Kannywood Update
Alhmdllh
27/08/2026
Likitan Kwaira....😂
26/08/2026
Kamannin da ke tsakanin jaruman Kannywood Ahmad S Nuhu da Ahmad Iliyasu Abdulmumini ya jawo ce-ce-ku-ce da dama a kafafen sada zumunta.
Wasu daga cikin masu amfani da kafafen sada zumunta kan dauka cewa Ahmad Iliyasu É—a ne ga marigayi jarumin Kannywood Ahmad S Nuhu, sakamakon irin kamannin da ke tsakaninsu.
Sai dai, bayanai sun nuna cewa babu wata alaka ta iyali tsakanin jaruman biyu.
Ahmad Iliyasu Abdulmumini, wanda ke taka rawa a fina-finan Hausa tare da yin aikin model, É—a ne ga shahararren jarumin Kannywood Abdulmumini Tantiri, wanda har yanzu yake raye kuma yana cikin harkar fim.
Duk da yadda kamannin fuskokinsu ke jan hankalin jama'a, Ahmad S Nuhu da Ahmad Iliyasu ba su da wata dangantakar jini da aka sani.
Lamarin dai ya sake haifar da muhawara a kafafen sada zumunta, inda mutane ke bayyana ra'ayoyinsu kan irin wannan kamanni da ke iya sa mutum ya yi tunanin cewa akwai zumunci tsakanin mutane biyu.
26/08/2026
YA SAUKA.... Wata Shida Episode 3
Yanzu haka yana kan babbar tashar mu ta YouTube MURYAR HAUSA TV
WATA SHIDA SEASON 4 - Top Ten Best African Series YA DAWO
A Presentation of Alhayat International 2026
Produced by Baba Hayatu
Directed by your favourite Kamilu Ibrahim
Sponsorship partners
Indomie Arewa - Ingantaccen Abinchi Domin Nasara
ng
DAHIR SPICES
25/08/2026
Mu hadu a comment section???
24/08/2026
Ƙungiyar Tripple R ta yi tattaki daga Jihar Kano zuwa Jihar Jos domin ziyartar ɗaya daga cikin dattawan ƙungiyar, Tanimu Akawu, wanda aka amince masa ya shiga ƙungiyar.
A yayin ziyarar, ƙungiyar ta ba Tanimu Akawu tallafin kuɗi har naira miliyan ɗaya (₦1,000,000), domin taimaka masa wajen kula da lafiyarsa da kuma biyan wasu daga cikin buƙatun da s**a shafi jinyarsa.
Shugaban ƙungiyar Tripple R, Dauda Kahutu Rarara, ya tabbatar da cewa zai ɗauki nauyin kula da lafiyar Tanimu Akawu, tare da tabbatar da cewa za a ci gaba da kula da shi har zuwa lokacin da za a sallame shi daga asibiti.
23/08/2026
True love Aisha Humaira And Dauda Kahutu Rarara 💓💋💘...
22/08/2026
Daga ƙarshe dai mai waƙar da wadda ta yi amfani da ita sun haɗu. A kwanakin da s**a gabata aka hangi matashiya ƴar TikTok ta hau waƙar Garzali Miko a wajen biki hakan yasa mutane s**a dinga mamaki nan da nan Garzali Miko ya dage yanaya hawa wannan waƙar saboda taci gaba dayin Trending.
Shin me zakuce akan wannan haɗuwa na Owner ɗin waƙar da wadda tayi using sound ɗin?
22/08/2026
Fitattun ’yan masana’antar fina-finan Kannywood, Mansurah Isah da Ali Nuhu, sun samu muƙamai a kwamitin yakin neman zaɓen Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu.
Mansurah Isah za ta yi aiki a matsayin Mataimakiyar Darakta ta Biyu a ɓangaren da ke da alhakin tattara ƙuri’u da kuma neman goyon bayan Shugaba Tinubu daga ’yan fim da sauran masu sana’o’in nishaɗi.
Shi kuwa Ali Nuhu, wanda kuma shi ne shugaban Hukumar Fina-finan Nijeriya, an naɗa shi Mataimakin Darakta na Farko a wannan ɓangare na kwamitin.
Matsayin da jaruman biyu s**a samu ya nuna yadda masana’antar fina-finai ke taka rawa wajen harkokin siyasa da kuma wayar da kan al’umma a lokacin zaɓe.
A matsayinsu na fitattun ’yan masana’antar Kannywood, Mansurah Isah da Ali Nuhu na da babban tasiri wajen isar da saƙonni ga ’yan fim da sauran masu ruwa da tsaki a masana’antar.
Rahoton ya ce aikin da aka ɗora musu zai mayar da hankali ne wajen neman ƙuri’u da goyon bayan Shugaba Tinubu daga ’yan fim da sauran masu sana’ar nishaɗi.
Fitattun ’yan masana’antar fina-finan Kannywood, Mansurah Isah da Ali Nuhu, sun samu muƙamai a kwamitin yakin neman zaɓen Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu.
Mansurah Isah za ta yi aiki a matsayin Mataimakiyar Darakta ta Biyu a ɓangaren da ke da alhakin tattara ƙuri’u da kuma neman goyon bayan Shugaba Tinubu daga ’yan fim da sauran masu sana’o’in nishaɗi.
Shi kuwa Ali Nuhu, wanda kuma shi ne shugaban Hukumar Fina-finan Nijeriya, an naɗa shi Mataimakin Darakta na Farko a wannan ɓangare na kwamitin.
Matsayin da jaruman biyu s**a samu ya nuna yadda masana’antar fina-finai ke taka rawa wajen harkokin siyasa da kuma wayar da kan al’umma a lokacin zaɓe.
A matsayinsu na fitattun ’yan masana’antar Kannywood, Mansurah Isah da Ali Nuhu na da babban tasiri wajen isar da saƙonni ga ’yan fim da sauran masu ruwa da tsaki a masana’antar.
Rahoton ya ce aikin da aka ɗora musu zai mayar da hankali ne wajen neman ƙuri’u da goyon bayan Shugaba Tinubu daga ’yan fim da sauran masu sana’ar nishaɗi
22/08/2026
BAFA KOWANE YASAN WANNAN BAWAN ALLAH BA GASHI KUMA ALOKACINSA YADAN SHAHARA TAWAJEN BARKWANCI AMMA INDA WADDA YASANSHI MUNASO MUJI SUNANSA....
21/08/2026
Masu Saka Labarin Allah Ya Yiwa tanimu akawu ya rasu toh yana raye..
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Address
Ado Bayero Road
Kano