Da'irar SHADO PRESS
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Da'irar SHADO PRESS, Health/Beauty, SHADO , Birnin gwari , kaduna, Kaduna.
21/11/2025
Ismail
MAULIDIN SAYYIDA ZAHARA AS A GARIN SHADO 2025
28/12/2024
Shekaru Biyar Cif Da Wannan Ta'addanci.
Tsohon Gwamna Tambuwal na Sakkwato Tare da Commissiorner Ibrahim Sani Ka'oje, sun sha jinin almajiran Sheikh Zakzaky a rana mai kamar ta Yau 27/12/2019 a Sakkwato.
Sun Harbe mutum biyu har lahira tare da jikkata goma sha ɗaya.
Wannan ta'addancin na jami'an tsaro ya faru ne a daidai lokacin da almajiran na Sheikh Zakzaky suke gudanar da Muzaharar limana ta neman a saki jagoran Harkar Musulunci a Najeriya Sheikh Ibrahim Yaƙub Alzakzaky da Gwamntin Buhari ke tsare dashi a wancen lokaci.
Kazalika sun buɗe wutar ne bayan kammala Muzaharar. Ba mu manta ba ba mu yafe ba.
–Bilal Nasir Umar Sakkwato
police force
02/09/2024
HOTUNAN YADDA ZAMAN JUYAYIN WAFATIN MANZON ALLAH (S.A.W.).
DAGA DA'IRAR SHADO
Alhamdulillah a yau litinin 29/safar 'yan uwa almajiran sayyid zakzaky h na garin shado s**a gabatarda zaman juyayin wafatin manzon Rahama (s.a.w.).
Alhamdulillah an fara lafiya kuma an kammala lfy.
DA'IRAR SHADO
MALAM MUDI PRESS
09057300664
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
SHADO , Birnin Gwari , Kaduna
Kaduna