Arewa Blog Top
Alhamdulillah. A calm space for people who love city lights, motivation, and real-life psychology.
A collection of cinematic city videos and photos from Chicago, New York, and Los Angeles β mixed with short, powerful messages about mindset, life, healing, and growth.
17/09/2026
Kafara neman ilimi kafin kafara saka kudin ka, a kowace harka.
Duba comment section π zaka link na group din mu sai ka shiga.
Idan kana son shiga signal group link Yana comment section
16/09/2026
Yadda zaka babban ce strong engulfed domin samun signal na buy.
Munyi bayani sosai zaka iya dubawa a group namu link Yana comment section π
Yadda zaka gane strong engulfed domin shiga kasuwa
15/09/2026
π CHANGE OF CHARACTER (CHoCH) IN FOREX
A kan amfani da CHoCH wajen gane sauyin akalar kasuwa (Market Structure Shift) daga kasuwar sama (Uptrend) zuwa ta kasa (Downtrend) ko akasin haka.
πΉ 1. Uptrend Structure: Kasuwa tana kafa Higher Highs (HH) da Higher Lows (HL).
πΉ 2. The CHoCH Signal: Farashi zai dawo kasa ya karya babban tushen karshe (Key Higher Low).
πΉ 3. Market Shift: Karya wannan tushe yana nuna shigar masu sayarwa (Sellers) da kuma rinjayar masu saye (Bulls).
πΉ 4. Action: Bayan CHoCH ta tabbata da kariya (Breakout), ana jiran farashi ya sake gyara (Retrace) domin shiga cinikayyar SELL.
Wannan kadan kenan daga cikin yadda ake trade na change of character.
Idan kana son samun ilimin forex trading to da signal ka shiga comment Zaka link na group namu sai ka shiga.
14/09/2026
Tsarin Bullish Engulfing Pattern yana daya daga cikin mafi mahimmancin alamomin sauyin kasuwa (reversal signal) a fannin Forex.
Mahimman Abubuwan Lura A Hoton:
Candle ta Farko (Small Bearish Candle): Ita ce karamar candle din nan ta ja da ke nuna cewa masu sayarwa (sellers) ne ke rike da kasuwa a farko.
Candle ta Biyu (Large Bullish Engulfing Candle): Ita ce babbar candle din nan ta kore da ta fitu a bayanta. Tsawonta ya ya wuce Jan candle shine aka samu (engulfed)
Ma'anar Hakan: Wannan yana nuna cewa masu saye (buyers) sun shigo kasuwa da karfi sosai, kuma sun murkushe ikon masu sayarwa.
In da ake Samunta: Yana faruwa ne a karshen tafiyar kasuwa ta kasa (down-trend) ko a matakin (support zone).
Matakin Ai kin ta (Trade Entry): Da zarar wannan koren candle din ta rufe, kasuwa tana ba da alamar BUY (saye), saboda farashi yana shirin yin sama.
Shine babban dalilin da ya sa kaga aka rubuta Buy Signal da kuma koren kibiyar da ke nuna saman kasuwa a hoton.
Idan kana son koyan forex trading cikin sauki to kayi join na class namu link Yana comment section ππ
14/09/2026
Idan kana son koyan forex trading kayi join yanzu domin samun darasi Kyauta,
Sannan zaka samu Free signal.
Wannan damace wacce karku bari ta wuce ku
Link a comment section πππ
14/09/2026
Dan gwate yafara saida hannun jarin kamfanin shi nawa kake Shirin zuwaba.
14/09/2026
Kuyi join na free signal group na Y fX Signal group domin samun free signal da Kuma ilim forex kyauta.
13/09/2026
Me ka fa himta akan DXY idan Allah ya kaimu Monday
Click here to claim your Sponsored Listing.
Telephone
Website
Address
Kano
Kaduna