Natural Beauty Secret

Natural Beauty Secret

Share

Mum meenat organic products our products, we provide healthy and beautiful solutions for you...

01/09/2026

🥰🥰

Photos from Natural Beauty Secret's post 01/09/2026

Idan kina son skin me laushi, me glowing tare da brightening ki hada body wash da body butter you will love it 😀

31/08/2026

Daga lokacin da kika fara amfani da glow oil din nan Ina tabbatar Miki BA zaki sake Neman wani body oil ba🙅 ai da zarar kin same Shi wannan dryness din kunyi ban kwana dashi

Ke da kanki sai kin San cewar kina da glowing skin madam, brightening yake Mai kyau ga saka laushin jiki.

Ku Siya Ku shafa idan kun ji dadi Ku tura manah friends and family 🥰

Kudin sa 3000

31/08/2026

Na gwada wancan, na gwada wancan amma skin dina taurin kai gare ta, taki karban komai...😫

Nace da kikayi gwaje-gwajen ki, kin gwada wannan?
Nace kin gwada wannan?
Hajiya kizo ki wanke fatar ki da wannan, domin shi kume kira gangaran kafi gwani😂😂

Duk taurin fatar ki idan kika shafa molato saita rissina tayi biyayya, ko baki fari ba kyayi glowing ✨️ 💃🥰

Mum meenat skincare and body enhancement

31/08/2026

Molato set ✨️

24/08/2026

Feet and hand cream mai ne dake magance bakin kafa da bakin hannu...
Idan kina son kafan ki yayi smooth yayi fresh yayi hske me kyau ko hannayen ki da basa daukar mai
To wannan shine man daya dace dake
5k yake sai auki🥰

Photos from Natural Beauty Secret's post 07/08/2026

YOUR HAIR DESERVES LUXURY... Not Just Oil. 👌
Ba kowane mai ake shafawa gashi ba ne yake bayar da sakamako.
Wasu suna sa gashi ya yi laushi ne kawai na ɗan lokaci... Amma idan ana maganar healthy, fuller & longer hair, ake tofa sai an ba gashin abin da yake buƙata.
A Mum Meenat Organic munada Hair Growth Oil da hair butter kai harma da natural hair shampoo din mu wanda aka haɗa shi da carefully selected natural ingredients masu taimakawa wajen ciyar da gashin kai,da rage karyewar gashi, da kuma tallafawa lafiyayyen gashi ya girma ya kuma yi tsayi🥰🤩

Healthy Scalp, Less Hair Breakage. Stronger Hair Longer, and Fuller looking Hair💯💃
Ku sani ba alkawarin ban mamaki muke yi ba... Muna ba gashinki kulawar da ya cancanta ne.
Give your hair the luxury of nature... and let the results speak for themselves....

Mum meenat skincare and body enhancement

06/08/2026

Milky Skin set

04/08/2026

Masu Dry Skin kuce Alhamdulillah💃🤎 Wannan combo ɗin naku ne fa 🥰

Idan fatarki tana yawan bushewa, tana yamushewa ko kuma kina son fata mai laushi ba tare da haskakawa ba, toh wannan set ɗin an yi shi ne domin ke😍

Yana rage bushewar fata sosai yana hana fata yamushewa yana ciyar da fata da moisture yana kashe pimples da kuraje ba tare da barin tabo ba yina sa fata ta yi laushi, ta yi lukui-lukui tana glowing cikin koshin lafiya🤎

Yauwa naceba 🙌 wannan ba set ɗin bleaching bane🙅‍♀️ Idan kina son kici gaba da kasancewa da natural skin tone ɗinki cikin kyau da walwali wannan shine zabin da ya dace dake 🥰

Masu son fata mai santsi mai ɗauke da healthy glow irin na yan Ethiopia wannan set ɗin naku ne💯❤️ only 👌 muna saida set kuma Muna saida pieces

Mum meenat skincare and body enhancement

04/08/2026

Assalamu alaikum warahmatullah mutanen kirki 🥰😘 Allah y sada mu da dukkan alkhairan da ke cikin wannan rana ya tsare mu da dukkan sharrin dake cikin ta🙏🏻🙏🏻

muna roqon Ubangiji yaba marasa lafiyan mu na gida da asibiti lafiya mai dorewa mai albarka, Ubangiji ya rufa manah asiri fid dunya wal'akhirah🙏🏻🙏🏻

Allah qara manah imani da soyayyar fiyyayen halitta (SAW)🙏🏻 Allah Ka gafarta ma wa'inda s**a gabace mu Ka dauki rayukan mu muna masu Imani🥹🙏🏻

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Kano
1234