Comrades Ibrahim P.R.O Garko
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Comrades Ibrahim P.R.O Garko, Health/Beauty, Garko local government, Kano.
16/10/2025
No more Tinubu
Tunubu must go home
We are not vote tinubu
15/10/2025
14/10/2025
Allah ya karawa Rayuwa Albarka Tare Da Nisan kwana Mai Albarka 🙏
14/10/2025
Idan Sheikh Musal Qasiyyuni Ne Zai Masa (Malam Abduljabbar ) Hukunci, Sau Miliyan Idan Yana Kan Bakansa Na Cewa Akwai Munanan Kalamai A Bukhari Da Muslim, Kuma Ace Ya Nuna Ya Kasa Nunawa, Wallahi Sai Ya Koma Prison.
Malam Lawan Duk Bayanansa Babu Wanda Ya Wuce Minti Biyar, Ance Ya Nuna Kuma Ya Nuna, Duk Tarin Maƙiyan Da Suke Gabansa Sai Haƙura S**a Yi.
An Gaya Muku Case Ɗin Malam Abduljabbar Da Mal Lawan Ba Iri Ɗaya Bane Har A Gaban Allah.
13/10/2025
HUJJA TOKOBIN AHLUSSUNNAH
Yau kwamitin shurah na jihar Kano sun titseye Sheikh Lawan Triumph akan sharrin da 'yan bidi'ah s**a masa wai yayi wa Annabi (SAW) batanci
Kwamitin Shurah na Malaman jihar Kano sun masa tambayoyi akan duk abinda ake zarginsa, kuma ya kare kansa da hujjoji, sun gamsu sun sallameshi
Duk wani dan bidi'ah da mushriki mai bautar shehunan karya ba zai yi bacci ba yau, domin ba haka s**a so ba
Wannan nasara daga Allah ne, a har kullun Allah Ya yi alkawarin sai Ya taimaki bayinSa salihai. AlhamdulilLah🙏
Allah Ka shiryar da 'yan bidi'ah, Ka tabbatar da mu da su a tafarkin tsira duniya da lahira
21/09/2025
He is a hardworking and good person. May Almighty Allah help him for the good work he is doing for us.*
ADALCHI 👌
21/09/2025
Respect ❤
Hmhmh waw master 😭😭😭😭😭
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Garko Local Government
Kano