Danbubu squads
Danbubu community 💪
We are united 🙏
15/09/2023
*Assalamu Alaikum*
*Haqiqa Zaman Lafiyar Zuciya Shine Bin Allah Muyi Kokarin Kwatan Ta Taimakon "Yan Uwan Mu Kamar yadda Musilinci Ya Shar'anta Tabbas Nassarar Mu Tana da Alaqa Da addu'ar Iyayen Mu Muyi Kokarin Zamowa Garkuwa Agaresu Koda Rai Koba Rai Fatan Nassara Ga Rayuwar Mu Allah Ubangiji Ya Tsare Gaban Mu Da Bayan Mu Alkhairan Cikin Wannan Rana Allah ka hadamu Ciki Baki daya*
*Inaimuku fatan alkairi*🙏
*Barkanmu Da Jumma'a*
14/09/2023
Assalamualaikum warahmatullah
Amamadin al'umar danbubu bakidaya inamika sakon gaisuwata agareku yan'una matasa na wannan gari namu mai albarka🙏.
Wasu daga cikin dalilai na Bude wannan page din shine👇👇
Zaman lafiya,Hadinkai,son juna,tausayin juna,soncigaban al'umma shine matakin nasara ga kowacce alumma.
Allah ya daukaka danbubu Town 💪
Inaimuku fatan alkairi baki daya🙏
✍️ Haruna Muhammad
Fatan nassara💪
Inaimuku fatan
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Danbubu Town Durmawa Ward, Bebeji LGA
Kano