KNOW YOUR JOB

KNOW YOUR JOB

Share

trust us no doubt

19/04/2025

I can end my life in protecting my mother NIGERIA

08/08/2024

Allah sarki Mubarak a asibiti Allah yasa a fito lfy

05/08/2024

Allah ya jikan sani Dan ta'al

19/07/2024

Alokacin da kuke zagin malamai su kuma sunata misayar yawu da gwamnati akan halin da kuke ciki amma rashin sani ya debe ku

19/07/2024

Su kuwa gama gari basa gane fitina sai bayan ta faru ta juya baya.

19/07/2024

Fitina fa idan ta tunkaro al'umma babu masu ganeta sai malamai

15/05/2024

Billahillazi la ilaha illa huwa
Faira iskanci ne
Faira kafirci ne
Faira zindikanci ne
Faira fasikanci me
Faira zagin Allah ne
Faira kishiyar annabi ne
Faira wulakanta Alquran ne
Kai wallahi duk wani rashin mutunci yana cikin Faira.
Allah ya isa Faira da wanda ya kirkiro ta.

Photos from KNOW YOUR JOB's post 25/09/2023

Dukkanin su kowanne da irin gudunmawar daya bawa matasa da unguwar yamadawa a lokacin sa .
Hakika mun amfana dasu a rayuwar mu fatan mu ubangiji ya lullubesu da rahma cikin kabura su ya yafe musu kura kuren su ka bamu ikon koyi dasu domin nabaya damu su amfana.

25/09/2023

Kai almajiri fa yayi gaskiya
Ya ce iya yunwa bata da hankali.

25/09/2023

Follow us on our page

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address


Masallaci Jumaa
Kano
YAMADAWA