Malaman Sunnah
kano Nigeria fagge
16/09/2026
V.C Prof. Yauta ya kalli gwarzuwa Maryam Dan Azumi ya ce in kuɗi ne Maryam ta samu, in daraja ce ta je har Madina, in girmamawa ce matar Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ta hanyar Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ta girmama ta! To wai meye zai yi ya taka rawar gani shi ma... V.C ya zauna ya yi tunani ya ƙara tunani sannan ya daɗa tunani; sai ya kalli ƴarsa Maryam ya ce kai bari na miki abin da ba a taɓa yi ba, sai ya ce na ba ki aiki kafin ma ki gama makarantar. Iko sai Allah! ♥️
Ai kuwa dama Gwarzuwarmu ta Gombe ba ta da burin da ya wuce ta zama (Lecturer). 🥰
An ba ta wannan aiki na koyarwa ne ƙarkashin department of Science Education(Physics Education). Alhamdu LILLAH. Ma sha Allah. ♥️
V.C na jami'ar ne ya mata wannan albishir a ofishinsa bayan ya karrama ta. Alhamdu LILLAH. Ma sha Allah. 🥰
Maryam dai ita ce ta zama Gwarzuwa a musabaqar duniya da aka yi a Saudiya a matakin izu sittin da tasiri.
Ita ce mace ta farko da V.C ya taɓa yi wa irin wannan albishir ɗin, wato a ba ka aiki kafin ka kammala makarantar. Qur'ani ke nan jama'a.
Allah sa Ƙur'ani ya cece mu da iyayenmu.
Kallo kyauta ne
Leka comment section muyi kasuwanci
09028091289
👇
Namijin duniya
ALLAH KA TSINEWA DUK MASU FIFITA MALAMAN SU KO ƊARIKAR SU KO ƘUNGIYAR SU AKAN ANNABI MUHAMMAD (SAW)
IDAN KUMA MASU SHIRYUWA NE ALLAH KA SHIRYE SU
Mune Lakurawan sunnah.
mune ƴan izala.
Mune salafawa.
Mune Ahlussunah.
Ƴan uwa musulmi muji tsoron Allah mu tuna da cewa Allah xai mana sakamako akan bisa kowanne aikin da muka yi
13/09/2026
In kunga dama ku zaɓi dabba ma
JIKI MAGAYI
Ku tsaya kuji 👂
Wlh ladabi ga janãbin manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam addini kuma wajibi ne
13/09/2026
Ana wata ga wata.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Fagge
Kano
55@55@