sabo9254
AARTI 0.20 AARTI 0.15 KAM 0.20 KAM 0.15
30/03/2025
Tare da Halifa Shuaibu Akwana – Yanzun nan aka san da ni a matsayin ɗaya daga cikin manyan masoyansu!
30/03/2025
28/03/2025
Wannan Yana Daya Daga Cikin Wadanda S**a Yi kisan Yan Arewa A Edo state kuci gaba Da Yadawa Har Sai An Kamashi.
An tambayi Sheikh Muhammadu Ngibrima RTA, Dan gane da ƙarɓar Ɗarika. Sai shehu ya bada amsa kamar haka;
“Mutum ya tuhumi kansa akan Maqamul-islam In yasan acikin Maqamul-islam yana da kuskure/rauni, kada ya kuskura yakarɓi Ɗarikar Tijjaniya. Domin a Maqamul-islam zaka zama cikakken Musulmi daga nan kuma sai Maqamul-imani, acikin Maqamul-ihsan ne zaka karɓi Ɗarika Tijjaniya”
Note:
Yanzu da yawa daga cikin masu idd’a’in Ɗarika ƴan na karɓane bawai ƴan Ɗariƙa ba.
Naji wani karatu na Shehu Muhammad Mahdi ɗan Maulana Shehu Muhammad Ngibrima RTA yace; yaji Shehu Muhammad Ngibrima RTA yana cewa: “Duk wani wani mai wurindin Tijjaniya idan ya wayi gari kaji yana kukan abinci to ka tabbatar wannan mutum baya wuridin Tijjaniya yadda aka faɗa masa yana yin yadda yaso ne”
Don haka ƴan uwa a koma ayi Tajadidi a tsarkake zuƙata, kuma kada a bada Ɗarika ga wanda bai cancanta ba.
Manzo Mustapha Khalifa
20/05/2023
M.M MADAFA 365 on TikTok M.M MADAFA 365's short video with ♬ original sound
02/02/2023
Abubakar sadauki👑👑 on TikTok Muna maraba da zuwan Starlink Nigeria
01/02/2023
imam maqari media on TikTok PROP IBRAHIM MAQARI
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano Round About Sokoto Road Zaria
Kaduna
SABONGARI