Uh-Scents Kano
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Uh-Scents Kano, Beauty, cosmetic & personal care, Sheikh Jaafar Road Dorayi, Kano Outlying.
TURAREN WUTA BRAND IN KANO
We elevate your mood with captivating scents & fragrances:
Humrah
Oil Perfumes
Incense
Musk Tahara & More
Quality and Affordability
Click the link below to Order
https://wa.link/0zna9n
10/08/2024
Hello Insta fam🧡🧡
It has been a while since we posted here
How are you all?
Greetings from your favorite perfume plug🧡
15/07/2024
Ana cewa ko da last card ɗin ka ne ka siya
Eh to haka ne☺️
Amma don Allah in babu deodorant shi ya k**ata a siya ba ba
Domin shi dai yana saka ne ba wai yana korar wancan abun bane😄
Shi kuma wancan abun Indai akwai shi duk da za'a saka na ɗan lokaci ne da gumi ya taru ba kuma zancen
Muna da Antiperspirant Powder me kyau🧡
Tana ɗauke gumi da wancan yanayin😄
Farashin ta 500,1000
Location Kano
14/07/2024
This is so me😂😂
14/07/2024
Moments of Joy🌹🌼
Daga jin sunan ka san za'a sha ♥️
Price:6K Only
Location:Kano
11/07/2024
Mun fito lafiya cikin hukuncin Ubangiji
Allah ya bamu kasuwa me Albarka yasa mu gama lafiya
masu kyau da k**a muhalli😍😍
10/07/2024
Mun fito lafiya cikin hukuncin Ubangiji
Allah ya datar damu ya bamu kasuwa me Albarka
Barkan mu da safiya 'yan gayu ma'abota 😍
Allah ya faranta ran mu🤩🤲
بسم الله الذي لا يضر مع اسمه شيء في الأرض ولا في السماء وهو السميع العليم
09/07/2024
Alhamdulillah😍🧡
Farin cikin customers ɗin mu a kullum shi ne fatanmu👌
Muna jin daɗin yadda ɗin mu basa bamu kunya🤩
Kuma ku zo a mori wannan sanyayyen me faranta zukata daku🧡
Da 4K kacal zaku mallaki gaba ɗaya mu😍
Ku sha ku more
09/07/2024
Assalamu alaikum
Good morning to those that love scents and fragrances🤩🌹
08/07/2024
Duk kyawun su😍
Duk su🌹
Duk k**a wurinsu🌼
Duk yawan zubin😁
Da 14K kacal zaku mallake su gaba ɗayan su👌
Ku more duka wannan garaɓasar😄😍
Me kuke jira baku mallaki naku ba??
Ina nan garin kuma ina aikawa kowane gari cikin ikon Allah👌
Ku danna link ɗin da ke ƙasa domin mallakar naku👇
https://wa.link/0zna9n
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Sheikh Jaafar Road Dorayi
Kano Outlying
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Uh-Scents Kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.