Xhakari Ibrahim Danmaje
Crypto and mining
21/12/2025
my family
12/12/2025
awesome jk Mubarak 💯
18/10/2025
zaku iya tunashi kuwa,🤣
18/10/2025
A rayuwa, akwai abubuwa da kake da iko a kansu — k**ar yadda zaka yi aiki, yadda zaka kula da lokacinka, yadda zaka yi hali mai kyau.
👉 Wadannan ka yi ƙoƙari ka gyara su, ka canza su yadda ya k**ata.
Akwai kuma abubuwan da s**a fi ƙarfin ka — k**ar abin da zai faru da kai gobe, sak**akon da ba kai kake da iko dashi ba, misali rashin lafiya, mutuwa, ko yadda mutane suke ji game da kai.
👉 Wadannan ka bar su a hannun Allah, ka daina damuwa dasu fiye da kima.
kada ka dora dukkan tsammani akan wani mutum, komai girman alakar ku. Ka yarda da mutum, amma kada ka zuba dukkan zuciyarka a hannunsa.
Wahala mai amfani = Koyon sana'a, skills, growth, makaranta.
Wahala mara amfani = tsalle-tsalle, birge mutane, FOMO.
19/07/2025
Ya ALLAH duk lokacin da muka rasa
abinda muke Buri
ALLAH Kasa Mutuna cewa rahamarka
tafi Karfin duk abinda muka rasa🙏
18/07/2025
Duk Ran Da Kace Sai
Kagama Bukatar Kanka, Zaka Taimaki Wani, To Babu Ranar Da Zaka lya Taimakon Kowa a Duniya
Idan kullum kana ajiye N50, zai k**a:
₦50 x 7 = ₦350 a sati
₦350 x 30 = ₦10,500 a wata ɗaya
₦10,500 x 366 = ₦3,843,000 a shekara
Ku koyi tattali domin abune mai sauƙi ka tara 3.8M a shekara.😑.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
DANMAJE DAWAKIN KUDU
Kano