VWS/VCMs

VWS/VCMs

Share

Health is wealth SCALING UP
This project has shown the importance of the exercise in previous states carried out in the northern parts of Nigeria.

VCM BACKGROUND
ERC recomendations emphasised on urgent need for the mobilization of the communities not house to house but house hold to house hold based in non compliance and child abscence. These states include: Kano, Kebbi, Sokoto, Zanfara, Jigawa, Yobe, Katsina and Borno. Kaduna state is just starting, its a baby and need to be nurtured to be matured. WHO IS A VCM
VCMs are Volunteer Community

Photos 20/08/2022

Allurar sankarau a Anguwan Jarma

30/06/2016

We are almost there. Let's end polio NOW

02/05/2016

14th of May, 2016 comes another round of IPDs for the year. The well being of our children is of great importance. Let's not take chances and make our children between the ages of 0 to 59 months be at risk and open to various killer diseases such as Polio, TB, Measles, yellow fever....etc. Let's immunize our children today against these deadly diseases by ensuring each and every child is taken to the public health facilities for routine immunization from birth.

22/05/2015

June round is here again. Let's ensure we fulfil our duties in making our children's dreams to become leaders of tomorrow from all angles of Kaduna State and Nigeria at large by complying with immunization activities provided in collaboration with the State, UNICEF and WHO.

11/07/2014

Ana bada sanarwar za'a bada magunguna ga yara da mata masu ciki daga ranar asabar 12/06/2014 zuwa ran talata 15/06/2014 a ward goma dake garin makarfi. A garzaya don a sami karbar magunguna da ganin likitoci kyauta. Masu shela na nan suna isar da sakonnin inda za'a kafa sansamin dubiya da karbar magungunan a kowa ne yanki a garin makarfi. Wannan sako ne daga yan lafiya jari karkashin hukumar kiwon lafiya ta duniya na makarfi.

11/07/2014

Ranar Asabar 12/6/2014 ne za'a yi riga kafin shan inna na gaggawa a kana nan hukumomi 10 dake jihar kaduna. Wannan rigakafin za'ayi shi ne a sanadiyar bullar cutar shan inna ne a jihar kano cikin garin TUDUN WADAN DANKADE. A sabili da haka ne ake neman goyon bayan alummar da suke iyaka da wannan gari dasu bada dama wa yan rigakafi su yi wa yaran su wannan rigakafin don gudun kamuwa da wannan cutar. Allaah ya kara kiyaye mu daga cututtuka kowanne iri, amin. Wannan sako ne daga yan lafiya jari na karamar hukumar makarfi.

02/03/2014

Today is the second day of March, 2014 IPDs. There are 8 Health camps around Makarfi LGA for free medication and check ups for children from 5 and bellow. Services at the health are free. Endeavour to patronise the camps before the exercise is over.

02/03/2014

A yau ne aka shiga rana ta biyu da yin rigakafin shan inna a karamar hukumar makarfi. Kuma akwai Health Camps (wajen bada magani ga kananan yara kyauta) ana nan ana duba yara a wadan nan wurare tare da likitoci kwararru da sauran masu taya su aikin. A kokarta a kai yara don samun damar ba yara kiwon lafia a saukake.

Photos 13/11/2013

On behalf of Dr. Gerida Joseph (International Consultant), Dr. Albarka JN ( Cluster Consultant) and Abashe Magaga (LGA Consultant) the VWS/VCMs welcomes you to Nigeria. Your care and support for humanity has been acknowledged. We wish you a pleasant stay

10/11/2013

Allurar rigakafin sankarau na nan ana ci gaba da yi a duk asibitocin gwamnati, kofar gidan masu anguwanni da layukan anguwannin dake kusa da ku. A yi kokari a tabbatar da yin rigakafin ma yara, matasa harda manya domin samun kariya daga annobar da bincike ya nuna yaduwarta. Wannan allura daya da zaa karba shekara goma zatayi tana aiki a jikinmu. Ran 11 ga wannan watan ne zaa gama, karmu bari a barmu a baya.

Photos 03/11/2013

Allurar sankarau a Anguwan Jarma

Photos 02/11/2013

Gidan kurmi, Ruma da kewaye suma sun amsa kiran yan lafiya jari (VCM) wajen karbar rigakafin sankarau

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Kaduna
2348033566088