Jason Greatness
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jason Greatness, Beauty, cosmetic & personal care, Kano.
Bafa wai lallaɓa SLS muke akan ya cire kafet ɗin nan ba, abune da ya zama dole sai ya cire shi, bama buƙatar bamu hujja akai, idan har ba komai bane ka rubuta sunan tsohon ka a ƙasa amma ba namu Annabin ba, kuma k**a daina zaton wai sunan ka ka rubuta ba sunan ka bane ara kai, dan haka mu bama takai muke ba, ko ba'a takawa babu ladabi a ciki b***e kowa yasan anyi kafet ne dan a shimfiɗa kuma a taka shi.
Babu ruwan mu da sabgar ka, amma anan kan damu kake, bisa kyautata zato dama mun san ba da niyya kai ba tunda kai musulmi ne kuma kana son Manzan Allah, amma daga lokacin da masoya s**a ja hankali a kan wannan kuskuren muka fahimci akwai karancin sanin waye Annabi AlayHis Sallam tare da kai tunda ka tsaya bada hujja akan abinda kai kuma kake so ka nuna ba kuskure bane bayan shine mafi girman kuskure a wajen mu dama duk musulmai baki ɗaya.
Khalifa Habeebu Rasulullah II
23/09/2024
Mu masoya Manzan Allah ne shi kaɗai!
Ko iya masoya Annabi AlayHis Sallam na garin Kano su kaɗai ne to tabbas wallahi Annabi Muhammadu ya tara masoya, wanda beyi farin ciki da wannan ranar ba to tabbas babu zuciyar son Annabi AlayHis Sallam a ƙirjin sa ko waye!
Wallahi yau naga masoya tafiyayyu iya ganina, kowa ya futo dan nuna farin cikin sa da Shugaba AlayHis Sallam, tabbas wanda baya cikin farin ciki a wannan ranar ina mai tabbatar masa bazai taɓa farin ciki ba har abada, kuma yayi asara.
Takutahar Manzan Allah 1446/202
21/09/2024
Matacciyar zuciya itace wacce take ajje son wani abu ko fifita son wani abu sama da Annabi Muhammadu ﷺ, ana gane rayayyiyar zuciya ne ta hanyar adana son Annabi Muhammadu ﷺ a cikin ta, kuma ta ajje shi a wani waje na musamman da bata taɓa ajje komai ba sai shiii.
20/09/2024
SANADIN ZUWANKA NE MUKA SAMU YANCI💪
SAYYADINA RASULLALLAHI
SALLALLAHU ALAHI WASSALLAM😍
20/09/2024
Kan Zuwansa Duniyata Tana Cikin Wani Hali😪
Amma Zuwansa Muslinci Ya Bayyana 💛
Akayeyin Adalci Aka Dawo Qaunar Juna💓
Wallahi Babu Kamar Sayyadina Rasullallahi
Sallallahu Alahi Wassallam💞
LALE DA FARIN GANI💪
SAYYADINA RASULLALLAHI
SALLALLAHU ALAHI WASSALLAM😍
15/09/2024
Shugaban Masu Gaskiya
🤍🤍🤍
Jagoran Sada Zumunchi, Sarkin Adalchi.
Muhammad Rasulullah ﷺ🥰❤️
Yau Daren na masoyan madalubu Neh
Ya Allah Kabamu Albarkachin Wannan Dare
Albarkar Manzon Allah
Sallallahu Alahi Wassallam😍
Babu Hotonsa Ko Guda A Duniya 🥺
Amma kullum Cikin Qaunar sa Ake A Duniya 🥀🥰
MUHAMMADU RASULULLAH 🙇♥️💯
13/09/2024
Soyayya Mafi Riba✨Itace Soyayyar Fiyayyen Halitta🤍Annabi Muhammadﷺ🥰🙏
✺Nasan Ku Abokaina Baku Da Rowa
Danace
🍁Muhammadu Rasulillahi ﷺ 🍁✺
Zakuce🙅
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano