Hafiz Lover Boy Kaduna
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hafiz Lover Boy Kaduna, Health/Beauty, igabi Rigasa Kaduna, Kaduna.
17/06/2024
Alhamdulillah Eid Mubarak
Alhamdulillah Bayan Dogon Lokachi Yau na dawo
03/03/2024
Shawara kyauta Daga Hafeez
Idan Matarka tana zage-zage tana Cewa "Idan ka isa kai ษan halak ne ka sakeni" ๐คจ Ka zabga mata mariโน๏ธ ka take Wuyan, idan tana goye da yaro a bayanta ka yago yaron ka bugashi da ฦasa ka take wuyansa ka murza ..๐ฅด
Ina tabbatar maka gobe ba zata kuma ba..
Domin samun shawarwarin yadda zaka zauna da mace lafiya kaci gaba da bibiyata..
Abin sadaฦar na yafe๐,
Hafiz lover boy kaduna state
15/02/2024
Mekuke Tinani Akan Abinda Auta baita zai aikatawa Haj rabi
11/02/2024
Shirin Kwana Casaโin Zango Na 11 Kashi na 3 zai zo muku a yau da misalin karfe 8:00 na dare a tashar ku ta
Allah Yabar Zumunchi
07/02/2024
Soyayyar Facebook part 1๐โ๏ธ
Assalamualaikum''yan Uwanah Maza Da Mata Gani Dauke da Sabon Shiri tare da. fatan Zaku Bani Hadin Kai wajen Comments da like ๐
Shigata Facebook Ke da Wuya na nufi notification Domin duba Abinda Al,Umma Suke Cewa Dan Gane da Post Din da nayi Bayan nagama Dubawa nayiwa Kowa Reply Sai na koma Fagen Chart
Ina Shigowa ๐ Kuwa nai Gamo da wani Zazzafan Saqo Kamar Haka ๐
Sunanta Nabila K Sadiq
Assalamualaikum'aDan Uwa barka da wannan Lokachi tare da fatan Kawuni Lpy ?
Na Amsa k**ar Haka ๐
Wslm Alhamdulillah tare Da Fatan Kema Haka
Nabila K Sadiq tace Alhamdulillah Hafeex Kahuta lfy
Tom Nagode Nabila Kuma gsky nayi matuqar Mamaki dan Ganin yadda Kika min mgn kawai don mugaisa
Nabila K Sadiq tace Ahaba hafeex ai kawuce Haka Domin Kai din na mutane ne da Yawa
Hafeex nace Hakane Nabila Amma dai duba da irin yadda kuke Mata masu ji da Kai bakowacce macace Zata iya farayiwa namiji mgn bah ๐ค
Nabila k Sadiq tace Haba Hafeex ai baduka muke dayaba kowacce da irin yadda take Fahimtar rayuwa
Hafeex eh wannan gsky ne Kuma gsky na Jinjina Miki bisa Wannan Qoqarin naki Amma pls awanne gari ne k**e Naga kin rubuta nabila k Sadiq
Nabila k Sadiq tace Ni ''yar Kano ce Shine Ma,anar K Amma Kai pah duk da dai Gashi Naga ka rubuta Amma zanso ji daga bakinka
Hafeex kace Mutuniyar Ce Bakanuwa Ya Fama da Shahararrun Mayaqanku ? Ni Dan Kaduna ne
Nabila k Sadiq tace Masha Allah Amma Suwaye Maya Qanmu Kuma
MUHADU A PART 2
Join my group
๐
https://facebook.com/groups/295579412681645/
Farin Wata Sha Kallo ๐
Haske Maganin Duhu ๐
Ni'ima Mai Sanya Walwala
Annabi Muhammad ๏ทบ ๐ค
Dalilin da Yasa na Dakata Da Kawo Shirin nida Malama bakwayin comment and like share pls agyara mucigaba
01/02/2024
31/01/2024
NiDA MALAMA PART 3
GA MASU BUQATAR KIRA DOMIN NEMAN KARIN BAYANI KO WHATSAPP 07044383518
๐คฆ๐คฆ๐ญ๐๐
Bayan nafito daga staffroom na hau mashin dina na k**a hanya zantafi gida Ina tafiya cikin farin ciki da jindadi zuciyata tana tamin sake-sake iri-iri a raina inafadin yau nine Malama takirani har office dinsu badan nemata laifibah ko tasani wani aikin sai don temin tambaya akan irin soyayyar danake mata๐ค??
Ina tafe hawaye Basu daina fitowa a idanunabah Kuma tunani da soyayyar Malama ne kawai a raina!!! Can saina fara tunanin yanxu gobe idan naje gidan su Malama me zatamin zatacemin ta amincedani da soyayyata ko nasiha zatamin
inatafe Ina wannan tunanin ga soyayyar Malama tana Kara shiga raina! Duk da alokacin kwakwalwata tanatunanin idan naje Malama nasiha zatamin Amma zuciyata tanacemin bahaka bah ahaka dai naita tafiya inatunani harna kusa gida nazo roundabout na Karke Wanda daga ita sai gida bansan lokacin dana shiga hannun da banawabah mota tazo tai awon gaba dani ๐ญ๐ญ๐ญ
Ba,a jimabah mutane s**a taru a gurin aka daukenih sai asibiti duk da ba ciwo naji sosaiba ammadai bansan inda kaina yakebah me motar Daya kawoni asibiti ya duba ID CARD dina na makaranta yaga number wayan iyayenah yakirasu...
Bayan iyayenah sunxo s**aga halin danake ciki Mommy nah tak**a kuka๐ญ kannaina suna kuka Amma ni a lokacin bawanda bakina yake iya kira sai sunan Malama,Likita yakira Babana yatambayeshi shin wacce nake Kiran sunanta wacece ita a wurinah???
Babanah yace besan ko wacecebah sai ga kanwata Maryam tace mommy wannan Wanda Yaya yake Kiran sunanta malamar muce a makaranta aka cemata tasanta tace Ehh tasanta tasan gidanta Doctor yabada umarnin sai ankira Malama tazo tazauna gurina idan anaso tunanina ya dawo dawuri
Bada jimawabah Abbana yadauki kanwata Maryam se gidan su Malama akafadamata abinda yafaru Dani Malama tak**a kuka tana fadin itace sanadi Abbana yace kiyi hakuri kiyi shiruh muje asibitin sannan sai muyi magana da sauri Malama tashirya s**a fito se Asibiti Bayyana sunzo.
Pls Dan Allah Kuyi Share Xuwa Wasu group comment da like and share sune suke bani Kwarin Gwiwa Cigaba da kawo muku lbr
Meyasa duk irin soyayyar da namiji yakewa mace, bazai iya kirga kudi a gabanta ba?"๐
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Igabi Rigasa Kaduna
Kaduna