sami Lafiya

2--CIWON DAJI ( CANCER)
A Shata Da Nono A Kwa6a Garin ta da Man Shanu, Ana Shafa wajen ta Dajin Ya Bayyana

3-- MATA
Kunun Sabara Na Kowowa Matan da S**a Haihu Ruwan Nono

4--QURAJE
Ashafa Ganyen Sabara A jiki Bayan Jiqa Shi da ruwa

5--HIV
Wanda Ke Fama da Karyewar Garkuwar Jiki Ya Riqa Shan Kunun Sabara Yana Qarfafa Garkuwar Jiki

6--TARI
Ajiqa Ganyen Sabara a Face Ruwan Asha Cokali 3 da Safe 3 da Yamma

7--QUNA
Ana Barbada Garin Sabara A Quna
Kuma Ana Shanta Saboda Wutar Ciki

8--BASIR
Ana Shan Garin Sabara da Nono Sau Daya a Rana Maganin Basir ne,

8--A kan tafasa saiwar sabara sai a tace ruwan a sha da safe kamin a ci abinci dan kashe tsutsar ciki.

9--BAKI
Ana Tafasa Ganyen Sabara, Idan ya Koma Dumi
A Kuskura A Baki Dan Maganin Afata day aqurqjen Kaki da Amosqnin Baki

10--SUGA
Gan yen Garin Sabara Shan Shi a Kunu KO Nono
Yana Saukar da Suga Ga Mai Fama da Ciwon Suga,

11--MIYAGU
Ana Hayaqi da Ganyen Sabara Dan Kariayar Miyagu

12--MATA
Shan Kunun Sabara Na Gyara Fatar Jikin Mace Tayi Kyau,

13--Ka Tura Wani Group Dan Wasu Su Amfana

11/01/2025

Ina wayanda gabansu ya mutu ko yakeda rauni

08/01/2025

Mijin Aure Available
27 years
Za'a iya mana magana ta Private yawwa
😂😂😂😂

06/01/2025

Maganin ciwan Hanta da yardan Allah

02/01/2025

Allah yasa mucik da imani

02/01/2025

Mata sai a kula

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Kaduna