Matasan Arewa

Matasan Arewa

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Matasan Arewa, Health/Beauty, Zaria Emirate, Kaduna.

14/12/2019

Akwai mu kayan kanshi na lalle, Henna, Design na kunshin Amare kala daban, Gyaran gashi yayi tsawo da laushi.

14/12/2019

Mukan meda tsoho ko tsohuwa su dawo masu kuzari kaman saurayi da budurwa cikin ikon Allah. Domin abubuwan da suke Shiga jikinka/jikinki sune zasu karamaku kuzarin da kuma kaimi. Tsohuwa tazama yarinya cikin sauki. Muna had a sinadarai kala kala masu gyara jiki yayi kyau, Dilka, Turaren wuta na daki, Turaren Nafi karfin kishiya, Gyaran azzakari yayi tsawo da kuma kauri. Gyaran fatan daya kode saboda shafe shafe. Tsimin daga ni sai kai/ke. Kara kanshi da ruwan kanshi lokacin Tarawa da Iyali.

14/12/2019

Hadin kai, hakuri da juna shine ke Kawo zaman lafiya tsakanin mutane masu kabilu da addinai daban. Don haka jamaa kullum muyi fatan alheri da zaman lafiya. Allah yasa da alkairan da ke cikin wannan duniya ya kuma karemu daga masharranta da kuma sharrin duniya.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Telephone

Website

Address


Zaria Emirate
Kaduna