KAYAN MATA AREWA
♧ MUNA*SAI DA*MAGANI*KAMARHAKA♧
GAMA SU BUKATAR INA KADUNA STATE
MUNA TURAWA DUK STATE INDA
24/11/2021
OK*sirrin rike miji1*
LADUBBAN SADUWA GA MA'AURATA
+2348060582297
Yana dadaga cikin ladubba da ma'aurata ya k**ata su kiyaye lokacin saduwar su, yana daga cikin abinda ake nema cewa mutum yai dukuli da matarsa bayan sallar Isha'i saboda hakan sunna ce. Amma ya halatta mutum ya tara da matarsa bayan sallar magariba kafin sallar isha'i.
Haqiqa ya tabbata cewa ya halatta mutum ya sadu da matarsa a kowane wata da kwanaki sai dai abinda aka kebe a ciki.
Yana daga cikin ladubban jima'i mutum ya tsarkake zuciyarsa da kuma tuba daga dukkan zunubai. Kuma ya zamo cikin tsarki da tsafta cikinsa da wajen sa. Saboda neman Allah ya cika masa al'amarin Addininsa tare da wannan dukulin da zai yi da matarsa, k**ar yadda yazo a cikin hadisi cewa:
" ﻣﻦ ﺗﺰﻭﺝ ﻓﻘﺪ ﺍﺳﺘﻜﻤﻞ ﻧﺼﻒ ﺩﻳﻨﻪ ﻓﻠﻴﺘﻖ ﺍﻟﻠﻪ ﻓﻲ ﺍﻟﻨﺼﻒ ﺍﻟﺜﺎﻧﻲ ".
Ma'ana: Wanda yai Aure haqiqa ya cika rabin Addininsa, kuma yaji tsoron Allah a rabi na biyun".
SASHEN WASU LADUBBAN JIMA'I DA ABINDA AKE SO AYI A LOKACIN:
Yana daga ladubban jima'i cewa kar mutum ya sadu da matarsa alhalin akwai kaya a jikinta har sai ta ciresu gaba daya kuma su shiga cikin mayafi daya, domin sunnace cire kayan kuma kar ya sadu da ita alhalin suna bude ma'ana basa cikin mayafi saboda wani hadisi da yake cewa:
" ﺇﺫﺍ ﺟﺎﻣﻊ ﺃﺣﺪﻛﻢ ﻓﻼ ﻳﺘﺠﺮﺩﺍﻥ ﺗﺠﺮﺩ ﺍﻟﺤﻤﺎﺭﻳﻦ ".
Ma'ana: "Idan dayanku zai tara da matarsa kada su yi tsirara k**ar tsiraicin jakuna".
Manzon Allah (SAW) ya kasance lokacin jima'I yana rufe kansa kuma yana yin qasa da sautinsa sai yace da matarsa
" ﻋﻠﻴﻚ ﺑﺎﻟﺴﻜﻴﻨﺔ "
ma'ana: "Na horeki da nutsuwa".
Ana son sautin da ke nuna nishadi a tarayyar aure amma kada ihun yayi yawa har makwabta suji.
WhatsApp+2348060582297
23/11/2021
*SIRRIN RIKE MIJI1+
FAMA DA JIN ZAFI YAYIN SADUWA (PAINFUL
IN*******SE)
WhatsApp
÷2348060582297
Jin zafi yayin saduwa ababe daban daban
Kän jawo hakan k**a da zafi daga waje-
waje farko farkon da azzakarin maigidan
ya fara shiga jikin macen.
???SIRRIN YA MACE ???
Wannan matsalar ta jin zafi har takansa Mace ta daina sha'awar s*x din kwata-kwata??♀
Kiga Mace gabanta yana fadúwa duk lokacin da Mijinta yake son suyi babbar ibadar aure (s*x)
Meke Haddasa Matsalar Jin zafi lokacin da ake s*x....?
Da Farko akwai Miji mai son kansa sosai, wanda baisan yayi wasa da matarsa ba yadda zai tsokano sha'awar matarsa kafin s*x
To idan ya kasance kawai Miji hawan kawara zai yiwa matarsa gsky wannan yana Kawo mace ta kwaru ne kawai
Wato zai kasance Mace bata shirya ba kawai Miji zai hau....
Kuma ana yawan samun wannan matsalar
Lokacin da Mijin zai gama har ya Kawo ita kuma wata kila sai a lokacin ma zata dànyi sha'awa
To irin wannan Matar gaskiya bata more rayuwar aureIdan aka cigaba da har zata daina sha'awar s*x kwata-kwata??♀
*JIN ZAFIN JIMA'I DAGA MACE:*
A wasu lokuta ana samu mace tana jin zafi a yayin s*x...
Kamar yadda mukace ta yiwu jin zafin yana faruwa ne saboda rashin sha'awar, mijin da macen keyi, sak**akon son kansa da yake wajen rashin tsokano mata da sha'awarta yadda zai tsaya suyi wasa sosai.
Ko kuma ya zama cewa wani ciwo ne da take dashi a gabobin s*x dinta wanda yake kawo mata jin zafin.
Akwai matsalar ciwon Sanyi (infection) ds
A irin wannan hali ya k**ata a shawarci doctor saboda cigaba da s*x da wannan jin zafi yana sa mace ta rinka gudun s*x din
JIN ZAFI A FARKO- FARKO
Shine fara jin tun kafin mutum ya gama
ratsa farjin mace sosai ya kai ga deep
penetrating.
Abunda Kän jawo irin wannan zafin akwai;
1- Rashin ni'ima ko ruwan farko farko mai
yauki dakan fara fitowa yayin da sha'awa
ta fara motsowa sosai. Abunda Kän jawo
rashin lubrication din bai wuce rashin fara
wasanni wato foreplay kafin fara saduwa.
2- Raguwar sinadarin oestrogen ajika ga
21/11/2021
*SIRRIN RIKE MIJI1*
DAREN FARKO
ME YAKA MATA ANGO YAYI DA AMARYANSA.
WhatsApp
+2348060582297 ---------------------------------------------------------------------------------------
1. Nafarko su fara da gaisuwa irin wadda addinin muslunci ya tanadar mana (watau suyi wa junan su sallama).
2. Sai ango ya daura hannunsa a bisa goshin amaryarsa ya karanta wannan addu'ar:
"Allahumma innee as'aluka min khairiha wa khairi maa jabaltaha 'alaihi wa'a uzhubika min sharriha wa sharri maa jabaltaha 'alaihi"
( Abu Dawud Ibn Maajah Al-Haakim Al-Bahaki da Abu ya'ala).
3. Daga nan sai ango da amarya su gabatar da Alwala sannan su gabatar da Sallah raka'a biyu bayan sun idar sai su karanta addu'o'i na neman 'ya'ya na gari.
4. Kafin ango ya gabatar da jima'i da amaryarsa anaso ya fara bata maganganu na kwantarda hankali da soyayya sannan yayi wasanni da ita.
5. Idan amaryar budurwace anaso ango yayi jima'i da ita sannu a hankali, kada ya matsa saiya kosar da sha'awarsa a wannan dare.
6. Kada ango ya tada hankalinsa don baiga bayyanar jini ba bayan saduwa da budurwar amaryarsa don kuwa akwai dalilai da dama da zasu sa murfin budurci ya fashe kafin ayiwa bidurwa aure, wadannan dalilai sune: kwararowar jini da karfi a lokacin haila, rashin lafiya, hawan dokiko keke a lokacin wasanni, faduwa haka kawai in tsautsai ya ratsa.
7. Anso lokacin da ango ya shiga dakin amaryarsa ya bata wani abin tabawa (watau abinci)
Ayi sharing domin kowa yasamu Wannan garabasa.
WhatsApp+2348060582297
20/11/2021
SIRRIN RIKE MIJI1
Jima'i shine tushen jin daɗin rayuwar aure!
&
WhatsApp
+2348060582297
Ko shakka babu tushen dadi a rayuwar miji da
mata shine saduwar su da juna ta
hanyar JIMA,I
Soyayya da rahama sune babban jigon da
yake rike aure to amma ba zasu zamo masu
dorewa ba har sai miji ya kasance mai biyan
bukatar matarsa ta bangaren SADUWA.
Lallai mata suna son lafiyayyen namiji wanda
zai kashe kishirwar da ke damunsu, to irin
wannan namiji da yake da kwazo shi ne abin
Alfahari a wurin mata, kuma shine mafi
soyuwa a wurinsu.
To sai dai wasu mazan suna ganin wai yawan
SADUWA. shine abin burgewa amma
ko kadan abin ba haka yake ba, domin sau
da yawa wani mijin zai kusanci matarsa sau
da yawa a dare daya amma kuma bai gamsar
da ita.
Yayin da kuma wani mai gidan zai iya gamsar da
iyalinsa a saduwa daya.
TO ME YAKE KAWO HAKA?
Abin da ake fata lallai ne kafin fara SADUWA.
To a fara da kalmomin soyayya masu nuna
kauna da rahama a tsakanin juna,
kuma kada shi miji ya cika cikin sa da abinci kafin
lokacin.
Kuma lallai ne dukkan miji da matar su zamo
a cikin kamshin turare domin zai dada
taimaka masu wajen jin dadin kusantar juna.
Lallai ne maigida ya iya wasa da kuma sanin
wurare masu kashe jikin uwar gidansa yayin da yake
mata wasa da wadannan gabobin.
Tabbas irin wannan wasan da kuma
tattausan zance mai tada hankalinta zai dada
taimakawa miji yayin da zai kusanci iyalinsa,
Domin abinda ake bukata shine su kawo tare
domin haduwar MANIYYINSA da NATA alokaci daya,
Abu ne da yake kara so da kauna a
tsakaninsu k**ar yada mai KURRATUL UYUNI
ya fada yace idan kuwa miji da mata basa
kawowa a lokaci daya wannan zai iya kawo
masu matsalar rashin da
muwa da juna da rashin jin dadin juna,
yace lallai ne miji ya ci gaba da wasa da
shafa matarsa lokaci mai tsawo har sai jikinta
ya fara sanyi idonta ya fara canjawa,
to sai
ya shigeta a lokacin kuma lallai ne yayi iya
kokarinsa wajen gamsar da ita ba wai burinsa shi
ya gamsar da kansa kawai ba yin
hakan zalunci ne,
yana daga cikin alamomin
19/11/2021
*sirrin rike miji1*
DOMIN IYALI
WhatsApp
+2348060582297
Aksarin ma'aurata a Arewacin Nigeria sun dauka cewa, aure ba komai ba ne face jima'i da tara zuri'a. Hakan ne ma ya sa:
1. Yana da wuya ka ga ma'aurata suna sumbatar juna a goshi koh a kumatu, kuma idan ka ga sun rungume juna, toh labari mai dadi ne ya samu.
2. Yana da wuya ka ga miji yana baiwa matarsa abinci a baki, Idan ka ga hakan kuwa toh ka tabbata matar ce bata da lafiya.
3. ldan ba a drama ba, zai yi wuya ka ga miji ya bude wa matarsa kofar mota.
4. Abu guda daya da yake sanya magidanci a Arewa ya taba wuyan matarsa shine lokacin da take korafin zazzabi yana damun ta, ba zai kuma kara tabawa ba sai wani sabon zazzabin ya zo.
5. Lokaci daya ne za ka ga miji ya dauko matarsa a hannu, lokacin kuwa shine idan ta fara labour (nakuda) zai kai ta asibiti.
6. ldan ka ga ma'aurata na zaune a waje da daddare, kada ka dauka tsabar soyayya ce, fiya-fiya s**a watsa a dakin suna jira warin ya ragu.
7. Yawancin mata idan ka ga sun sayawa mazajensu wani abu kyauta, toh ka tabbatar an kwantar da mazajen ne a gadon asibiti, sannan ne mai tausayi za ka ga ta sayi lemo da ayaba.
8. ldan ka ga ma'aurata suna tsere-tsere, toh ka tabbata abin tsoro s**a gani kowa yana ta kansa.
9. ldan ka ga ma'aurata tare sun fito da yammaci suna tafiya, ba wai shawagi s**a fito ba, yawanci togacciya za su kai na wani da ya duki ɗan su.
10. Lokaci daya ne suke wanka tare, ldan zasu fita aiki ya zamana duk sun yi latti.
11. Lokaci daya ne mace ke kallon idon mijinta dab da dab, lokacin da ya nemi taimakon ta don wani abu da ya faɗa cikin idanun sa.
MAFI BAN HAUSHI KUMA SHINE:
Idan aka yi sa'a miji ya zama mai bawa iyalin sa kulawa, sai ka ji jama'a suna cewa : Ai mijin Hajiya ne, Bawan Dudu, koh kuma ta gama dashi, ƙarshe ma ka ji ana kiran sa da "Mijin tace".
Baki daya an dauki aure tamkar azaba, abin da ake yin sa domin jin dadi. Allah ya ganar da gidadawan ma'aurata, Amin. content THE DOMIN FAMILY Marriage is viewed as nothi
18/11/2021
Sirrin rike miji1
WhatsApp+2348060582297
*Kadan daga ciki *______
TAKAETACCEN MATSI DA NI'IMA INGANTACCE
*SIRRINA NA 1*
Kisamu bawon bagaruwa kidafa kirinka sit bath dashi mace mejego ko macen datajita a bude koda budurwace.....
*SIRRIN NA 2*
Kisamu garin xogale da kwaro da man kadanya da man shanu da man xogale ki hada kicakudasu su hade jikinsu sekirinka insert d la.asar xuwa magrib ko isha.i........
*SIRRIN NA 3*
Kisamu furen tunfafiya da yayan bagaruwa d garafuni kitasfa ruwan yahuce ykoma dan dumi kirinka yin tsarki dasu........
*SIRRIN NA 4*
Kisamu ganyen magarya da bagaruwa kitafasa kitace seki xuba turarem miski a ciki kirinka sit bath d tsarki...woooh ga kqmshi g gyaran hq...
*SIRRIN NA 5*
Kisamu lalle 1cup kidafa kirinka sit bath dashi g gyara gasa dumin jiki......
*SIRRIN NA 6*
Kisamu xuma kirinka dangwalowa kn insert nata....snn kisamu man xaetun d beby oil kirinka yashafawa a kasan hq xakiga gyara
*SIRRIN NA 7*
Kisamu tagargaje kidaka kidama ckn ruwa kirinka wanke hq...snn kisaka xuma....byn nn kuma idan xako kwanta sekiyi insert n almiski orginal......
*SIRRIN NA 8*
Kisamu nonon rakumi d garin ridi seki hada kirinka sha akae akae.......
*SIRRIN NA 9*
Kisamu man hulba da pure madara ta shanu kota ruwa peak d xuma kadan kihada kirinka sha fn ky barci d 3haurs knn.....
*SIRRIN NA 10*
Kisami kankana da madara kitace kisata a fridge kita sha.....kirinka hada gurji da xuma d madara kinsha....kirinka kunun aya dayaji kayan kamshi....yawaeta cin kayan marmari d kayan lambu.....snn kirinka amfani d sabulun xaetun d habba.......yawaeta amfani d ruwan dumi lkcn sanyi xaki iya amfani dn rijiya ko bamfamo sbd beda sanyi........
*Daukewar sha.awa*
kisamu nonon rakumi d garin kanumfari kihadasu kisa rabin karamin ckli n kanumfari d kofi 1 na nonin rakumi...kirinka sha sage d yamma........
Dafatan er uwa xata gwada wnn hanyoyin xata samu biyan bukata....ngd daga taku a kullum meson mace taxama zinariyar mace
_*Domin karasa Karatu shiganan *_?
+2348060582297
18/11/2021
GoodSirrin rike mini
WhatsApp
+2348060582297
ISTIMNA'I (ma********on)
Tambayoyi sun yawaita Akan wannan matsala ta ISTIMNA'I Mafi yawancin
Mutane suna kiranmu su nemi MAGANI Akan Illolin da ISTIMNA'I ya haifar musu ko wani nasu ba kuma maza kadai ba harda mata ,,,,,,,,
MENENE ISTIMNA'I
ISTIMNA'I shine Wasa da Al'aura wajen biyan bukata Imma ya zama da hannu ne da duk wata hanya da mutum zaibi ya biyawa kansa bukata shi kadai Mace ko namiji
HUKUNCISHI A MUSULUNCI
HUKUNCISHI A musulunce haramunne da ijma'in malamai imma
Wadansu kadan daga Cikin malamai da s**a karhanta shi
ILLOLIN ISTIMNA'I
(1) ISTIMNA'I yana jawo fushin ubangiji
(2) ISTIMNA'I yana karya GARKUWAR JIKI
(3) ISTIMNA'I yana haifar da matsanancin ciwon Sanyi
(4) ISTIMNA'I yana haifar da yawan ciwon kai
(5) ISTIMNA'I yana haifar da raunin IDANU Da raunin JI
(6) ISTIMNA'I yana haifar da yawan bacchi da kasala
(7) ISTIMNA'I yana haifar da matsanancin ciwon kafadu da ciwon BAYA da ciwon GABOBI
(8) ISTIMNA'I yana haifar da jin zafi yayin saduwa ta aure ga namiji ko Mace
(9) ISTIMNA'I yana hana haihuwa ga namiji ko Mace
(10) ISTIMNA'I yana haifar da kankancewar gaba ga MAZA
(11) ISTIMNA'I yana haifar da bushewar gaba ga mata
(12) ISTIMNA'I yana haifar da raunin sha'awa ga maza ko Mata
(13) ISTIMNA'I yana haifar da yawan damuwa
(14) ISTIMNA'I yana haifar da yawan bugun zuciya da karfi
(15) ISTIMNA'I yana sa jikin mutum ya dunga karkarwa
(16) ISTIMNA'I yana sa Mai yinshi ko yayi Aure bazai iya biyawa Abokin zamansa bukata ba namiji ko Mace
(17) ISTIMNA'I yana haifar da yawan mantuwa
(18) ISTIMNA'I yana haifar da Larurar MAFITSARA ga namiji ko Mace
(19) ISTIMNA'I yana kashe gaban namiji ko Mace gaba Daya
(20) ISTIMNA'I yana haifar da ciwon DAJI wato (Cancer)
HANYOYIN RABUWA DA SHI
Mutum yaji tsoron Allah ya daina
Kuma yai Aure
Sannan mutum ya daina yawan kebewa shi kadai da daina kallon finafinan batsa
ZA'A iya samun maganin wannan matsalolin da yake haifarwa?
KWARAI KUWA AKWAI MAGANI
Amma da sharadi sharadin kuwa
14/11/2021
GUZURIN MA'AURATA ( ANGON DA AMARYA )
Sirrin rike miji1
WhatsApp
+2348060582297
GUZURIN MA'AURATA ( ANGON DA AMARYA ):
WANNAN HADIN MAGUNGUNA YANA MAGANIN:
🌿 INZALI:
🌿 MAGANIN INFECTION:
🌿 KARIN NI'IMA:
🌿 DA SAURAN MAGUNGUNA MUSULUNCI:
MU DAURE MU TURAWA AMARE DA MA'AURATA:
SHARE 🍯
wannan tsaraba ce domin ma'aurata harda masu shirin auren yanzu:
Gargadi : kada ango ya sha wannan maganin kafin biki da wata daya.
Ana son shan maganin sauran sati daya:
🌿 KANUNFARI.
🍯 ZUMA.
☕ RUWA NA GORA.
zaka rage ruwan gora sai ka zuba kanunfari da Zuma, ka ajiye tsawon kwana 2 ( 48 hour ) sanna ka sha 6am na safe sai bayan 1 hour kaci abinci.
HADIN NA BIYU: ( MATA DA MAZA )
🍀 HABBATUSAUDA.
🍯 ZUMA.
zaka samu habba cokali 10 ka hada da Zuma kana shan maganin cokali daya safe da yamma.
HADIN NA UKU: ( MATA DA MAZA )
🍉 KANKANA.
🐝 ZUMA.
🍶 MADARA
Zaka markada kankana harda bawon ta da Zuma sanna ka zuba madara kowanne Kala mai kyau kana shan Kofi daya.
Safe da yamma
HADIN NA HUDU: ( MATA DA MAZA )
🌰 RUWAN KWAKWA.
🍶 MADARA.
Ana shan Kofi daya safe da yamma.
AMARE DA BAZAWARA HARDA MATAR AURE:
🌿 APPLE 🍎.
🍯 ZUMA.
Zaki markade su tare kina sha safe da yamma.
HADIN NA BIYU: ( MATSI GAM ):
🌿 BAGARUWA
🌰 MAGARYA.
🍯 ZUMA.
zaki dafa kina zama tsawon 30 minutes safe da yamma.
🍯 ZUMA.
🌱 HULBA.
zaki dafa kina sha sanna kina tsarki dashi safe da yamma.
ABINDA ZAI KARA MIKI NI'IMA SHINE:
■ SHAN KUNUN ALKAMA.
🌿 SHAN KUNUN AYA.
🍶 SHAN KUNUN KANWA.
🍉 SHAN KUNUN HULBA.
🌿 SHAN KUNUN WAKEN SOYA.
🌱 SHAN KUNUN TSAMIYA.
WhatsApp+2348060582297
13/11/2021
*SIRRIN RIKE MIJI1*
WhatsApp
+2348060582297
DANDALIN ABubakar Yusuf
Mukan Kawo muku ababe daban daban wanda zai taimaka muku a harkokin yau da kullum.
INA MASU FAMA DA MATSALAR BUDEWAR GABA
+2348060582297
Duk maifama da wannan matsalar to ga waraka da'izinin allah wannan sirri zaishare hawayenki batare d kinkashe kudadenki ba,kisami kwallayen y'ay'an dabino kimankesu sosai kishanya subushe a'inuwa kuma inda iska zata busar dasu, to daganan saiki kidasu suzama gari, saikibari sai lokacinda k**etal'ada saikidinga dibar cokali daya kinasha da madara a tea mai zafi y'ar uwa zakiyi bankwana da matsalar budewar gaba.
Domin samun ingantattun kayan kiwon lafiya na maza dana mata tare da matsalolin das**ashafi rayuwarmu tayau da kullum kuziyarcemu a
WhatsApp
+2348060582297
islamic medicine
*YADDA ZAKI MATSE GABANKI.. (FEMALE ONLY)* *Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse k**e, ba''a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf.* *Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.* Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali ☛ Bagaruwan hausa. ....ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin k**an 30mins a kalla sau biyu a sati. . ☞ Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun farin garwashi a tsugunna shi ma sau 2 a sati Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha'I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki n shima a kalla 3x a sati. ☞ Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi....yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin h
10/11/2021
YADDA MATA ZAA RABU DA INFECTION KWATAKWATA INSHA ALLAH
WhatsApp
+2348060582297
kamfanin khalifa herbal medicine and marriage councelling munyi binciken cewa kashi tisiin bisa dari na mata na fama da wannan matsala kuma muna samon complain sosai akan wannan lalura saboda haka muka yanke shawarar taimaka yanuwa mata da yadda muke hada magungunan wannan matsalar indai akabita to insha Allah zaa rabu da infection kwata kwata da ikon Allah ga hanyoyin k**ar haka.
1- A samu Saiwar Garafuni da Sassaken Magarya, sai a tafasa, idan ya dan huce sai mace ta dinga k**a ruwa da shi. Kullum sau daya. Yana maganin budewa da kaikayi.
2- A samu Garafuni da Sassaken Sanya sai a tafasa, mace ta dinga shan rabin kofi da safe, rabi da yamma. Ya na fitar da dattin mara da maganin farin ruwa mai wari.
3- A samu Furen Tumfafiya, sai a shanya ya bushe, a daka a dinga zubawa a cikin Nono a na sha. Ya na magance matsalar ruwan infection.
4- A samu Lalle da Ganyen Magarya da Kanumfari, a hada waje daya a daka sannan a tafasa a zuba farin miski a ciki. Idan ya dan huce sai ta shiga ciki ta zauna tsawon k**ar minti goma. Yin haka yana maganin kaikayi da kuraje da budewa da dadewar gaba.
5- A samu Kabewa a dafa ta, bayan an dafa sai a tsame daga ruwa a jajjagata ko a birga, a zuba Madara ko Nono sannan a sa Zuma a sha. Wannan yana mganin rashin sha’awa da bushewa da rashin gamsuwa.
6- A dafa Zogale, idan ya dahu sai a murje shi ko a dama, a tace, a yi lemon juice da shi. Yana maganin fitar farin ruwa mai wari da cushewar mara kuma ya na kara ni’ima.
7- A samu Dan-Tamburawa da Albabunaj a tafasa a zuba Man Hulba a ciki. Sai ta dan tsuguna tururin ya dinga shigarta. Idan ya dan huce kuma sai ta shiga ciki ta zauna. Zai magance mata kaikayi da kuraje kuma ya na sa matsewa.
8- A samu Farar Albasa da Kanumfari da Citta da Malmo da Barkono da Raihatul Hubbi, sai ta da ke su ta yi yaji ta dinga cin abinci da shi. Ya na saukar da ni’ima da magance duk matasalolin sanyi.
WhatsApp +2348060582297
10/11/2021
KARFIN GABAN NAMIJI
WhatsApp
+2348060582297
Idan maigida yana da matsala wajen karfin gaba ma'ana karfina mazakuta wajan kwanciya jima'i ya nemi.
garin habbatus-sauda cokali 1
kwai guda uku ko biyu
Ana so kina zuba garin habbatus-sauda a cikin ruwan kwai.
kina gauraya wa so sai kina soyawa Amma fa karki Bari ya soyu so sai kina yi masa yana ci ko wane lokacin.
sannan yana da kyau ka yawaita cin kayan itatuwa ba maiko ba.
・ cocumber
・ zuma
・ ayaba
・ kankana
・ da sauran su.
MAGANIN BASIR
duk mutumin da yake shan wahala a bayan gida sabo da
basir wani ma sai ya zubda hawaye a samu.
Man zaitun
Garin habbatus-sauda.
kwaba wa 'Yan nan abubuwa sai a turashi a cikin duburar sa yana yin haka k**ar kwana biyar ko goma.
WhatsApp+2348060582297
10/11/2021
ILOLIN CIWON SANYI(TOILET INFECTION)
WhatsApp
+2348060582297
Bayan haka nazabi yin wannan bayaninne ganin Kusan yawanci mata na fama da wannan cuta ta infection yazama ruwan dare yanzu ga mata harda mazan.
Infection Kala kalane amma Wanda yafi damun mata yanzu shine yeast infection.
Yak**ata mace ta kula da kanta sosai da kuma tsaftace jikinta da mahallinta Dan ganin ta kubuta daga wannan cutar
*ILLOLIN INFECTION GA MATA*
1: Rashin aihuwa domin yana haifar da kuraje abakin mahaifa da haka har ya toshe mahaifar
2: yawan ciwon Mara Mai tsanani.
3: rikicewar Al'ada da.
ya kuma maida jinin Al'adar tazama baqiqqirin.
4: fitan farin ruwa Mai wari da kaikayi.
5:Jin zafi Yayi saduwa kokuma bayan saduwa adinga ganin jini na fitowa.
6: yanasa yawan barin ciki.
7: yakan sa mace ta dinga jin Abu na motsi acikinta alhalin ba cikine garetaba.
8 : yakan maida gaban mace ta qanqance Sannan ya dinga jin zugi ta cikin al'auranta.
9: yana tafiyar da ni'imar mace kwata-kwata kuma ya hanata jin sha'awa.
10 : yanasa yawan zubar jini Ko ruwa ko wani Abu dusa dusa k**an awara.
*ILLOLIN INFECTION GA MAZA.*
1: qanqancewa Al'aura
2 Rashin sha'awa.
3: saurin Yin inzali.
4: yawan fitan ruwa
Da sauran su
5: yana stinkar da maniyi ta yanda bazata iya Yin amfani ba.
WhatsApp
+2348060582297
*ABUBUWANDA KE KAWO INFECTION*
1: Rashin sanya pant
2: barin always ajiki ya Dade alokacin Al'ada (musamman ultra pads Yak**ata mata su kiyaye amfani da shi).
Inzaki lura alokacinda jini ya jima a kan pad seya canza Kala yakoma Kore amaimakon ja to chemicals dinda ke cikine ke sa haka haka kuma zai tafi har cikin mahaifa se a kiyaye.
3: Barin pant Mai datti ajiki Anason Mace akalla ta canza pant sau biyu arana.
4: Saka pant a jiqe.
5: yawan tsarki da ruwan sanyi Ko Mai zafi sosai
Rashin aski.
6:Wasa da gaba.
7:yawan cin danyen Albasa.
8: Yin amfani da magungunan mata /maza. Mara inganci.
9: Dade akan Masai
10:Saduwa da Mai cutar
11: zama akan Masai Ko toilet immediate lokacin da
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Hayin Banki
Kaduna