Assalees Sautussunnah
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Assalees Sautussunnah, Health/Beauty, Bichi, Kano.
04/09/2026
Ya Allah kasa Muna Da rabon ziyartar masallacin nan dana madina kafin qarshen rayuwar mu🤲
04/09/2026
FUSKOKI MASU DARAJA
A duk Sanda kaji amo ko gunjinsu, maganace ta "Qalallahu Qala Rasulillahi, Alkitabu was Sunnah"
Allah ya qara muku Imani da ikilasi.
Assalees Sautussunnah✍️
Wata soyayya da jin alaqa a tsakanin rai guda biyu sai mahaifiya 🫀🌹
Mafi girman ni'imar matafiyi bayan aminchin hanya itace sauka lafiya,
barkammu da safiyar yau alkhamis
23/03/2026
Shugabannin Arewa Mu Ji Tsoron Allah, Ban Cire Kowa Ba Har Ni Kaina, Zan So Duk Wanda Ya Yi Shugabanci Daga Shekara 15 Zuwa Yau, Ya Kamata Mu Zauna Mu Gayawa Kanmu Gaskiya, Mu Bar Yaudarar Talakawa, Wannan Talauci Da Rashin Ilimi Da Ya Addabi Arewa Muna Da Damar Da Za Mu Gyara Shekaru 15 Da S**a Wuce, Amma Ba Mu Yi Ba, Sai Gashi Yau Mun Zo Muna Kuka Da Hawayenmu, Amma Lokaci Bai Kure Ba, Cewar Gwamna Uba Sani
23/03/2026
22/03/2026
Eid Mubarak! Eid Mubarak!! Eid Mubarak!!!
22/03/2026
Happy salla you all
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Bichi
Kano