Sagir umar nuhu celebrate

Sagir  umar nuhu  celebrate

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sagir umar nuhu celebrate, Health/Beauty, Anadariyya, Kano.

21/06/2026

Gayyata!! Gayyata!! Gayyata??
Slm jamaa barkanmu da wannan lokacin ayau lahadi 21 / 5 / 2026 )
Munafarin cikin gayyatar yan uwa da abokan arziki da abokan gwagwarmaya Zuwa daurin auren kanwar iliyasu sani anadariya ward U/tari chairman party gidan Hon Abdulmajid maiyaki Wanda zaagudanar kamarhaka Ranar ajamiyyar (A D C) asabar 27/ 5 / 2026 lokacin taro 2:00pm saikunzo. Sagir Umar Anadariya✍️✍️ 🙏🙏🙏🙏🙏🙏

17/06/2026

Ya Allah yau laraba 2 gawatan Wannan sabuwar hekara damuke ciki Allah kasa muna cikin wadannda xasu rabauta da yagomahi maikyau (1) Allah yakara mana lapiya da zaman lapiya (2) ya Allah kaazirtamu (3) ya Allah kasa damu da dukkan alkairin dake cikinta (4) ya Allah kakaremu da dukkan sharin dake cikin wannan sabuwar shekara ameeeen summa ameeen 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲

17/05/2026

Standing strong with leadership you can trust. The vision for 2027 is clear, and the movement is unstoppable. 🤝

Muna nan daram a cikin tafiyar Abdulmajid don zaben 2027

Let’s do more, together with Alhaji Abdulmajid maiyaki for danmajalissar Kiru da Bebeji .
Abdulmajid movement Kiru da Bebeji

04/05/2026

Wane babban cigaba kuke ganin ya fi dacewa duk wanda zai fito takara ya fara samarwa a yankinku?

30/04/2026

Wonderful some times somethings the happening in the life with out your thinking so that,I thanks God to try show me this time wons🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰

18/02/2026

Wishing the entire Muslim Ummah abundant blessings and mercy on the arrival of the sacred month of Ramadan.

May this month envelop our hearts with tranquility, draw us closer to Allah, purify our intentions, and fill our homes with peace and joy.

Ramadan Mubarak. - RMK

05/02/2026

Congratulations 🎉

Hon. Bara'u Adamu HGwarmai Allah yasanya Alkairi bisa rabauta da kujerar Secatery Mulki na karamar hukumar Bebeji Allah yasanya Alkairi ameen.✍️sagir umar anadariya

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Anadariyya
Kano